Definition of Kaduna in Hausa
|
Kaduna |
---|
|
wata jiha dake arewa maso yammacin Naijeriya da ake yiwa laƙabi da 'Center of learning' (wato cibiyar koyo) wacce turawan Mulkin mallaka suka ƙirƙiro da ita a shekara ta alif ɗari tara da goma sha uku (1913), sannan ta zamanto cibiyar arewa a shekara ta alif ɗari tara da goma sha bakwai (1917). |
Example of Kaduna in a sentence Kalmar 'Kaduna' kalmar Hausa ce wacce take nufin 'Kadu na' (an fitad da kalmar daga cikin kalmar 'Kada') kuma jagoran turawan mulkin mallaka shi ne ya raɗa wa wannan garin wanga suna. Bayan sun koma da cibiyar arewa zuwa Kaduna daga garin Zungeru a shekara ta alif ɗari tara da goma sha shida (1916). Wanda aka fara tun a shekara ta alif ɗari tara da goma sha biyu (1912), kuma aka kammala a shekara ta alif ɗari tara da goma sha takwas (1918).Jihar Kaduna tana da yawan jama'an da aka ƙiyasta sun kai miliyan bakwai, a bisa ƙidayan shekara ta dubu biyu da shida. Wanda hakan yasa ta zamanto jiha ta uku mafi yawan jama'a a Naijeriya, bayan jihar Kano da Jihar Lagos. |
Nearest words:
Kaduna United,
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible