vanity | noun /ˈvanɪti/ jiji da kai, girman kai ... | |
vanquish | verb /ˈvæŋkwɪʃ/ yin nasara akan abokin gaba ko abokin karawa ... | |
Vanuatu | noun /vænuˈɑːtuː/ wata ƙasa dake kudu maso yammacin yankin Pacific ... | |
Vanuatuan | adjective /vænuɑːˈtuːən/ mai alaƙa da ƙasar Vanuatu ko mutanen wannan ... | |
vapid | adjective /ˈvæpɪd/ rashin sha'awa ... | |
vapor | noun (US) /ˈveɪpər/ tiriri ... | |
vapour | noun /ˈveɪpər/ tiriri ... | |
variable | adjective /ˈveəriəbl/ wanda zai iya canzawa ... | |
variance | noun /ˈveəriəns/ akasi (= banbanci) ... | |
variant | noun /ˈveəriənt/ mai akasi (= mai banbanci) ... | |
variation | noun /ˌveəriˈeɪʃən/ akasi (= banbanci) ... | |
varied | adjective /ˈveərid/ mabanbanta ... | |
variety | noun /vəˈraɪəti/ banbanci ... | |
various | adjective /ˈveəriəs/ mabanbanta ... | |
variously | adverb /ˈveəriəsli/ a cikin yanayi mabanbanta ... | |
vary | verb /ˈveəri/ banbanta ... | |
vasdeferens | noun /ˌvæs ˈdefərenz/ a fannin ilimin kimiyya na 'anatomy', wannan ... | |
vasectomy | noun /vəˈsektəmi/ a fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar ... | |
Vaseline | noun /ˈvæsəliːn/ wani nau'in man shafawa ... | |
vasoconstriction | noun /ˌveɪzəʊkənˈstrɪkʃn/ a fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar ... | |
vasodilation | noun /ˌveɪzəʊdaɪˈleɪʃn/ a fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar ... | |
vassal | noun /ˈvæsl/ 1. Mutumin da yake yiwa sarki yaƙi a zamanin ... | |
vast | adjective /vɑːst/ 1. Mai girma sosai. 2. Mai yawa sosai. ... | |
vastly | adverb /ˈvɑːstli/ sosai ... | |
vatican | adjective /ˈvætɪkən/ fadar Paparoma ... | |
Vatican City | wata jiha mai cin gashin kanta gurin da Fafaroma yake ... | |
vault | noun /vɔːlt/ ɗakin ajiya ... | |
ve | yana nufin 'have' a taƙaice ... | |
vector | noun /ˈvektər/ a fannin ilimin kimiyya na 'biology', wannan kalmar ... | |
vegan | noun /ˈviːɡən/ mutumin da baya cin nama, kifi, ƙwai ko ... | |
vegetable | noun /ˈvedʒtəbl/ kayan gwari (ganyayyakin da mutane ke dafawa su ... | |
vegetable oil | man girki wanda ake samu daga jikin tsirrai ... | |
vegetarian | noun /ˌvedʒɪˈteəriən/ mutumin da baya cin nama ... | |
vegetate | verb /ˈvedʒəteɪt/ zama haka kurum ... | |
vegetation | noun /ˌvedʒəˈteɪʃn/ tsirrai ... | |
vehement | noun /ˈviːɪmənt/ tsatstsauran ra'ayi (wato nuna tsauri gurin yadda kake ... | |
vehicle | noun /ˈviːəkl/ abun hawa na ƙarfe kamar mota da babur ... | |
veil | noun & verb /veɪl/ 1. Shamaki 2. Niƙabi da mata ke rufe ... | |
vein | noun /veɪn/ wani bututu a jikin mutum wanda yake ɗaukan ... | |
veinous | adjective /ˈveɪnəs/ wanda yake da magudanun jini na vein ... | |
velocity | noun /vəˈlɒsɪti/ gudu ... | |
velum | noun /ˈviːləm/ (anatomy) wani guri mai taushi dake sama a ... | |
vena cava | noun /ˌviːnə ˈkeɪvə/ a fannin ilimin kimiyya na 'anatomy', wannan ... | |
vendetta | noun /venˈdetə/ rigingimu tsakanin ɓangarori biyu wanda ya haɗa har ... | |
vendor | noun /ˈvendər/ mutum ko kamfani da ya kasa kayan siyarwa ... | |
venerable | adjective /ˈvenərəbl/ wanda ya cancanci a girmama shi ... | |
venerate | verb /ˈvenəreɪt/ girmamawa (musanman girmamawa irin ta addini) ... | |
veneration | noun /ˌvenəˈreɪʃn/ girmamawa (musanman girmamawa irin ta addini) ... | |
venereal | adjective /vəˈnɪəriəl/ wanda ya shafi cututtukan da suke yaɗuwa ta ... | |
venereal disease | cutar da ake kamuwa da ita ta hanyar yin jima'i ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible