the easy way out | (idiom) hanya mafi sauƙi ta fita daga wani yanayi ... | |
the matter in hand | (idiom) abun da yanzu haka ake kan nazari a kai ... | |
the naked eye | kasancewa za'a iya ganin abu da idanu ba tare da ... | |
the other day | kwanaki kaɗan da suka wuce ... | |
theatre | noun /ˈθɪətər/ 1. Wani ɗaki a asibiti da likitoci ke yin ... | |
thee | pronoun /ðiː/ (yanzu ba'a amfani da wannan kalmar) yana nufin ... | |
theft | noun /θeft/ sata ... | |
their | determiner /ðeər/ nasu ... | |
theirs | pronoun /ðeəz/ nasu ... | |
theism | noun /ˈθiːɪzəm/ imani da kasantuwar Allah ... | |
them | pronoun /ðem/,/ðəm/ su (mutane, abubuwa marasa rai ko kuma dabbobin ... | |
thematic | adjective /θɪˈmætɪk/ na taken magana ... | |
theme | noun /θiːm/ taken magana ... | |
themselves | pronoun /ðəmˈselvz/ kansu, da kansu ... | |
then | adverb, adjective /ðen/ 1. To sai, sannan 2. A wannan lokacin ... | |
thence | adverb /ðens/ (ba'a amfani da wannan kalmar yanzu) daga nan ... | |
theo- | idan aka sanya wannan alaman a farkon kalma yana nufin ... | |
theocracy | noun /θiˈɒkrəsi/ wani yankin ƙasa da malamin addini yake kula ... | |
theologian | noun /ˌθiːəˈləʊdʒən/ mutumin da yake karantar ilmin addini ... | |
theology | noun /θiˈɒlədʒi/ ilmin addini ... | |
theorem | noun /ˈθɪərəm/ wani magana musamman a ilmin lissafi wanda za ... | |
theoretical | adjective /θɪəˈretɪkəl/ abun daya shafi nazari akan ilmin kimiyya zalla ... | |
theorize | verb /ˈθɪəraɪz/ 1. Yin hasashe 2. Samar da theory ... | |
theory | noun /ˈθɪəri/ ƙila wa ƙala (wani ra'ayi da ake tsammani ... | |
therapeutic | adjective /ˌθerəˈpjuːtɪk/ wanda ya shafi jinyar cututtuka ... | |
therapeutics | noun /ˌθerəˈpjuːtɪks/ shafin jinya wanda ya shafi warkar da cututtuka ... | |
therapist | noun /ˈθerəpɪst/ mai magance matsalolin tunani ko cututtukan jiki ... | |
therapy | noun /ˈθerəpi/ jinyar cututtukan jiki ... | |
there | adverb /ðeər/ anan gurin, akwai (ana amfani da shi domin ... | |
there are plenty more fish in the sea | (idiom) ana yin amfani da shi domin gaya wa mutumin ... | |
thereabouts | adverb /ˈðeərəbaʊts/ kusa da haka, kusan haka ... | |
thereafter | adverb /ˌðeəˈrɑːftər/ bayan haka ... | |
thereby | adverb /ˌðeəˈbaɪ/ daga nan kuma ... | |
therefore | adverb /ˈðeəfɔːr/ saboda haka, don haka ... | |
therefrom | adverb /ˌðeəˈfrɒm/ daga nan gurin ... | |
therein | adverb /ˌðeəˈrɪn/ anan gurin ... | |
thereof | adverb /ðɛːrˈɒv/ na abun da aka anbato. ... | |
thereon | adverb /ˌðeəˈrɒn/ akan (abun da aka anbato) ... | |
thereto | adverb /ˌðeəˈtuː/ zuwa gurin ... | |
thereunder | adverb /ˌðeərˈʌndər/ ƙarƙashin abun da aka anbato ... | |
thereupon | adverb /ˌðeərəˈpɒn/ daga gurin, a kan gurin ... | |
therewith | adverb /ˌðeəˈwɪð/ tare da abun da aka anbato ... | |
thermodynamics | noun /ˌθɜːməʊdaɪˈnæmɪks/ ilimin kimiyya wanda yake nazari akan zafi da ... | |
thermometer | noun /θəˈmɒmɪtər/ wata na'ura da ake auna yanayin jikin mutum ... | |
thesaurus | noun /θɪˈsɔːrəs/ littafin ƙamus wanda ake jera kalmomi masu ma'ana ... | |
these | /ðiːz/ Jam'in 'this' ... | |
these days | a 'yan kwanakin nan, a halin yanzu ... | |
they | pronoun /ðeɪ/ su (mutane, dabbobi, ko abubuwa waɗanda aka anbata ... | |
they'd | yana nufin 'they had' ... | |
they'll | yana nufin 'they will' ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible