cast doubt | sanya kokwanto ... | |
caste | noun /kɑːst/ wani yanki na al'umma. ... | |
castellated | adjective /ˈkastəleɪtɪd/ mai katangar kariya. ... | |
castellations | noun /ˌkastəˈleɪʃənz/ katangar kariya. ... | |
castigate | verb /ˈkastɪɡeɪt/ tsawatawa mutum matuƙa ... | |
casting | noun /ˈkɑːstɪŋ/ abun da aka sarrafa shi ta hanyar narkakken ... | |
castle | noun /ˈkɑːsl/ ganuwa (dogon gini domin kariya daga abokan gaba) ... | |
castrate | verb /kæsˈtreɪt/ dandatsa (cire marainan namiji domin hana azzakarin sa ... | |
castration | noun /kæsˈtreɪʃən/ dandatsa (cire marainan namiji domin hana azzakarin sa ... | |
casual | adjective /ˈkæʒuəl/ 1. Nuna rashin damuwa ga abu 2. Wanda bai dace ... | |
casually | adverb /ˈkæʒuəli/ 1. A yanayin da bai dace ba, a yanayin ... | |
casualty | noun /ˈkæʒjuəlti/ 1. Mutumin da aka raunata ko aka kashe a ... | |
casuistry | noun /ˈkaʒjʊɪstri/ amfani da hikima gurin warware matsaloli. ... | |
cat | noun /kæt/ mage, mussa, kenwa ... | |
cat scan | wasu gwaje gwaje wanda ake yin amfani da na'ura mai ... | |
cataclysm | noun /ˈkætəklɪzəm/ bala'i ... | |
cataclysmic | adjective /katəklɪzmɪk/ wanda yake janyo gagarumin sauyi mai tattare da ... | |
catalepsy | noun /ˈkætəlepsi/ cutar dake sa jikin mutum ya sanƙare tamkar ... | |
cataleptic | adjective /ˌkætəˈleptɪk/ mai alaƙa da catalepsy ... | |
catalog | noun /ˈkætəlɒɡ/ yanda ake rubuta catalogue da Turancin amurka ... | |
catalogue | noun /ˈkætəlɒɡ/ jerin abubuwan da zaka siya ko kalla ... | |
catalyse | verb /ˈkætəlaɪz/ a fannin ilmin kimiyya na 'chemistry', wannan kalmar ... | |
catalysis | noun /kəˈtalɪsɪs/ sanya faruwar "chemical reaction" ya faru da sauri ... | |
catalyst | noun /ˈkætəlɪst/ a fannin ilmin kimiyya na 'chemistry', wannan kalmar ... | |
catamite | noun /ˈkætəmaɪt/ tsohuwar kalma wacce take nufin yaran da aka ... | |
cataphor | noun /ˈkætəfər/ a fannin ilmin lafazi wato 'linguistics', wannan kalmar ... | |
cataphora | noun /kəˈtæfərə/ yin amfani da cataphor ... | |
catapult | noun /ˈkætəpʌlt/ gwafa ... | |
cataract | noun /ˈkætərækt/ wani irin jinya dake janyo makanta ta hanyar ... | |
catarrh | noun /kəˈtɑːr/ mura ... | |
catastrophe | noun /kəˈtæstrəfi/ jafa'i, bala'i ... | |
catastrophe theory | a fannin ilimin lissafi wato 'mathematics', wannan kalmar tana nufin ... | |
catastrophic | adjective /ˌkætəˈstrɒfɪk/ na bala'i ... | |
catatonia | noun /ˌkætəˈtəʊniə/ a fannin ilmin likitanci wato 'medical', wannan kalmar ... | |
catatonic | adjective /ˌkætəˈtɒnɪk/ a fannin ilmin likitanci wato 'medical', wannan kalmar ... | |
catch | verb /kætʃ/ 1. Kama, damƙa 2. Ɗaukan hankali 3. Kamuwa da cuta 4. Kama ... | |
catching | adjective /ˈkætʃɪŋ/ duba gurin infectious ... | |
catechism | noun /ˈkætəkɪzəm/ jerin tambayoyi da amsoshi akan addinin kiristanci wanda ... | |
categorical | adjective /katəˈɡɒrɪkəl/ mai fasali. ... | |
categorize | verb /ˈkætəɡəraɪz/ jera abu a bisa yanayin daya dace dasu ... | |
category | noun /ˈkætəɡəri/ jerin abubuwa ko mutane iri guda a wuri ... | |
cater | verb /ˈkeɪtə/ ciyarwa tare da shayar da mutane a gurin ... | |
caterer | noun /ˈkeɪtərə/ kamfanin da yake samarma da mutane abinci da ... | |
caterpillar | noun /ˈkætəpɪlər/ malam buɗe littafi kafin ya ƙyanƙyashe ... | |
catharsis | noun /kəˈθɑːsɪs/ fitar da wani shauƙi mai ƙarfi ta wani ... | |
cathartic | adjective /kəˈθɑːtɪk/ wanda ya shafi sakin wani shauƙi mai ƙarfi ... | |
cathedral | noun /kəˈθiːdrəl/ wata babbar majami'a na kiristoci wacce take ƙarƙashin ... | |
catheter | noun /ˈkæθɪtər/ wata siririyar bututu da ake sanyawa a jikin ... | |
cation | noun /ˈækʃən/ wani ƙarfe wanda yake ɗauke da ƙafar lantarki ... | |
catscan | wasu gwaje gwaje wanda ake yin amfani da na'ura mai ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible