mailbox | noun /ˈmeɪlbɒks/ akwatin shigan saƙonni ... | |
main | adjective /meɪn/ jigo (wanda yafi saura mahimmanci) ... | |
mainland | noun & adjective /ˈmeɪnlænd/ babban yankin wata ƙasa ko nahiya ... | |
mainly | adverb /ˈmeɪnli/ galibi ... | |
mainstream | adjective /ˈmeɪnstriːm/ wanda aka fi sabawa dashi ... | |
maintain | verb /meɪnˈteɪn/ 1. Ci gaba da kasancewa 2. Lura da abu yanda ... | |
maintenance | noun /ˈmeɪntɪnəns/ lura ko kula da abu (= ɗawainiya) ... | |
maize | noun /meɪz/ masara ... | |
majestic | adjective /məˈdʒɛstɪk/ na zati ... | |
majesty | noun /ˈmadʒɪsti/ zati ... | |
major | adjective /ˈmeɪdʒər/ 1. Jigo (wanda yafi saura mahimmanci) 2. Babban jami'in soji ... | |
majority | noun /məˈdʒɒrəti/ mafi yawanci ... | |
majority leader | shugaban masu rinjaye (musammam na majalisar dattawa) ... | |
make | verb /meɪk/ 1. Samar, haɗa, sarrafa 2. Shirya film 3. Sanya 4. Make certain/sure: ... | |
make a joke of sth | (idiom) yin dariya duk kuwa da cewa magana mai muhinmanci ... | |
make a point | 1. Fayyace abu mai muhinmanci 2. Yin yunƙuri, yin ƙoƙari ... | |
make an exception | yin uzuri ... | |
make an impression on someone | (idiom) burge mutum ... | |
make certain | a tabbatar, a tabbata ... | |
make it | idiom /meɪk ɪt/ 1. Tsira 2. Yin nasara, yin arziƙi ... | |
make sure | a tabbatar, a tabbata ... | |
make the most of | morar abu yadda ya kamata ... | |
make the most of something | morar abu yadda ya kamata ... | |
make up | phrasal verb /meɪk ʌp/ 1. Bijiro, kawo 2. Harhaɗo, harhaɗa 3. Ƙunshi, samar ... | |
make up your mind | (idiom) yanke shawara ... | |
make your way | (idiom) yin nasara a rayuwarka ... | |
make-up | phrasal verb /meɪk ʌp/ 1. Bijiro, kawo 2. Harhaɗo, harhaɗa 3. Ƙunshi, samar ... | |
maker | noun /ˈmeɪkər/ mai haɗawa ... | |
makeup | noun /ˈmeɪkʌp/ 1. Kayan kwalliyar da ake shafawa a fuska 2. ... | |
making | noun /ˈmeɪkɪŋ/ haɗawa ... | |
Makurdi | babban birnin jihar Benue ... | |
maladjusted | adjective /ˌmæləˈdʒʌstɪd/ kasancewa yaro bai samu tarbiyar da zai iya ... | |
maladjustment | noun /ˌmæləˈdʒʌstmənt/ kasancewa mutun bai shiryawa ƙalubalen rayuwa ba ... | |
maladroit | adjective /ˌmæləˈdrɔɪt/ wanda bai bayar da sakamakon da ake buƙata ... | |
malady | noun /ˈmalədi/ cuta ... | |
Malagasy | adjective /mæləˈɡæsi/ mai alaƙa da ƙasar Madagascar ko yaren da ... | |
malaise | noun /maˈleɪz/ rikicewa ... | |
malapropism | noun /ˈmaləprɒˌpɪzəm/ kuskuran yin anfani da wata kalma a wani ... | |
malaria | noun /məˈleəriə/ zazzaɓin cizon sauro ... | |
malarkey | magana mara ma'ana ... | |
Malawi | noun /məˈlɑːwi/ wata ƙasa dake kudancin nahiyar Afrika ... | |
Malawian | adjective /məˈlɑːwiən/ mai alaƙa da ƙasar Malawi noun /məˈlɑːwiən/ mutumin ƙasar ... | |
malayalam | noun, adjective /ˌmaləˈjɑːləm/ 1. Wani yare da ake anfani dashi a ... | |
Malaysia | noun /məˈleɪziə/ wata ƙasa dake kudu maso gabashin nahiyar Asiya ... | |
Malaysian | adjective /məˈleɪziən/ mai alaƙa da ƙasar Malaysia noun /məˈleɪziən/ mutumin ƙasar ... | |
malcontent | noun /ˈmalkəntɛnt/ mutumin da bai gamsu ba kuma yake tawaye. ... | |
Maldives | noun /ˈmɔːldiːvz/ wata ƙasa dake tekun India wacce ƙananun tsibirai ... | |
Maldivian | adjective /mɔːlˈdiːviən/ mai alaƙa da ƙasar Maldives, mutanen wannan ƙasar ... | |
male | adjective /meɪl/ jinsin maza ... | |
male chauvinism | ƙiyayyan maza akan mata ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible