New year's eve | jajibarin sabuwar shekara ... | |
New Zealand | noun /ˌnjuːˈziːlənd/ wata ƙasa dake kudancin tekun Pacific ... | |
New Zealander | noun /ˌnjuːˈziːləndər/ mutumin ƙasar New Zealand. ... | |
newbie | noun /ˈnjuːbi/ sabon shiga ... | |
newcomer | noun /ˈnjuːˌkʌmər/ sabon zuwa ... | |
newer | sabo ... | |
newly | adverb /ˈnjuːli/ abinda bai jima da samuwa ba ... | |
news | noun /njuːz/ labarai ... | |
news agency | kamfanin dillancin labarai ... | |
news agent | mai siyarda jarida ... | |
news reader | mai karanta labarai a gidan talabijin ko rediyo ... | |
newscast | noun /ˈnjuːzkɑːst/ watsa labarai ta kafofin watsa labarai ... | |
newscaster | noun /ˈnjuːzkɑːstər/ mai karanta labarai a gidan talabijin ... | |
newsletter | noun /ˈnjuːzlɛtə/ aikawa da saƙonni email ga mutanen da suka ... | |
newspaper | noun /ˈnjuːzpeɪpər/ jarida ... | |
newton | noun /ˈnjuːtn/ ma'aunin auna ƙarfin motsin abubuwa wanda yake daidai ... | |
next | /nekst/ na gaba ... | |
next of kin | mutumin da yafi kusanci da kai a cikin danginka, misali ... | |
NHS | National Health Service ... | |
niacin | noun /ˈnaɪəsɪn/ Vitamin na ajin 'vitamin b' wanda ake samu ... | |
nibble | noun & verb /ˈnɪbəl/ gatsa ... | |
Nicaragua | noun /ˌnɪkərˈæɡjuə/ wata ƙasa dake tsakiyan nahiyar Amurka ... | |
Nicaraguan | adjective /ˌnɪkərˈæɡjuən/ mai alaƙa da ƙasar Nicaragua ko mutanen wannan ... | |
nice | adjective /naɪs/ mai kyau ... | |
nice looking | kyakkyawa ... | |
nicely | adverb /ˈnaɪsli/ da kyau ... | |
nicety | noun /ˈnʌɪsɪti/ sahihanci ... | |
niche | noun /niːʃ/ 1. Aiki ko sana'ar da tafi dacewa da yanayin ... | |
nick | noun /nɪk/ gidan kaso. ... | |
nickname | noun /ˈnɪkneɪm/ sunan bogi ... | |
nicotine | noun /ˈnɪkətiːn/ wani sinadari a cikin sigari da ke sanya ... | |
niece | noun /niːs/ 'yar yayanka ko yarka ko yar mijinka ko ... | |
nifty | adjective /ˈnɪfti/ mai kyau na musammam. ... | |
Niger | noun /niːˈʒeər/ jamhuriyar Nijer, jihar Naija na Naijeriya ... | |
Niger State | wata jiha dake arewa maso yammacin Naijeriya kuma tushen cibiyar ... | |
Nigeria | noun /naɪˈdʒɪəriə/ Tarayyar Naijeriya wata ƙasace da take yammacin Afirka ... | |
Nigerian | adjective /naɪˈdʒɪəriən/ mai alaƙa da Naijeriya ko mutanen wannan ƙasar noun ... | |
Nigerians | 'yan Nigeria ... | |
Nigerien | adjective /niːˈʒeəriən/ mai alaƙa da ƙasar Nijer ko mutanen wannan ... | |
niggardly | adjective /ˈnɪɡədli/ tsumulmula ... | |
nigger | noun /ˈnɪɡə/ kalmar ƙasƙanci da ake kiran baƙin mutum ... | |
niggle | noun /ˈnɪɡl/ ɓata ma wani rai ko takura mashi ... | |
nigh | preposition, adverb, adjective /nʌɪ/ yana nufin 'near' ... | |
night | noun /naɪt/ dare ... | |
night blindness | noun /ˈnaɪt ˌblaɪndnəs/ matsalar dake sa mutum ya kasa gani ... | |
night cap | hular da ake sawa cikin dare. ... | |
night clothes | sitirun da ake sanyawa cikin dare. ... | |
night dress | siturun da ake sanyawa cikin dare. ... | |
night duty | aikin da ake yi da dare ... | |
night gown | rigar bacci na mata. ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible