federation | noun /ˌfedərˈeɪʃən/ tarayya ... | |
fee | noun /fiː/ kuɗin da ka biya ... | |
feeble | adjective /ˈfiːbəl/ rashin kuzari a jiki, musammam sakamakon tsufa ko ... | |
feed | verb /fiːd/ 1. Ciyar noun /fiːd/ 2. Shafin yana da yake canzawa domin ... | |
feedback | noun /ˈfiːdbæk/ ba da shawara domin yin gyara ga abu ... | |
feeder | noun /ˈfiːdə/ mazubin da ake amfani da shi gurin ciyar ... | |
feeding | noun /ˈfiːdɪŋ/ ciyarwa ... | |
feel | verb /fiːl/ ji a jiki ko a zuciya ... | |
feel free | aikatawa idan kana so ... | |
feel the pinch | samun matsalar kuɗi saboda kana samun ƙasa da abun da ... | |
feel your age | (idiom) idan mutum yana jin cewa yanzu shi ba yaro ... | |
feel your way | Lalubo gurin da zaka bi ... | |
feeling | noun /ˈfiːlɪŋ/ 1. Ji a jiki 2. Ƙawazuci (abun da kake ji ... | |
feelingly | adverb /ˈfiːlɪŋli/ 'adverb' na kalmar feeling ... | |
feet | /fiːt/ jam'in foot (diddigen ƙafafu) ... | |
feign | verb /feɪn/ wayince da cewa kana da wata matsala ko ... | |
feint | verb /feɪnt/ yi kaman zaka matsa domin yaudarar wani ... | |
feisty | adjective /ˈfʌɪsti/ mai kuzari ... | |
felicitous | adjective /fɪˈlɪsɪtəs/ wanda ya dace da wannan yanayin ... | |
felicity | noun /fɪˈlɪsɪti/ matsanancin farin ciki ... | |
feline | adjective /ˈfiːlaɪn/ mai alaƙa da mage ... | |
fell | verb /fel/ faɗi (idan akai amfani da kalmar a lokacin ... | |
fellatio | noun /fɛˈlɑːtɪəʊ/ tsotsan azzakari ... | |
fellow | adjective /ˈfeləʊ/ abokin aiki ... | |
fellowship | noun /ˈfɛləʊʃɪp/ zumunta ... | |
felon | noun /ˈfelən/ wanda ya aikata laifi ... | |
felony | noun /ˈfeləni/ manyan laifuka (kamar dai kisan kai) ... | |
felt | verb /felt/ ji a jiki (idan akai amfani da kalmar ... | |
female | adjective /ˈfiːmeɪl/ mace ... | |
female genital mutilation | noun /ˌfiːmeɪl ˌdʒenɪtl mjuːtɪˈleɪʃn/ kaciyar mata ... | |
feminine | adjective /ˈfemɪnɪn/ na mata ... | |
femininity | noun /ˌfeməˈnɪnəti/ kasancewa mace ... | |
feminism | noun /ˈfemənɪzəm/ imani cewa mata su samu raba dai dai ... | |
feminist | noun /ˈfemənɪst/ mai ra'ayin ganin an baiwa mata 'Yanci daidai ... | |
feminize | verb /ˈfemənaɪz/ mayar da abu ya zama na mata ... | |
femoral | adjective /ˈfemərəl/ (medical) abun daya shafi femur ... | |
femoris | adjective /fɪˈmɔːrɪs/ yana nufin 'femur' ... | |
femoris | adjective /fɪˈmɔːrɪs/ yana nufin 'femur' ... | |
femur | noun /ˈfiːmə/ (anatomy) dogon ƙashin dake saman ƙafa ... | |
fence | noun /fens/ danga ... | |
fend | verb /fɛnd/ dogara da kanka ... | |
feral | adjective /ˈfɛrəl/ dabba wanda yake rayuwa da kanshi bayan ya ... | |
ferment | verb /fəˈment/ canza kamannin abinci ko abin sha ... | |
fermium | noun /ˈfɜːmiəm/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ... | |
ferocious | adjective /fəˈrəʊʃəs/ mai firgitarwa kuma mai faɗa ... | |
ferocity | noun /fəˈrɒsəti/ hargitsi ... | |
ferret | noun /ˈferɪt/ wani nau'in dabba ƙarami wanda yake farautan zomaye ... | |
ferrite | noun /ˈferaɪt/ wani ma'adani mai ɗauke da ƙarfe wanda ake ... | |
ferro magnetic | adjective /ˌferəʊmæɡˈnetɪk/ kalmar 'physics' wacce take nufin kasancewa abu yana ... | |
ferromagnetic | adjective /ˌferəʊmæɡˈnetɪk/ kalmar 'physics' wacce take nufin kasancewa abu yana ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible