male chauvinist | ƙiyayyan maza akan mata ... | |
malefactor | noun /ˈmalɪˌfaktə/ mujrimi (wanda ya aikata laifi) ... | |
malevolent | adjective /məˈlɛvələnt/ mugu ... | |
malformation | adjective /malfɔːˈmeɪʃən/ naƙasu a jikin abu. ... | |
Mali | noun /ˈmɑːli/ wata ƙasa dake yammacin nahiyar Afrika ... | |
Malian | adjective /ˈmɑːliən/ mai alaƙa da ƙasar Mali ko mutanen wannan ... | |
malice | noun /ˈmælɪs/ makirci ... | |
malicious | adjective /məˈlɪʃəs/ na makirci ... | |
malign | adjective /məˈlaɪn/ makirci ... | |
malinger | verb /məˈlɪŋɡə/ wayincewa da rashin lafiya domin gujewa aiki ... | |
mall | noun /mɔːl/ babban gini mai ɗauke da shaguna kuma akwai ... | |
malleable | adjective /ˈmalɪəbəl/ (ƙarfe ko wani abu) wanda za'a iya lanƙwasa ... | |
malleolar | noun /məˈliːələ/ (medical) abun daya shafi malleolus ... | |
malleolus | noun /məˈliːələs/ (medical) ƙashin idan sahu ... | |
malnutrition | noun /ˌmælnjuːˈtrɪʃən/ tamuwa (ciwon da rashin cin abinci mai gina ... | |
malpractice | noun /ˌmælˈpræktɪs/ rashin yin aikin da kyau ... | |
Malta | noun /mɔːltə/ wata ƙasa wacce tsibiri ce dake yankin tekun ... | |
Maltese | adjective /ˌmɒlˈtiːz/ mai alaƙa da ƙasar Malta, mutanen wannan ƙasar ... | |
mama | noun /məˈmɑː/ mahaifiya ... | |
mammal | noun /ˈmæməl/ dabbar da zata iya shayar da ɗanta da ... | |
mammary | adjective /ˈmæməri/ a fannin ilimin kimiyya na 'biology', wannan kalmar ... | |
mammography | noun /məˈmɒɡrəfi/ yin amfani da fasahar X-ray domin duba kansan ... | |
mammoth | noun & adjective /ˈmæməθ/ 1. Wani nau'in jibgegen dabba mai kama ... | |
man | noun /mæn/ mutum namiji, ɗan adam (mutum namiji ko mace) ... | |
man made | adjective /ˌmænˈmeɪd/ wanda mutum ya haɗa ko ya ƙirƙiro da ... | |
manacle | noun /ˈmanəkəl/ bakin sarƙa ... | |
manage | verb /ˈmænɪdʒ/ 1. Aikata abu cikin nasara (musamman aikata abu mai ... | |
manageable | adjective /ˈmænɪdʒəbl/ wanda za'a iya sarrafa sa ... | |
management | noun /ˈmænɪdʒmənt/ aikin tafiyad da wata masana'anta ... | |
manager | noun /ˈmænɪdʒər/ mutumin dake tafiyad da masana'anta ... | |
manageress | noun /ˌmænɪdʒərˈes/ mace mai kula da wata masana'anta ... | |
managerial | adjective /ˌmænəˈdʒɪəriəl/ wanda ya shafi aikin 'manager' (shugabantar wata masana'anta) ... | |
managing director | shugaban wani kamfani ... | |
mandate | noun & verb /ˈmændeɪt/ na tilas, tilasta ... | |
mandatory | adjective /ˈmændətəri/ wajibi, na dole ... | |
mandible | noun /ˈmændɪbl/ (anatomy) 1. Ƙashin ƙasan haɓa 2. Ɓarin bakin da ... | |
mane | noun /meɪn/ dogon gashin bayan doki ko zaki ... | |
maneuver | yadda ake rubuta kalmar manoeuvre da Turancin amurka ... | |
manger | noun /ˈmeɪndʒər/ mazubin da dawakai da sauran dabbobi ke cin ... | |
mango | noun /ˈmæŋɡəʊ/ mangwaro ... | |
manhood | noun /ˈmænhʊd/ mutuntaka ... | |
mania | noun /ˈmeɪniə/ matsanancin son abu ... | |
maniac | noun /ˈmeɪniæk/ 1. Mai mayintar son abu 2. Mai yin abu tamkar ... | |
manic depression | sunan da wasu suke kiran bipolar disorder ... | |
manicure | noun /ˈmænɪkjʊər/ jinyar farcen hannun mutum ... | |
manicurist | noun /ˈmænɪkjʊərɪst/ mutumin da yake jinyar yatsun mutum ... | |
manifest | verb /ˈmænɪfest/ bayyana hujja ... | |
manifestation | noun /ˌmænɪfesˈteɪʃən/ hujjar bayyanan abu ... | |
manipulate | verb /məˈnɪpjʊleɪt/ 1. Juya mutum yadda kaga dama 2. Sarrafa abu yadda ... | |
manipulation | noun /məˌnɪpjʊˈleɪʃən/ juya mutum yadda kaga dama ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible