fancy | verb /ˈfænsi/ San wani abu ... | |
fang | noun /fæŋ/ fiƙa (haƙori mai tsini na kare, maciji ko ... | |
fanny | noun /ˈfani/ 1. (Uk) al'auran mace 2. (US) ɗuwawun mutum ... | |
fantabulous | adjective /fanˈtabjʊləs/ mai inganci, mai ban al'ajabi ... | |
fantasise | verb /ˈfæntəsaɪz/ yin tunanin wani kyakkyawan abu wanda zai wahala ... | |
fantasize | verb /ˈfæntəsaɪz/ yin tunanin wani kyakkyawan abu wanda zai wahala ... | |
fantastic | adjective /fanˈtastɪk/ mai matuƙan kyau ... | |
fantasy | noun /ˈfæntəsi/ tunanin wani kyakkyawan abu wanda zai wahala ya ... | |
FAQ | = Frequently Asked Questions (Tambayoyin da aka saba yi) ... | |
far | adverb /fɑːr/ 1. Nesa 2. Sosai 3. as far as I know: a ... | |
far from | idan abu zai yi wahala ya auku ... | |
faraway | adjective /ˌfɑːrəˈweɪ/ 1. Waje mai nisa 2. Wani yanayi a fuskar mutun ... | |
farce | noun /fɑːs/ aikin da ba'a tsara shi yanda ya kamata ... | |
farcical | adjective /ˈfɑːsɪkl/ na shiririta ... | |
fare | noun /fɛː/ kuɗin daka biya domin yin tafiya a mota ... | |
farewell | exclamation /ˌfeəˈwel/ bankwana ... | |
farm | noun /fɑːm/ gona ... | |
farmer | noun /ˈfɑːmər/ manomi ... | |
farmers | noun /ˈfɑːməz/ manoma ... | |
farming | noun /ˈfɑːmɪŋ/ yin noma ... | |
farmland | noun /ˈfɑːmlænd/ ƙasar noma ... | |
farmyard | noun /ˈfɑːmjɑːd/ gurin da aka kewaye shi da gine ginen ... | |
farsighted | adjective /ˈfɑːˈsaɪtɪd/ wanda zai iya ganin abu rangaɗau ne kawai ... | |
fart | noun & verb /fɑːt/ tusa, yin tusa ... | |
farther | adverb /ˈfɑːðər/ nesa (comparative na kalmar 'far') ... | |
farthest | adverb /ˈfɑːðɪst/ mafi nisa ('superlative' na kalmar 'far') ... | |
fasciitis | noun /ˌfæʃiˈaɪtɪs/ kalmar 'medical' wacce take nufin 'kasancewar fatan ko ... | |
fascinate | verb /ˈfæsəneɪt/ sha'awan abu ... | |
fascinated | adjective /ˈfæsɪneɪtɪd/ mai sha'awan abu ... | |
fascinating | adjective /ˈfæsɪneɪtɪŋ/ yin sha'awa ... | |
fascination | noun /ˌfæsɪˈneɪʃn/ sha'awa ... | |
fascism | noun /ˈfaʃɪzəm/ wani nau'in shugabancin siyasa dake ba shugaba cikakken ... | |
fascist | noun /ˈfaʃɪst/ mai goyon bayan tsarin mulkin 'fascism' ... | |
fashion | noun /ˈfæʃən/ abun da yake yin zamani. ... | |
fashion designer | noun /ˈfæʃən dɪˈzaɪnə/ mutumin da yake ɗinka siturun da ake ... | |
fashionable | adjective /ˈfæʃnəbl/ abun da za'a iya yayinsa ... | |
fast | adjective, verb & adverb /fɑːst/ sauri, azumi ... | |
fast food | noun /fɑːst fuːd/ abinci mai saurin dafuwa kamar dai taliyar ... | |
fasten | verb /ˈfɑːsən/ manna, ɗaure, maƙala ... | |
fastener | noun /ˈfɑːsənər/ wani abu kamar botirin riga wanda zaka iya ... | |
fastening | noun /ˈfɑːsənɪŋ/ abun da za a iya amfani da shi ... | |
fastidious | adjective /faˈstɪdɪəs/ 1. Matuƙan ƙyamar abu mai ƙazanta ko maras kyau. 2. ... | |
fasting | noun ˈ/fɑːstɪŋ/ yin azumi, azumi ... | |
fat | adjective /fæt/ ƙiba, kitse ... | |
fatal | adjective /ˈfeɪtəl/ 1. Mai kisa 2. Munmunan abu da zai bada sakamako ... | |
fatalism | noun /ˈfeɪtəlɪzəm/ imanin dake nuna cewa babu abinda zaka iya ... | |
fatality | noun /fəˈtæləti/ mutuwa sanadiyyar hatsari ko tarzoma ... | |
fate | noun /feɪt/ ƙaddara, makoma ... | |
fates | noun /feɪts/ jam'in kalmar 'fate' ... | |
father | noun /ˈfɑːðər/ 1. Uba, mahaifi verb /ˈfɑːðə/ 2. Zama uba ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible