father-in-law | noun /ˈfɑːðərɪnlɔː/ mahaifin matanka ko mahaifin mijinki ... | |
fatherhood | noun /ˈfɑːðəhʊd/ zamantowa uba (mahaifi) ... | |
fathom | noun /ˈfæðəm/ 1. Fahimta, gane 2. Ma'aunin aura zurfin ruwa ... | |
fatigue | noun /fəˈtiːɡ/ matsananciyar gajiya ... | |
fatten | /ˈfætən/ kumbura dabba tayi ƙiba domin tayi daidai da ci ... | |
fattening | adjective /ˈfætnɪŋ/ abun da kan iya sanya ka yin ƙiba ... | |
fattism | noun /ˈfætɪzəm/ nuna wariya masu ƙiba ... | |
fatty | adjective /ˈfæti/ abun dake ƙunshe da kitse ... | |
fatuous | adjective /ˈfætʃuəs/ mai yawan sakarci ... | |
fault | noun /fɒlt/ 1. Zamantowa mai laifi gurin faruwan wani abu 2. Naƙasu ... | |
faultless | adjective /ˈfɒltləs/ mara aibu ... | |
faulty | adjective /ˈfɔːlti/ abun da baya aiki yanda ya dace ... | |
fauna | noun /ˈfɔːnə/ gabaki ɗayan dabbobin da suke zaune a wani ... | |
faux | adjective /fəʊ/ wanda aka haɗa shi ta hanyar kwaikwayo (=jabu) ... | |
favicon | noun /ˈfævɪkɒn/ kalmar 'computing' wacce take nufin 'wani ɗan ƙaramin ... | |
favor | noun /ˈfeɪvər/ (US) 1. Taimako ko goyon baya 2. Alfarma verb /ˈfeɪvə/ 3. ... | |
favorable | adjective /ˈfeɪvərəbəl/ (US) na goyon baya ... | |
favorite | adjective /ˈfeɪvərɪt/ (US) 1. Abun da kafi so 2. Na hannun dama 3. ... | |
favour | noun /ˈfeɪvər/ 1. Taimako ko goyon baya 2. Alfarma verb /ˈfeɪvə/ 3. Son ... | |
favourable | adjective /ˈfeɪvərəbəl/ na goyon baya ... | |
favourite | adjective /ˈfeɪvərɪt/ 1. Abun da kafi so 2. Na hannun dama 3. Ɗan ... | |
favouritism | noun /ˈfeɪvərɪtɪzəm/ yin rashin adalci ta hanyar nuna banbanci ... | |
favouritism | noun /ˈfeɪvərɪtɪzəm/ (US) yin rashin adalci ta hanyar nuna banbanci ... | |
fawn | noun & verb /fɔːn/ 1. Ƙaramar barewa 2. Fadanci (girmama mutum saboda ... | |
fax | noun /faks/ kwafi na takaddu ko wasu abubuwa da aka ... | |
faze | verb /feɪz/ rikitar da mutum ... | |
FBI | yana nufin 'Federal Bureau of Investigation' (hukumar kula da manyan ... | |
FCE | yana nufin 'Federal Collage of Education' (kwalejin ilimi na tarayya) ... | |
fear | noun, verb /fɪər/ tsoro ... | |
fearful | adjective /ˈfɪəfəl/ abun tsoro ... | |
fearless | adjective /ˈfɪələs/ abun da ba'a tsoransa ... | |
fearsome | adjective /ˈfɪəsəm/ abun ban tsoro ... | |
feasibility | noun /ˌfiːzəˈbɪləti/ yiwuwar faruwar abu ... | |
feasible | adjective /ˈfiːzəbəl/ abu mai yiwuwa ... | |
feast | noun /fiːst/ taron cin abinci domin taya wani mutum murna ... | |
feat | noun /fiːt/ bajinta ... | |
feather | noun /ˈfeðər/ gashin tsuntsu ... | |
feathery | adjective /ˈfeðəri/ mai taushi kuma mara ƙarfi ... | |
feature | noun,verb /ˈfiːtʃə/ 1. Fasali 2. Fasalta 3. Abu 4. Sanya abu a matsayin jigo ... | |
febrile | adjective /ˈfiːbrʌɪl/ mai tattare da alamun zazzaɓi ... | |
February | noun /ˈfebruəri/ Febwairu (wata na biyu a kalandar bature) ... | |
fecal | adjective /ˈfiːkl/ kashi ... | |
feces | noun /ˈfiːsiːz/ (US) bahaya ... | |
feckless | adjective /ˈfɛkləs/ mai rauni ... | |
fecund | adjective /ˈfɛkənd/ wanda zai iya samar da zuriya mai yawa ... | |
fed | /fed/ ciyar (idan akai amfani da kalmar a lokacin da ... | |
federal | adjective /ˈfedərəl/ na tarayya (gwamnati guda ɗaya wacce take mulkan ... | |
federalism | noun /ˈfedrlɪzm/ na mulkin tarayya (tsarin mulkin da gwamnatin tarayya ... | |
federalist | noun /ˈfedərəlɪst/ mutumin da yake goyon bayan tsarin shugabanci na ... | |
federate | verb /ˈfɛdəreɪt/ yin tarayya ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible