marvelous | adjective /ˈmɑːrvələs/ (US) mai ban al'ajabi ... | |
masculine | adjective /ˈmæskjʊlɪn/ jinsin namiji ... | |
masculinity | noun /ˌmæskjuˈlɪnəti/ jinsin maza ... | |
mask | noun & verb /mɑːsk/ 1. Abin rufe fuska domin ɓadda kama 2. ... | |
masochism | noun /ˈmasəkɪzəm/ kalmar 'psychology' wacce take nufin kasancewa kana samun ... | |
mason | noun & verb /ˈmeɪsən/ 1. Mutum mai sassaƙa duwatsu. 2. Sassaƙa duwatsu. 3. ... | |
masonry | noun /ˈmeɪsənri/ 1. Aikin sassaƙa duwatsu. 2. Ƙungiyar 'Freemasonry'. ... | |
mass | noun & adjective /mas/ 1. Dandazo (abu mai tarin yawa) 2. Dami ... | |
mass media | noun /ˈmæs ˈmidiə/ kafafen watsa labarai ... | |
mass murderer | mai kisan kan mai uwa da wabi (mutumin daya kashe ... | |
mass number | a fannin ilimin kimiyya na 'physics' wannan kalmar tana nufin ... | |
massacre | noun, verb /ˈmæsəkər/ kisan gilla, yin kisan gilla ... | |
massage | verb & noun /ˈmæsɑːʒ/ tausa (matsa ko jan jikin mutum ... | |
masses | noun /ˈmæsɪz/ mai tarin yawa ... | |
masseur | noun /mæsˈɜːr/ manzo (mutumin da ke bada saƙonni) ... | |
masseuse | noun /mæˈsɜːz/ macen dake bada saƙwanni ... | |
massive | adjective /ˈmæsɪv/ mai matuƙan girma ... | |
mastectomy | noun /mæsˈtektəmi/ fiɗar da ake yi domin cire nonuwan mace ... | |
master | noun & verb /ˈmɑːstər/ 1. Ƙwararre 2. Ubangiji (mutumin da yake da ... | |
master's degree | fannin karatun da mutum zai karanta a jami'a bayan ya ... | |
mastermind | noun /ˈmɑːstəmaɪnd/ mutumin daya shirya wani shiri musamman shirin aikata ... | |
masterpiece | noun /ˈmɑːstəpiːs/ wani rubuce rubuce ko zane zane daya ƙawatu ... | |
mastery | noun /ˈmɑːstəri/ ƙwarewa ... | |
mastitis | noun /mæsˈtaɪtɪs/ a fannin ilimin likitanci wato 'medical, wannan kalmar ... | |
masturbate | verb /ˈmæstəbeɪt/ gamsar da kanka ta hanyar yin wasa da ... | |
masturbation | noun /mastəˈbeɪʃən/ gamsar da kanka ta hanyar amfani da al'aurarka ... | |
mat | noun /mæt/ tabarma ... | |
match | verb, noun /mætʃ/ 1. Dace, saje 2. Ashana 3. Wasa 4. Yin gogayya ... | |
match up | phrasal verb /mæʧ ʌp/ 1. Zama iri guda, zama dai-dai 2. Yin ... | |
matching | adjective /ˈmætʃɪŋ/ dacewa da juna ... | |
matchmaking | noun /ˈmætʃˌmeɪkɪŋ/ haɗin aure, haɗin soyayya ... | |
mate | noun & verb /meɪt/ 1. Abokin yin jima'i na dabba 2. Sa'anka, ... | |
material | noun /məˈtɪəriəl/ 1. Abu, kaya 2. Yadin da ake ɗinka kayan sawa ... | |
material possessions | tarin dukiya da mutum ya mallaka ... | |
materialism | noun /məˈtɪəriəlɪzəm/ imani cewa dukiya tafi addini muhimmanci ... | |
materialist | noun /məˈtɪəriəlɪst/ mutumin da yayi imani cewa kuɗi yafi komai ... | |
materialistic | adjective /məˌtɪəriəˈlɪstɪk/ baiwa kuɗi muhimmanci fiye da komai ... | |
materialize | verb /məˈtɪəriəlaɪz/ 1. Fara wakana 2. Bayyana kwatsam ... | |
maternal | adjective /məˈtɜːnl/ na uwa, na mahaifiya ... | |
maternity | noun /məˈtɜːnəti/ na mahaifiya ... | |
math | noun /mæθ/ yana nufin 'mathematics' (da Turancin Amurka) ... | |
mathematically | a bisa tsarin lissafi ... | |
Mathematician | noun /ˌmæθməˈtɪʃən/ ƙwararren masanin lissafi ... | |
mathematics | noun /ˌmæθˈmætɪks/ ilmin lissafa lambobi da kuma tsawo ko girman ... | |
maths | noun /mæθs/ yana nufin 'mathematics' (ilmin lissafi) ... | |
mating | noun /ˈmeɪtɪŋ/ jima'in dabbobi ... | |
matins | noun /ˈmatɪnz/ ibada da kiristoci suke yi da safe, musamman ... | |
matriarch | noun /ˈmeɪtrɪɑːk/ macen da take shugabantar iyalai. ... | |
matriarchal | adjective /meɪtrɪˈɑːkəl/ wanda ya shafi al'ummar da mace ke shugabanta. ... | |
matriarchy | noun /ˈmeɪtrɪɑːki/ tsarin shugabancin da mace ke jagoranta. ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible