kick in | fara samun tasiri ... | |
kick off | farawa ... | |
kick over the traces | (idiom) yin hali mara kyau tare da nuna rashin ɗa'a ... | |
kick somebody out | korar mutum daga guri ... | |
kick the bucket | (idiom) ka mutu ... | |
kick the habit | (idiom) daina yin wani abu mai cutarwa da kake yi ... | |
kick the tires | (idiom) duba abu da kyau kafin ka siya ... | |
kick up your heels | (idiom) yin abun da kake jin daɗin yi ... | |
kick your heels | (idiom) idan an tilasta maka ka tsaya na tsawon lokaci ... | |
kick yourself | (idiom) jin haushi saboda ka aikata kuskure ... | |
kid | noun /kɪd/ yaro ko yarinya ... | |
kidnap | verb /ˈkɪdnæp/ yin garkuwa da wani (= sace) ... | |
kidney | noun /ˈkɪdni/ ƙoda ... | |
kids | yara ... | |
kill | verb /kɪl/ 1. Kashe abu mai rai 2. Dakatar da abu noun /kɪl/ 3. ... | |
kill sth off | lalata abu gabaki ɗaya ... | |
kill two birds with one stone | (idiom) yin nasara akan abubuwa biyu a karan farko ... | |
killer | noun /ˈkɪlər/ makashi ... | |
killing | noun /ˈkɪlɪŋ/ kashewa ... | |
kilo | noun /ˈkiːləʊ/ yana nufin 'kilogram' ... | |
kilobyte | noun /ˈkɪləbaɪt/ ma'aunin auna bayanan na'urar computer wanda yake dai ... | |
kilogram | noun /ˈkɪləɡræm/ ana rubutashi a taƙaice 'kg', ma'aunin auna nauyi ... | |
kilogramme | noun /ˈkɪləɡræm/ ana rubutashi a taƙaice 'kg' ma'aunin auna nauyi ... | |
kilometer | noun /ˈkɪləmiːtər/ (yadda ake rubuta kalmar 'kilometre' da Turancin Amurka) ... | |
kilometre | noun /ˈkɪləmiːtər/ ma'aunin auna tsayi wanda yake daidai da 1000 ... | |
kilowatt | noun /ˈkɪləwɒt/ ma'aunin auna ƙarfin wutan lantarki wanda yake daidai ... | |
kin | noun /kɪn/ magajinka (idan ka mutu) ... | |
kind | noun /kaɪnd/ 1. Nau'i, iri adjective /kaɪnd/ 2. Kirki ... | |
kindergarten | noun /ˈkɪndəˌɡɑːtən/ makarantar ƙananun yara masu shekaru daga biyu zuwa ... | |
kindle | verb /ˈkɪndl/ kunna wuta ... | |
kindly | adverb /ˈkaɪndli/ 1. A cikin halin kirki 2. Dahalla (za'a iya amfani ... | |
kindness | noun /ˈkaɪndnəs/ kirki ... | |
king | noun /kɪŋ/ sarki ... | |
kingdom | noun /ˈkɪŋdəm/ masarauta ... | |
kiosk | noun /ˈkiːɒsk/ wani ƙaramin kanti akan hanya inda ake sayad ... | |
Kiribati | noun /ˈkɪrɪbæs/ wata ƙasa dake yankin tekun Pacific wacce tsibirai ... | |
kiss | verb /kɪs/ sunbata ... | |
kissing | sumbata ... | |
kitchen | noun /ˈkɪtʃən/ madafa (ɗakin dafa abinci) ... | |
kite | noun /kaɪt/ 1. Jirgin leda da yara suke wasa da shi 2. ... | |
kitten | noun /ˈkɪtən/ ƙanƙanuwar mage ... | |
kleptocracy | noun /ˌklɛpˈtɒkrəsɪ/ gwamnati mai sace dukiyar ƙasa ... | |
kleptomania | noun /ˌkleptəˈmeɪniə/ yawan son yin sata ba tare da wani ... | |
kleptomaniac | noun /ˌkleptəˈmeɪniæk/ mutumin dake da matsanancin sha'awan son yin sata ... | |
KM | yanda ake rubuta 'kilometre' a taƙaice ... | |
knack | noun /næk/ ƙwarewa ... | |
knap | noun /nap/ saman tsauni ... | |
knead | verb /niːd/ lugwigwita ... | |
kneading | lugwigwitawa ... | |
knee | noun /niː/ gwiwa ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible