mankind | noun /mænˈkaɪnd/ ɗan adam, mutum ... | |
manner | noun /ˈmænər/ yanayi (na faruwan abu) ... | |
mannerism | noun /ˈmænrɪzm/ abun da mutum yake yawan yi da jikin ... | |
manoeuvrable | adjective /məˈnuːvrəbəl/ (abin hawa) dake yin zirga zirga a tsanake ... | |
manoeuvre | noun & verb /məˈnuːvə/ 1. Zirga zirga cikin kulawa da ƙwarewa 2. ... | |
manor | noun /ˈmanə/ babban gida mai filaye ... | |
manqué | adjective /ˈmɒ̃keɪ/ kasa cimma wani burin daya kamata ace ka ... | |
mansion | noun /ˈmanʃən/ babban gida ... | |
mantra | noun /ˈmantrə/ sautin da ake maimaitawa ... | |
manual | adjective /ˈmænjuəl/ 1. Takardar da zata baka bayanin yanda ake aiki ... | |
manubrium | noun /məˈnuːbriəm/ (anatomy) ƙashin da yake da siffar mariƙi ... | |
manufacture | verb /ˌmænjʊˈfæktʃər/ sarrafa kayayyaki ta hanyar amfani da inji ... | |
manufacturing | noun /ˌmænjuˈfæktʃərɪŋ/ sana'ar ƙera kayayyaki ... | |
manuscript | noun /ˈmænjʊskrɪpt/ 1. Littafi ko wasu rubuce rubucen da ba'a riga ... | |
many | determiner /ˈmeni/ da yawa, ... | |
map | noun /mæp/ taswira ... | |
marathon | noun /ˈmærəθən/ gasar guje guje inda mutane zasu yi gudun ... | |
marble | noun /ˈmɑːbl/ wani nau'in dutse mai santsi ... | |
march | noun, verb /mɑːtʃ/ 1. Yin tattaki (doguwar tafiya). 2. Tattaki. 3. ... | |
marching | tattaki ... | |
mare | noun /meər/ goɗiya (macen doki) ... | |
margarine | noun /ˌmɑːdʒəˈriːn/ wani nau'in abu mai ruwan ɗorawa mai kama ... | |
margin | noun /ˈmɑːdʒɪn/ wani gurin da yake fanko a gefen shafi ... | |
marine | adjective, noun /məˈriːn/ 1. Sojan dake kula da jirgin ruwa. 2. Abin ... | |
marital | adjective /ˈmærɪtəl/ abinda ya shafi auratayya ... | |
maritime | adjective /ˈmærɪtaɪm/ abinda ya shafi teku ko jiragen ruwa ... | |
mark | noun, verb /mɑːk/ 1. Sheda ko tabo 2. Alama 3. Maki na makaranta 4. ... | |
market | noun /ˈmɑːkɪt/ kasuwa ... | |
marketable | adjective /ˈmɑːkɪtəbl/ wanda za'a iya yin kasuwanci da shi ... | |
marketing | noun /ˈmɑːkɪtɪŋ/ kasuwanci ... | |
markets | kasuwanni ... | |
marking | noun /ˈmɑːkɪŋ/ abin da akayi wa maki domin shaida ... | |
markup | noun /ˈmɑːkʌp/ 1. Ƙarin farashi. 2. Yin gyare gyare a rubutun da ... | |
marriage | noun /ˈmærɪdʒ/ aure ... | |
married | adjective /ˈmærid/ mutumin da yayi aure ... | |
marry | verb /ˈmæri/ auri ... | |
marry beneath you | (idiom) auran wani wanda mutane suke ganin cewa bai dace ... | |
marry off | aurar, aurad da ... | |
marry somebody off | aurar da mutum ... | |
marry up sth | idan abubuwa biyu sun dace kuma sun haɗe da juna ... | |
marsh | noun /mɑːʃ/ ƙasa mai taushi ... | |
marshal | verb /ˈmɑːʃəl/ babban jami'in soji ... | |
Marshall Islands | noun /ˈmɑːʃəlˌaɪləndz/ wata ƙasa dake yankin tekun Pacific wacce tsibirai ... | |
Marshallese | adjective /ˌmɑːʃəlˈiːz/ mai alaƙa da ƙasar tsibirin Marshall, yaren da ... | |
mart | noun /mɑːt/ gurin da ake siyar da kayayyaki ... | |
martial arts | noun /ˈmɑːʃəl ɑːts/ faɗa na kare kai daga mahara waɗanda ... | |
Martyr | noun /ˈmɑːtər/ shahidi (mutumin da aka kashe shi akan addininsa ... | |
martyrdom | noun /ˈmɑːtədəm/ shahada (mutuwa saboda wani addini ko wani ra'ayi ... | |
marvel | verb, noun /ˈmɑːvəl/ bada mamaki, abun ban mamaki ... | |
marvellous | adjective /ˈmɑːvələs/ mai ban al'ajabi ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible