Definition of natural selection in Hausa
|
natural selection |
---|
|
kasancewar halittu sun sauya yadda zasu zo dai dai da irin muhallin da suke rayuwa a ciki. |
Example of natural selection in a sentence Nazariya ta 'Natural selection' ko 'survival of the fittest' wacce wani masani mai suna 'Charles Darwin' ya fara assasata tana yin magana ne akan yadda halittu suke sauyawa daga lokaci zuwa lokaci bisa dalilan da zasu iya taimakawa wannan halittar tsira da rayuwarta. Misali cikin sauri ƙwari zasu iya sauyawa domin bijirewa magungunan kashe ƙwari, a wasu lokutan da zaran an kashe dukkanin saurayen da suke guri, to sauro da gaba da za'a haifo zasu iya bijirewa irin wannan maganin da akayi amfani da shi gurin kashe iyayensu. Misali na gaba kuma shi ne yadda ƙwayoyin cuta na bacteria suke cigaba da bijirewa magungunan 'antibiotic'. Bugu da ƙari, ƙwayoyin halittar mutane yana ta cigaba da sauyawa, yanzu har ta kai akwai wasu masu yawa a Afrika da jikinsu zai iya bijirewa ƙwayoyin cutar malaria, duk wani irin cizan da sauro zai yi musu baza su kamu da cutar malaria ba |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible