talus | noun /ˈteɪləs/ wani ƙashi dake idon sahu ... | |
tamarind | noun /ˈtæmərɪnd/ tsamiya ... | |
tame | adjective & verb /teɪm/ 1. Dabba mara barazana ga al'umma wacce ... | |
Tamil | adjective /ˈtæmɪl/ ɗan ƙabilar tamil, yaran tamil ... | |
tangerine | noun /ˌtændʒəˈriːn/ wani irin lemu ... | |
tangible | adjective /ˈtændʒəbl/ bayyananne ... | |
tangle | noun /ˈtæŋɡl/ cukwikwiye ... | |
tangling | cukwikwuyewa ... | |
tank | noun /tæŋk/ 1. Tankin zuba abu mai ruwa-ruwa 2. Tankar yaƙi ta ... | |
tanker | noun /ˈtæŋkər/ jirgin ruwa ko wani abin hawa na ƙarfe ... | |
tannin | noun /ˈtænɪn/ wasu irin chemical da ake samu a ... | |
tantalize | verb /ˈtæntəlaɪz/ sanyawa wani sha'awan abun da bazai taɓa samu ... | |
tantalum | noun /ˈtæntələm/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ... | |
Tanzania | noun /ˌtænzəˈniːə/ wata ƙasa dake gabashin nahiyar Afrika ... | |
Tanzanian | adjective /ˌtænzəˈniːən/ mai alaƙa da ƙasar Tanzania ko mutanen wannan ... | |
tap | noun /tæp/ fanfo na ruwa ... | |
tape | noun /teɪp/ kaset, ma'aunin auna tsayi ... | |
tapeworm | noun /teɪpwɜːm/ wani nau'in halittar parasite dake rayuwa a ... | |
Taraba | wata jiha dake arewa maso gabashin Naijeriya da Shugaban mulkin ... | |
target | noun & verb /ˈtɑːɡɪt/ 1. Wani mutum ko wani guri da ... | |
tariff | noun /ˈtærɪf/ 1. Harajin da ake biya akan kayayyakin da ake ... | |
tarnish | verb /ˈtɑːnɪʃ/ 1. Koɗe 2. Ɓata sunan wani ... | |
tarsal | adjective /ˈtɑːsəl/ (medical) wanda ya shafi ƙasusuwa uku dake idon ... | |
tarsier | noun /ˈtɑːsɪə/ wani nau'in ƙaramin dabban primate mai cin ... | |
tarsus | noun /ˈtɑːsəs/ ƙasusuwa bakwai dake idon sahu ... | |
tartar | noun /ˈtɑːtə/ dattin haƙori ... | |
tartaric acid | noun /tɑːˌtærɪk ˈæsɪd/ wani nau'in sinadarin acid da ake ... | |
task | noun /tɑːsk/ aiki, ma'anan kalmar ta kusa tazo ɗaya da ... | |
taste | noun, verb /teɪst/ ɗanɗano, ɗanɗana ... | |
taste buds | noun /ˈteɪst ˌbʌdz/ ƙwayoyin halittu dake harshe waɗanda suke ba ... | |
tasteful | adjective /ˈteɪstfəl/ abu mai ɗanɗano ... | |
tasteless | adjective /ˈteɪstləs/ abu maras ɗanɗano ... | |
taster | noun /ˈteɪstər/ mai ɗanɗano ... | |
tasting | noun /ˈteɪstɪŋ/ ɗanɗanawa ... | |
tasty | adjective /ˈteɪsti/ mai daɗin ɗanɗano ... | |
tattle | verb /ˈtætl/ kai ƙarar wani akan wani abu da yake ... | |
tattoo | noun /təˈtuː/ wani tambari da ake yiwa fatar mutum ... | |
tattooist | noun /təˈtuːɪst/ mutumin da yake yiwa fatar mutum tambari ... | |
taught | verb /tɔːt/ koyar (idan akai amfani da kalmar a lokacin ... | |
taunt | noun & noun /tɔːnt/ tsokana ... | |
taurine | noun /ˈtɔːriːn/ (biology & chemistry) wani nau'in amino acid ... | |
taut | adjective /tɔːt/ wanda ya ɗauru sosai ... | |
tauten | verb /ˈtɔːtn/ ɗaurewa ƙam ƙam ... | |
tautology | noun /tɔːˈtɒlədʒi/ faɗar magana iri ɗaya sau biyu a cikin ... | |
tax | noun & verb /tæks/ 1. Haraji 2. Ɗaurawa mutun haraji ... | |
tax avoidance | gujewa biyan haraji ... | |
tax collector | mai amsan haraji ... | |
tax payer | mai biyan haraji ... | |
taxable | adjective /ˈtæksəbl/ wanda za'a iya biyan haraji akan sa ... | |
taxation | noun /tækˈseɪʃn/ amsar haraji ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible