nervously | adverb /ˈnɜːvəsli/ cikin fargaba ... | |
nervousness | noun /ˈnɜːvəsnəs/ tsoro ... | |
nervy | adjective /nəːvi/ saurin ruɗewa. ... | |
nest | noun /nest/ sheƙa (wani tarin ciyawa da tsun-tsu ke tarawa ... | |
nestle | verb /nɛsəl/ kwanciya a kan abu ... | |
net | noun /net/ yana, raga ... | |
net worth | jimillan kuɗin da kadarorin mutum suke da ita ... | |
netball | noun /ˈnetbɔːl/ ƙwallon kwando ... | |
Netherland | noun /ˈneðələndz/ wata ƙasa dake yammacin Turai ... | |
network | noun /ˈnetwɜːk/ network ... | |
neural | adjective /ˈnjʊərəl/ wanda ya shafi jijiyan jiki ... | |
neural network | a fannin fasahar na'ura mai ƙwaƙwalwa wato 'computing', wannan kalmar ... | |
neuralgia | noun /njʊəˈrældʒə/ a fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar ... | |
neuralgic | adjective /njʊəˈrældʒɪk/ fama da ciwon jijiya ... | |
neurasthenia | noun /ˌnjʊərəsˈθiːniə/ tsohuwar kalma wacce take nufin 'kasancewa ka gaji ... | |
neurodiversity | noun /ˌnjʊərəʊdaɪˈvɜːsəti/ ra'ayin cewa mutane suna da ƙwaƙwalwa nau'uka mabanbanta, ... | |
neurolinguistics | noun /ˌnjʊərəʊlɪŋˈɡwɪstɪks/ a fannin ilimin tinanin mutane wato 'psychology', wannan ... | |
neurologic | adjective /ˌnjʊərəˈlɒdʒɪk/ (medical) abun daya shafi neurology ... | |
neurological | adjective /ˌnjʊərəˈlɒdʒɪkəl/ kalmar 'medical' wacce take nufin abubuwan da suka ... | |
neurologist | noun /njʊəˈrɒlədʒɪst/ likitan da ya karanci fannin cututtukan da suka ... | |
neurology | noun /njʊəˈrɒlədʒi/ ilimin kimiyya dake yin nazari akan jijiyoyin jikin ... | |
neuromuscular | adjective /ˌnjʊərəʊˈmʌskjələ/ (medical) abun daya shafi jijiyoyin da suke riƙe ... | |
neuron | noun /ˈnjʊərɒn/ a fannin ilimin kimiyya na 'biology', wannan kalmar ... | |
neuronal | adjective /njʊəˈrəunəl/ (medical) abun daya shafi neuron ... | |
neuropathic | adjective /ˌnjʊərəˈpæθɪk/ (medical) wanda ya shafi cututtukan da suka shafi ... | |
neuropathy | noun /njʊəˈrɒpəθi/ (Medical) ciwon jijiyoyi ... | |
neurophysiology | noun /ˌnjʊərəʊfɪziˈɒlədʒi/ wani darasi ko kuma ince ilimin kimiyya wanda ... | |
neuroscience | noun /ˈnjʊərəʊsaɪəns/ ilimin kimiyya wanda ya shafi yanayin ƙwaƙwalwa da ... | |
neuroscientist | noun /ˌnjʊərəʊˈsaɪəntɪst/ masanin kimiyya wanda yake karantar darasin neuroscience ... | |
neurosis | noun /njʊəˈrəʊsɪs/ 1. A fannin kiwan lafiya wato 'medical'; wannan ... | |
neurosurgeon | noun /ˈnjʊərəʊˌsɜːdʒn/ likitan da yake yin fiɗan data shafi ƙwaƙwalwa ... | |
neurosurgery | noun /ˈnjʊərəʊsɜːdʒəri/ wani aikin asibiti wanda ake gudanar da shi ... | |
neurosurgical | adjective /ˌnjʊərəʊˈsɜːdʒɪkl/ abun daya shafi yin fiɗa a jijiyoyi ... | |
neurotic | adjective /njʊəˈrɒtɪk/ na neurosis ... | |
neuroticism | noun /njʊəˈrɒtɪsɪzm/ kasancewa mutum yana yawan damuwa da tsoro, galibi ... | |
neurotoxin | noun /ˌnjʊərəʊˈtɒksɪn/ gubar dake shafan 'nervous system' ... | |
neurotransmitter | noun /ˈnjʊərəʊtrænzmɪtər/ a fannin ilimin kimiyya na 'biology', wannan kalmar ... | |
neuter | adjective & verb /ˈnjuːtər/ 1. Wanda bai shafi mace ko namiji ... | |
neutral | adjective /ˈnjuːtrəl/ 1. Ɗan ba ruwanmu (wanda baya goyon bayan kowa ... | |
neutralise | verb /ˈnjuːtrəlaɪz/ 1. Katse hanzari (= hana wani abu yin tasiri) 2. ... | |
neutralist | adjective /ˈnjuːtrəlɪst/ ɗan ba ruwanmu (mutumin da baya goyon bayan ... | |
neutrality | noun /njuːˈtræləti/ zamantowa ɗan ba ruwan mu (rashin goyan bayan ... | |
neutralize | verb /ˈnjuːtrəlaɪz/ 1. Katse hanzari (= hana wani abu yin tasiri) 2. ... | |
neutron | noun /ˈnjuːtrɒn/ wani sashi na 'atom' wanda bashi da lantarki ... | |
neutron bomb | bomb wanda zai iya kashe mutane ta hanyar fitar da ... | |
never | adverb /ˈnevər/ ba mai yiwuwa ba ... | |
nevertheless | adverb /ˌnevəðəˈles/ duk da haka ... | |
new | adjective /njuː/ sabo ... | |
New Testament | noun /ˈnu ˈtestəmənt/ sabon alƙawari. (wani yanki daga cikin littafi ... | |
New Year | Sabuwar shekara ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible