Venezuela | noun /ˌvenɪˈzweɪlə/ wata ƙasa dake kudancin nahiyar Amurka ... | |
vengeance | noun /ˈvendʒəns/ ɗaukan fansa ... | |
vengeful | adjective /ˈvendʒfl/ na ɗaukar fansa ... | |
venial | adjective /ˈviːniəl/ (ƙaramin laifi ko kuskure) wanda za'a iya yafewa ... | |
venison | noun /ˈvenɪsn/ naman barewa ... | |
venom | noun /ˈvenəm/ wani nau'in dafi da wasu macizai, gizo gizo ... | |
venomous | adjective /ˈvenəməs/ samar da 'venom' ... | |
ventilate | verb /ˈventɪleɪt/ barin iska ya shigo cikin ɗaki ... | |
ventilator | noun /ˈventɪleɪtər/ na'urar dake taimakawa mutum yin nunfashi ... | |
ventricle | noun /ˈventrɪkl/ (anatomy) ɗaya daga cikin wasu ƙananun gurare biyu ... | |
venture | noun, verb /ˈventʃər/ kasada (tafiyad da wani al'amari mara tabbas) ... | |
venue | noun /ˈvenjuː/ wajen da aka shirya za'a yi taro ... | |
venus | noun /ˈviːnəs/ tauraro na biyu daga rana amma wanda yake ... | |
veracious | adjective /vəˈreɪʃəs/ yin magana akan gaskiya ... | |
veranda | noun /vəˈrændə/ wani ɗan masauki da ake ginawa a gaban ... | |
verandah | noun /vəˈrændə/ wani ɗan masauki da ake ginawa a gaban ... | |
veratility | duba gurin versatile ... | |
verb | noun /vɜːb/ fi'ili, aikatau ... | |
verbal | adjective /ˈvəːbəl/ 1. Wanda ya shafi kalamai. 2. Kasancewa kana magana sosai. 3. ... | |
verbally | adverb /ˈvɜːbəli/ wanda aka gudanar da shi a cikin lafazi ... | |
verbatim | adjective /vɜːˈbeɪtɪm/ haƙiƙanin abun da aka rubuta ko aka faɗa ... | |
verbiage | noun /ˈvɜːbiɪdʒ/ yin amfani da kalmomi masu yawa ... | |
verbose | adjective /vəːˈbəʊs/ wanda yake da kalmomi fiye da kima. ... | |
verdant | adjective /ˈvɜːdnt/ wanda ya shafi koran ganyayyaki ... | |
verdict | noun /ˈvɜːdɪkt/ hukunci ... | |
verge | noun /vɜːdʒ/ gab da, kusa da. ... | |
verification | noun /ˌverəfɪˈkeɪʃən/ tantancewa ... | |
verify | verb /ˈverɪfaɪ/ tabbatar da, gasgata ... | |
verifying | gasgatawa ... | |
verily | adverb /ˈverɪli/ lalle, tabbas ... | |
verity | noun /ˈverəti/ gaskiya ... | |
vermin | noun /ˈvɜːmɪn/ ƙwaran dake rayuwa a jikin mutane ko dabbobi ... | |
verminous | adjective /ˈvɜːmɪnəs/ wanda ya shafi ƙwarin da suke rayuwa a ... | |
vernacular | noun /vəˈnækjələr/ yaren da ake amfani da shi a wata ... | |
versatile | adjective /ˈvɜːsətaɪl/ komai da ruwanka (wato zamantowa ka ƙware gurin ... | |
verse | noun /vɜːs/ aya ... | |
versification | noun /ˌvɜːsɪfɪˈkeɪʃn/ yadda ake tsarawa tare da rubuta baiti na ... | |
version | noun /ˈvɜːʃən/ samfurin abu wanda ake canzawa lokaci zuwa lokaci ... | |
Versus | preposition /ˈvɜːsəs/ akan rubutashi a taƙaice Vs, ma'anar wannan kalmar ... | |
vertebra | noun /ˈvɜːtɪbrə/ ƙananun ƙasusuwan da suka haɗu suka samar da ... | |
vertebrae | noun /ˈvɜːtɪbriː/ jam'in kalmar vertebra ... | |
vertebral | adjective /ˈvɜːtɪbrl/ (anatomy) abun daya shafi vertebra ko ƙashin ... | |
vertebrate | adjective /ˈvɜːtɪbrət/ duk wata dabbar da take da ƙashin baya ... | |
vertical | adjective /ˈvɜːtɪkəl/ miƙaƙƙen layi wanda yake da angle 90° ... | |
vertiginous | adjective /vɜːˈtɪdʒɪnəs/ mai sa jiri ... | |
vertigo | noun /ˈvɜːtɪɡəʊ/ mai sa jiri ... | |
verve | noun /vəːv/ ƙarfin hali. ... | |
very | adverb /ˈveri/ ainun, matuƙa, sosai ... | |
vessel | noun /ˈvesəl/ 1. Babban jirgin ruwa 2. Magudanan jini ... | |
vest | noun /vest/ wata ƙaramar riga da zaka sanya kafin ka ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible