lease | verb & noun /liːs/ amsan haya ... | |
leasing | noun /ˈliːsɪŋ/ duba gurin lease ... | |
least | adverb, determiner, pronoun /liːst/ ƙaranta ... | |
leather | noun /ˈleðər/ fatar dabbobin da ake amfani da shi wajen ... | |
leave | verb /liːv/ 1. Barin guri 2. Barin abu ba tare daka tafi ... | |
leave behind | 1. Bari 2. Barin baya da ƙura ... | |
leaven | noun /ˈlɛvən/ yeast da ake amfani da shi gurin kunbura ... | |
leaves | noun /liːvz/ 1. Ganyayyaki 2. Fallayen takadda ... | |
Lebanese | adjective /ˌlebəˈniːz/ mai alaƙa da ƙasar Lebanon noun /ˌlebəˈniːz/ mutumin ƙasar ... | |
Lebanon | noun /ˈlebənən/ wata ƙasa dake yankin gabas ta tsakiya na ... | |
lech | noun, verb /lɛtʃ/ mayan mata, yin jaraba. ... | |
lecher | noun /ˈletʃər/ mayan mata (mutumin da yake da tsananin sha'awan ... | |
lecherous | adjective /ˈletʃərəs/ jaraba (matsanancin sha'awan jima'i) ... | |
lecherousness | jaraba ... | |
lechery | noun /ˈlɛtʃəri/ jaraba ... | |
lectern | noun /ˈlɛktəːn/ munbari ... | |
lectin | noun /ˈlektɪn/ wani nau'in protein da ake samu galibi ... | |
lecture | noun /ˈlektʃər/ muhadara (= jawabi) ... | |
led | verb /led/ jagoranci (idan anyi amfani da kalmar a lokacin ... | |
ledge | noun /lɛdʒ/ harabar dake jikin bango ... | |
ledger | noun /ˈledʒər/ littafin da ake ajiye bayanan kasuwanci ... | |
leech | noun /liːtʃ/ matsatstsaku ... | |
leer | noun, verb /lɪə/ 1. Yin kallo irin na jaraba. 2. Kallon jaraba. ... | |
leery | adjective /ˈlɪəri/ ankarewa saboda wata matsala da ka iya faruwa. ... | |
leeward | adjective, adverb /ˈluːəd/ zuwa ga yankin daya tsira daga goguwa. ... | |
leeway | noun /ˈliːweɪ/ 1. 'Yanci 2. Tsawon lokacin da aka ɓata 3. Ƙarin lokaci ... | |
left | adjective, adverb /left/ 1. Hagu 2. Barin guri (idan aka yi amfani ... | |
left brain | yankiin ƙwaƙwalwar mutum ta hagu ... | |
left hand | hannun hagu ... | |
left handed | bahago ... | |
leftover | adjective /ˈleftˌəʊvə/ ragowa ... | |
leg | noun /leɡ/ ƙafa ... | |
legacy | noun /ˈleɡəsi/ gado (amma dai gwamma ayi amfani da kalmar ... | |
legal | adjective /ˈliːɡəl/ halas, wanda doka ta yarda da shi ... | |
legal action | matakin daya dace ... | |
legal holiday | hutun da doka ta yarda da shi. ... | |
legal proceedings | matakin daya dace. ... | |
legal tender | takaddu ko tsaban kuɗaɗen da doka ta yarda ayi amfani ... | |
legalese | yaren da aka yi amfani da shi a takaddu na ... | |
legalise | verb /ˈliːɡəlaɪz/ halasta ... | |
legalistic | adjective /liːɡəˈlɪstɪk/ wanda yake biyayya ga doka. ... | |
legality | noun /lɪˈɡalɪti/ halacci ... | |
legalize | verb /ˈliːɡəlaɪz/ halasta ... | |
legally | adverb /ˈliːɡəli/ wanda aka gudanar da shi abisa tsarin doka ... | |
legate | noun /ˈlɛɡət/ ɗaya daga cikin gamayyan masu wa'azin addinin kiristanci, ... | |
legatee | noun /ˌleɡəˈtiː/ magaji ... | |
legation | noun /lɪˈɡeɪʃən/ ministan diflomasiyya, musamman wanda yake ƙasa da muƙamin ... | |
legend | noun /ˈledʒənd/ 1. Almara (labari mara tabas) 2. Hanshaƙi (= yin suna) ... | |
legendary | adjective /ˈledʒəndri/ 1. Hanshaƙi 2. Almara (labari mara tabas) ... | |
leggings | noun /ˈlɛɡɪŋz/ matsatstsun wandunan mata ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible