captivation | noun /kaptɪˈveɪʃən/ jan hankalin mutane ... | |
captive | adjective /ˈkæptɪv/ Wanda aka kamo a matsayin firsina, musamman sanadiyyar ... | |
captivity | noun /kæpˈtɪvɪti/ aje mutum a matsayin firsina ... | |
captor | noun /ˈkæptər/ mutumin da yake kama mutane a matsayin firsinoni ... | |
capture | verb & noun /ˈkæptʃər/ 1. Kama wani a matsayin firsina 2. Karɓe ... | |
car | noun /kɑːr/ ƙaramar mota mai ƙafafuwa huɗu ... | |
car park | gurin da ake ajiye motoci. ... | |
car wash | gurin da ake wanke motoci. ... | |
carbine | noun /ˈkɑːbʌɪn/ bindiga mai sarrafa kanta. ... | |
carbohydrate | noun /ˌkɑːbəʊˈhaɪdreɪt/ wani sinadari kamar dai sikari ko 'starch' wanda ... | |
carbolic | noun /kɑːˌbɒlɪkˈæsɪd/ wani sinadari wanda yake kashe ƙwayar cutar bacteria ... | |
carbon | noun /ˈkɑːbən/ wani nau'in sinadarin kimiyya ... | |
carbon cycle | noun /ˈkɑrbənˌsɑɪkəl/ yanayin yanda sinadarin 'carbon' yake canzawa ... | |
carbon dating | wata hanya da ake bi domin lissafa shekarun daɗaɗɗun kayayyaki ... | |
carbon di'oxide | wata iska dake samuwa idan mutane ko dabbobi suka yi ... | |
carbon dioxide | wata iskar gas wacce mutane da dabbobi suke fitarwa idan ... | |
carbon monoxide | wata gas mai ɗauke da guba wacce take samuwa idan ... | |
carbon paper | wata kalar baƙar takadda ko shuɗi da ake amfani da ... | |
carbonate | noun /ˈkɑːbneɪt/ (chemistry) gishiri wanda yake ɗauke da carbon, ... | |
carbonic acid | a fannin ilmin kimiyya na 'chemistry', wannan kalmar tana nufin ... | |
carbonize | sanya abu ya zamto 'carbon' ... | |
carborundum | ™ noun /ˌkɑːbəˈrʌndəm/ a fannin ilmin kimiyya na 'chemistry', wannan ... | |
carburettor | noun /ˌkɑːbəˈretər/ kafireto (wani ɓangare a injin mota inda fetir ... | |
carcass | noun /ˈkɑːkəs/ mushen dabba ... | |
carcinogen | noun /kɑːˈsɪnədʒən/ wani nau'in abu da ke janyo ciwon daji ... | |
carcinogenic | adjective /ˌkɑːsənəˈdʒenɪk/ wanda zai iya janyo ciwan daji ... | |
carcinoma | noun /ˌkɑːsɪˈnəʊmə/ ciwan daji wanda yake shafan fata ... | |
card | noun /kɑːd/ kwali ... | |
cardinal | noun /ˈkɑːdɪnəl/ 1. Babban limamin kiristoci na majami'ar katolika 2. Lambar da ... | |
cardiologist | noun /ˌkɑːdiˈɒlədʒɪst/ (medical) likitan daya ƙware gurin magance cututtukan da ... | |
cardiology | noun /ˌkɑːdiˈɒləɡi/ nazari tare da magance matsalolin da suka danganci ... | |
cardiovascular | adjective /ˌkɑːdiəʊˈvæskjələ(r)/ abun daya haɗe zuciya da kuma magudanan jini ... | |
care | noun & verb /keər/ lura da, kula da, nuna ka ... | |
career | noun /kəˈrɪər/ aikin da mutum ke yi ... | |
careerist | adjective /kəˈrɪərɪst/ mutumin dake baiwa aikin shi fifiko fiye da ... | |
careful | adjective /ˈkeəfəl/ kiyayewa (= lura, kula, yin hankali da abu) ... | |
carefully | adverb /ˈkeəfəli/ a tsanake ... | |
caregiver | noun /ˈkɛːɡɪvə/ mai kula da lafiyan wani. ... | |
careless | adjective /ˈkeələs/ rashin kiyayewa (=sakaci) ... | |
carelessly | adverb /ˈkeələsli/ nuna rashin kulawa ... | |
carelessness | noun /ˈkeələsnəs/ nuna rashin damuwa da wani abu ... | |
caress | verb /kəˈres/ taɓa mutum taɓawa irin ta soyayya ... | |
caretaker | noun /ˈkɛːteɪkə/ mutumin da aka ɗauke shi aikin kula da ... | |
cargo | noun /ˈkɑːɡəʊ/ lodi ... | |
Caribbean | adjective /ˌkærɪˈbiːən/ yankin daya haɗa da kogin Caribbean da kuma ... | |
Caribbean Sea | noun /ˌkærɪˈbiːən siː/ wani kogi da yayi iyaka da tsakiyan ... | |
caricature | noun /ˈkarɪkətjʊə/ hoto, siffa ko kwaikwayon mutum wanda aka ƙara ... | |
caries | noun /ˈkeəriːz/ a fannin ilmin likitanci wato 'medical', wannan kalmar ... | |
carious | adjective /ˈkeəriəs/ a fannin ilmin likitanci wato 'medical', wannan kalmar ... | |
carjacking | noun /ˈkɑːdʒækɪŋ/ yin fashin mota ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible