cannibal | noun /ˈkænɪbəl/ 1. Mutunin dake cin naman mutane. 2. Dabbar da take ... | |
cannibalize | verb /kanɪbəlʌɪz/ kasancewa dabba tana cin naman irin jinsin ta. ... | |
cannon | noun /ˈkanən/ manya manyan bindigogin 'artillery' ... | |
cannonade | noun /ˌkanəˈneɪd/ lokacin da ake ɓarin wutar bindiga. ... | |
cannot | modal verb /ˈkænɒt/ ba mai yiwuwaba (akan rubuta shi a ... | |
cannula | noun /ˈkanjʊlə/ wani siririn bututu da ake zirawa a jiki. ... | |
cannulate | verb /ˈkanjʊleɪt/ sanya bututun 'cannula' a jiki ... | |
canny | adjective /ˈkani/ iya alƙalanci. ... | |
canoe | noun /kəˈnuː/ kwale- kwale ... | |
canoeing | noun /kəˈnuːɪŋ/ wani irin wasa da ake bugawa a kan ... | |
canoeist | noun /kəˈnuːɪst/ mai yin wasan 'canoeing' ... | |
canon | noun /ˈkanən/ kundin shari'a ... | |
canonic | adjective /kəˈnɒnɪk/ na 'canon' ... | |
canonical | adjective /kəˈnɒnɪkəl/ a bisa kundin shari'a. ... | |
canoodle | verb /kəˈnuːdəl/ sunbata tare da rungume juna. ... | |
cant | noun & verb /kant/ maganar munafinci ... | |
cantankerous | adjective /ˌkænˈtæŋkərəs/ saurin yin fushi da kuma yawan kokawa ... | |
canteen | noun /kænˈtiːn/ kanti ... | |
canter | noun & verb /ˈkæntər/ gudu kaɗan kaɗan da doki yake ... | |
cantonment | noun /kanˈtɒnmənt/ sansanin soji. ... | |
cantor | noun /ˈkantɔː/ jami'in dake waƙe waƙe a majami'a ... | |
canvass | verb & noun /ˈkanvəs/ 1. Neman ƙuri'u gurin wasu 2. Neman goyon ... | |
cap | noun /kæp/ hula ... | |
capability | noun /ˌkeɪpəˈbɪlɪti/ iya yin wani abu musamman abu mai wahala ... | |
capable | adjective /ˈkeɪpəbl/ iya (samun ƙwarewa ko ikon yin wani abu) ... | |
capacious | adjective /kəˈpeɪʃəs/ fili mai yalwa. ... | |
capacitance | noun /kəˈpasɪtəns/ kalmar 'physics' wacce take nufin kasancewar abu zai ... | |
capacitor | noun /kəˈpæsɪtər/ wata na'ura da ake amfani da ita domin ... | |
capacity | noun /kəˈpæsəti/ 1. Yawan abun da abu zai iya ci ko ... | |
Cape Verde | noun /ˌkeɪp ˈvɜːd/ wata ƙasa dake yammacin nahiyar Africa wacce ... | |
Cape Verdean | noun /ˌkeɪp ˈvɜːdiən/ mutumin ƙasar Cape Verde adjective /ˌkeɪp ˈvɜːdiən/ mai ... | |
capillary | noun /kəˈpɪləri/ (kalmar 'anatomy') wani ƙaramin bututu wanda jini yake ... | |
capital | noun /ˈkæpɪtəl/ 1. Babban birnin ƙasa 2. Babban harafi 3. Uwar kuɗi ko ... | |
capital punishment | hukuncin kisa ... | |
capitalism | noun /ˈkæpɪtᵊlɪzᵊm/ tsarin jari-hujja (tsarin kasuwanci da siyasa wanda yake ... | |
capitalize | verb /ˈkapɪtəlʌɪz/ 1. Samar ma da kamfani jari. 2. Yin rubutu da ... | |
capitation | noun /ˈkapɪtəlʌɪz/ haraji ko wani kuɗi da aka caji kowa ... | |
capitulate | verb /kəˈpɪtjʊleɪt/ yarda da shan kaye (wato amincewa da abin ... | |
capitulum | noun /kəˈpɪtʃələm/ (anatomy) saman ƙashi ... | |
capon | noun /ˈkeɪpən/ zakaran da aka yiwa dandatsa ... | |
cappuccino | noun /ˌkæpuˈtʃiːnəʊ/ coffee wanda aka haɗa shi da madarar da ... | |
caprice | noun /kəˈpriːs/ zumuɗi ... | |
capricious | adjective /kəˈprɪʃəs/ sauya hali kwatsam. ... | |
capsize | noun & verb /kapsʌɪz/ kifewar kwale kwale a cikin ruwa ... | |
capsule | noun /ˈkæpsjuːl/ wani ƙaramin mazubi mai ƙunshe da magani wanda ... | |
captain | noun /ˈkæptɪn/ 1. Shugaban ƙungiya 2. Shugaban jirgin ruwa 3. Bobbin jami'in soji ... | |
captaincy | noun /ˈkæptənsi/ zamantowa shugaban wata ƙungiyar 'yan wasa ... | |
caption | noun /ˈkæpʃən/ kalmomi da aka rubuta a saman ko ƙasan ... | |
captivate | verb /ˈkaptɪveɪt/ ɗauke hankalin mutane ... | |
captivating | adjective /ˈkaptɪveɪtɪŋ/ mai ɗaukan hankali ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible