terrific | adjective /təˈrɪfɪk/ mai kyau, mai girma ... | |
terrify | verb /ˈterɪfaɪ/ tsoratar, tsorata ... | |
terrifying | adjective /ˈterɪfaɪɪŋ/ mai tsoratarwa ... | |
territorial | adjective /ˌterɪˈtɔːriəl/ yankin ƙasan da wani yake da iko da ... | |
territory | noun /ˈterɪtəri/ yankin ƙasan da wani mutum yake iko da ... | |
terror | noun /ˈterər/ 1. Firgici 2. Ta'addanci ... | |
terrorism | noun /ˈterərɪzəm/ ta'addanci ... | |
terrorist | noun /ˈterərɪst/ ɗan ta'adda (mutumin dake kashe mutane, dabbobi, ko ... | |
terrorists | Ƴan ta'adda (mutanen da suke kashe mutane, dabbobi, ko ɓannatar ... | |
terrorize | verb /ˈterəraɪz/ tsoratar ... | |
tertiary | adjective /ˈtəːʃəri/ 1. Mataki na uku 2. Wanda ya shafi wani mataki ... | |
Tertiary period | noun /ˈtɜːʃəri ˈpɪərɪəd/ wani zamani daya ɗauki tsawon shekaru miliyan ... | |
test | noun, verb /test/ gwaji, gwada ... | |
test tube | kwalbar da ake ajiye ƙwayoyin halittu. ... | |
test tube baby | jariri wanda ya girma daga cikin ƙwan da aka ƙyanƙyashe ... | |
testament | noun /ˈtestəmənt/ 1. Shaida (wata hujja da take tabbatar da wanzuwar ... | |
testes | /ˈtestiːz/ 'Ya'yan maraina (marainan namiji biyu dake samar da maniyi, ... | |
testicle | noun /ˈtestɪkl/ ɗan maraina (ɗaya daga cikin marainan namiji biyu ... | |
testify | verb /ˈtestɪfaɪ/ yin shaida ... | |
testimonial | noun /ˌtestɪˈməʊniəl/ rubutaccen shaida akan yanayin halayyan mutum ... | |
testimony | noun /ˈtestɪməni/ shaida ... | |
testing | noun /ˈtestɪŋ/ gwadawa ... | |
testis | noun /ˈtestɪs/ ɗan maraina (ɗaya daga cikin marainan namiji biyu ... | |
testosterone | noun /ˌtesˈtɒstərəʊn/ a fannin ilimin kiwan lafiya wato 'medical', wannan ... | |
tetanus | noun /ˈtetənəs/ wata nau'in cuta wacce ƙwayar cutar bacteria ke ... | |
text | noun /tekst/ rubuce-rubuce ... | |
text book | littafin yin karatu ... | |
text message | gajeran saƙo da ake aikawa ta wayoyin salula ... | |
textile | noun /ˈtɛkstʌɪl/ tufafin da aka yi shi da hannu ko ... | |
textual | adjective /ˈtekstjuəl/ na rubutu ... | |
texture | noun /ˈtɛkstʃə/ abun da ake ji idan an taɓa abu ... | |
Thai | adjective /taɪ/ mai alaƙa da ƙasar Thailand, mutanen wannan ƙasar ... | |
Thailand | noun /ˈtaɪlænd/ wata ƙasa dake kudu maso gabashin nahiyar Asiya ... | |
thallium | noun /ˈθæliəm/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ... | |
than | /ðæn/,/ðən/ ana amfani da shi gurin kamanta abubuwa biyu waɗanda ... | |
thank | verb /θæŋk/ gode ... | |
thankful | adjective /ˈθæŋkfəl/ abun godiya ... | |
thankfully | adverb /ˈθæŋkfəli/ abun godiya ... | |
thanking | godewa ... | |
thankless | adjective /ˈθæŋkləs/ rashin godiya ... | |
thanks | exclamation /θæŋks/ nuna godiya ... | |
that | determiner /ðæt/ haka, wanda, daka/da kika, wancan (Ana amfani da ... | |
that's a matter of opinion | (idiom) ana yin amfani da shi domin nuna cewa baka ... | |
thaw | narkewar ƙanƙara ... | |
the | determiner /ðiː/ ana amfani da shi domin yin nuni ga ... | |
the accused | mutumin da ake zargi ... | |
The Arctic Ocean | wani kogi dake yankin Antarctica ... | |
the carbon cycle | noun /ˈkɑːbn ˌsaɪkl/ cigaba da kewayawa da carbon yake ... | |
the days | zamani ... | |
The Dominican Republic | noun /dəˈmɪnɪkən rɪˌpʌblɪk/ wata ƙasa dake yankin Caribbean ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible