carnage | noun /ˈkɑːnɪdʒ/ idan mutane da yawa an kashesu ko raunatasu ... | |
carnelian | noun /kɑːˈniːliən/ wani farin dutse ko ja ko me ruwan ... | |
carnival | noun /ˈkɑːnɪvl/ bukin yin shagali ... | |
carnivore | noun /ˈkɑːnɪvɔːr/ dabbar da take cin nama ... | |
carnivorous | adjective /kɑːˈnɪvərəs/ 1. Dabbar da take cin wasu dabbobin domin ta ... | |
carol | noun /ˈkærəl/ waƙar da mutane ke yi a bukin kirsimeti ... | |
carotene | noun /ˈkærətiːn/ wani jan sinadari da ake samu a cikin ... | |
carpal | noun /ˈkɑːpl/ ɗaya daga cikin ƙananun ƙasusuwa takwas da suke ... | |
carpal tunnel syndrome | noun /ˌkɑːpl ˈtʌnl sɪndrəʊm/ a fannin ilmin likitanci wato 'medical', ... | |
carpel | noun /ˈkɑːpl/ a fannin ilmin kimiyya na 'biology', wannan kalmar ... | |
carpenter | noun /ˈkɑːpəntər/ kafinta ... | |
carpentry | noun /ˈkɑːpəntri/ aikin carpenter ... | |
carpet | noun /ˈkɑːpɪt/ wani ƙyallen da ake rufe ƙasan ɗaki da ... | |
carpometacarpal | adjective /ˌkɑːpəʊmetəˈkɑːpəl/ (anatomy) abun daya shafi haɗe ƙasusuwan hannu na ... | |
carpus | noun /ˈkɑːpəs/ (anatomy) ƙashin dake tsakanin tafin hannu da kuma ... | |
carriage | noun /ˈkærɪdʒ/ 1. Motar jigila 2. Taragon jirgi ... | |
carrier | noun /ˈkæriər/ kamfanin dake maka hidima ... | |
carrot | noun /ˈkærət/ karas ... | |
carroty | adjective /ˈkarəti/ mai launin karas ... | |
carry | verb /ˈkæri/ 1. Ɗauka 2. Riƙe 3. Jigila 4. Ɗauke da 5. Ɗaukan ciki 6. Ci ... | |
carry-over | abin daya samo asali daga abubuwan da suka faru a ... | |
carrying | ɗaukowa ... | |
carryover | abin daya samo asali daga abubuwan da suka faru a ... | |
cart | noun /kɑːt/ 1. Keken da dawaki ke ja 2. Amalanke verb /kɑːt/ 3. Kai ... | |
carter | noun /ˈkɑːtə/ mutumin dake tuƙa keken doki ... | |
cartilage | noun /ˈkɑːtɪlɪʤ/ wata tsoka mai ƙarfi da ake samu a ... | |
cartilaginous | adjective /ˌkɑːtɪˈlædʒɪnəs/ (medical) abun daya shafi cartilage ... | |
cartographer | noun /kɑːˈtɒɡrəfər/ mutumin da yake zana taswira ... | |
cartographic | adjective /ˌkɑːtəˈɡræfɪk/ na aikin zane zanen taswirar duniya ... | |
cartography | noun /kɑːˈtɒɡrəfi/ zane zanen taswira ... | |
carton | noun /ˈkɑːtn/ kwali ... | |
cartoon | noun /kɑːˈtuːn/ wasan kwaikwayon dake nuna hotunan zane zanen mutane, ... | |
cartoonist | noun /kɑːˈtuːnɪst/ mutumin dake zanawa ko ƙera cartoon ... | |
carve | verb /kɑːv/ sassaƙe ... | |
carving | sassaƙewa ... | |
cascade | noun /kasˈkeɪd/ yayyafi ... | |
case | noun /keɪs/ 1. Hali ko yanayi na faruwan abu 2. In case: ... | |
case sentitive | mai banbancewa tsakanin ƙanana da manyan haruffa. ... | |
casein | noun /ˈkeɪsiːn/ sinadarin protein da ake samu a cikin madara ... | |
cash | noun /kæʃ/ takaddun kuɗi ko kuma tsaba ... | |
cash machine | na'urar da ake zaran kuɗi a banki (ATM Machine) ... | |
cashew | noun /kəˈʃuː/ yazawa ... | |
cashier | noun /kæˈʃɪər/ mutumin da ke amsan kuɗi a banki ... | |
cashless | adjective /ˈkaʃləs/ yin siyayya ba tare da amfani da tsabar ... | |
casing | noun /ˈkeɪsɪŋ/ marufi ... | |
casino | noun /kəˈsiːnəʊ/ gini ko ɗakin da jama'a suke taruwa suna ... | |
casket | noun /ˈkɑːskɪt/ akwatin da ake birne gawa ... | |
cassava | noun /kəˈsɑːvə/ rogo ... | |
cassette | noun /kəˈset/ kaset da ake naɗan bayanai ... | |
cast | noun /kɑːst/ 1. Dukkan jaruman dake cikin wasan kwaikwayo 2. Kasancewa an ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible