calling | noun /ˈkɔːlɪŋ/ kiraye ... | |
callisthenics | noun /ˌkælɪsˈθenɪks/ wani atisaye wanda akeyinsa da nufin ƙara ƙarfin ... | |
callous | adjective /ˈkæləs/ halin ƙeta ... | |
callousness | noun /kæləsnəs/ rashin mutunci ... | |
callus | noun /ˈkæləs/ yankin fata gurin da yake da tauri (kamar ... | |
calm | adjective, verb /kɑːm/ natsu, lafa ... | |
calm down | phrasal verb /kɑːm daʊn/ kwantar da hankali ... | |
calmly | adverb /ˈkɑːmli/ a tsanake ... | |
calorie | noun /ˈkæləri/ ma'aunin auna yawan kuzarin da abinci zai samar ... | |
calorific | adjective /ˌkæləˈrɪfɪk/ duba gurin calorie ... | |
calorimeter | noun /ˌkæləˈrɪmɪtər/ na'urar da take auna yawan zafin ma'adanai ... | |
calumny | noun /ˈkæləmni/ ɓatanci (ɓata sunan mutum) ... | |
Cambodia | noun /kæmˈbəʊdiə/ wata ƙasa dake kudu maso gabashin nahiyar Asia ... | |
Cambodian | noun /kæmˈbəʊdiən/ mutumin ƙasar Cambodia. adjective /kæmˈbəʊdiən/ mai alaƙa da ƙasar ... | |
came | verb /keɪm/ wannan kalmar 'past tense' na kalmar 'come' ce, ... | |
camera | noun /ˈkæmrə/ na'urar ɗaukar hoto ... | |
Cameroon | noun /ˌkæməˈruːn/ wata ƙasa dake yammacin nahiyar Afirka ... | |
Cameroonian | noun /ˌkæməˈruːniən/ mutumin ƙasar Kamaru adjective /ˌkæməˈruːniən/ mai alaƙa da ƙasar ... | |
camiknickers | noun /ˈkæmiˌnɪkəz/ kayan ciki na mata ... | |
camouflage | noun /ˈkæməflɑːʒ/ riga ko launi da yake ɓoye siffa ta ... | |
camp | noun, verb /kæmp/ sansani, yin sansani ... | |
campaign | noun, verb /kæmˈpeɪn/ 1. Kamfe (yin wani abu da zai iya ... | |
camping | noun /ˈkæmpɪŋ/ zama a cikin sansani ... | |
campus | noun /ˈkæmpəs/ fili ko ginin kwaleji ko kuma jami'a. ... | |
can | modal verb /kæn/ 1. Iya yin abu 2. Gwangwani ... | |
can't | yana nufin 'cannot' ... | |
can't cut it | (idiom) kasa shawo kan matsala ... | |
can't hold a candle to | (idiom) idan baka da ƙwarewa kamar ta mutumin ko abin ... | |
can't hold your drink | (idiom) kasancewa barasa tana saurin bugar da kai ... | |
can't hold your liquor | (idiom) kasancewa barasa tana saurin bugar da kai ... | |
can't stand the sight of sb or sth | (idiom) tsanan wani ... | |
Canada | noun /ˈkænədə/ ƙasar Canada ... | |
Canadian | noun /kəˈneɪdiən/ mutumin ƙasar Canada adjective /kəˈneɪdiən/ mai alaƙa da ƙasar ... | |
canal | noun /kəˈnæl/ wani dogon hanyar ruwa mara faɗi da aka ... | |
canary | noun /kəˈneəri/ wani irin tsuntsu ... | |
cancel | verb /ˈkænsəl/ soke ... | |
cancellation | noun /ˌkænsəlˈeɪʃən/ sokewa ... | |
cancer | noun /ˈkænsər/ ciwon daji ... | |
candid | adjective /ˈkandɪd/ mutumin kirki ... | |
candidacy | noun /ˈkandɪdəsi/ tsayawa takara. ... | |
candidate | noun /ˈkændɪdət/ mai neman aiki ko ɗan takara ... | |
candidature | noun /ˈkandɪdətʃə/ tsayawa a wani matsayi. ... | |
candle | noun /ˈkændl/ kendir da ake ƙonawa domin samun haske ... | |
candor | noun /ˈkandə/ kasancewa na ƙwarai. ... | |
candour | noun /ˈkandə/ kasancewa na ƙwarai. ... | |
candy | noun /ˈkændi/ wani irin nau'in abin sha da ake yinshi ... | |
cane | noun, verb /keɪn/ bulala, yiwa mutum bulala ... | |
canine | adjective /ˈkeɪnaɪn/ mai alaƙa da karnuka ... | |
cannabis | noun /ˈkanəbɪs/ tabar wiwi ... | |
cannery | noun /ˈkænəri/ kamfanin da suke yin abincin gwangwani ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible