hiphop | noun /ˈhɪphɒp/ wata irin kiɗan zamani ... | |
hippopotamus | noun /ˌhɪpəˈpɒtəməs/ dorinar ruwa ... | |
hire | verb & noun /haɪər/ 1. Bada kuɗi domin amsan abu na ... | |
his | determiner /hɪz/ nashi (wakilin sunan namiji) ... | |
hisba | wata hukuma dake tabbatar da anyi aiki da shari'ar musulunci ... | |
histamine | noun /ˈhɪstəmiːn/ (biology & chemistry) wani sinadari da jiki yake ... | |
histology | noun /hɪˈstɒlədʒi/ darasin kimiyya dake yin nazari akan yanayin tsarin ... | |
historian | noun /hɪˈstɔːriən/ mutumin dake karantan darasin tarihi ... | |
historic | adjective /hɪˈstɒrɪk/ abun daya shiga cikin kundun tarihi ... | |
historical | adjective /hɪˈstɒrɪkəl/ na tarihi ... | |
history | noun /ˈhɪstəri/ tarihi ... | |
histrionic | adjective /ˌhɪstriˈɒnɪk/ yawan shishshigi, yawan taƙama, yawan kurari ... | |
histrionics | adjective /ˌhɪstriˈɒnɪks/ yawan shishshigi, yawan taƙama, yawan kurari ... | |
hit | verb /hɪt/ ɗan taɓa mutum da hannunka ... | |
hitch | noun /hɪtʃ/ 1. Tsaiko 2. Ɗaure abu a jikin wani abu ... | |
hither | adverb /ˈhɪðə/ (ba'a yin amfani da wannan kalmar yanzu) zuwa ... | |
HIV | Yana nufin 'Human Immunodeficiency Virus' ... | |
HIV-positive | adjective /ˌeɪtʃaɪviːˈpɒzətɪv/ wanda ya kamu da cutar HIV ... | |
hive | noun /haɪv/ 1. Gidan zuma 2. Ƙudajen da suke rayuwa a gidan ... | |
HND | Yana nufin 'Higher National Diploma' ... | |
hoard | noun & verb /hɔːd/ 1. Ma'ajiyar kuɗaɗe ko wasu abubuwa masu ... | |
hoarder | noun /ˈhɔːdə/ 1. Mutumin dake ɓoye kayayyaki 2. Mutumin dake fama da ... | |
hoarding | noun /ˈhɔːdɪŋ/ 1. Babban allo wanda ake sanya tallace tallace a ... | |
hoarse | adjective /hɔːs/ kakkausar murya ... | |
hoax | noun & verb /həʊks/ raina hankalin mutum ta hanyar sanya ... | |
hobby | noun /ˈhɒbi/ safga (wasu 'yan aikace aikace da zaka yi ... | |
hockey | noun /ˈhɒki/ wani kalan wasan ƙwallon sanda da ake bugawa ... | |
hoe | noun /həʊ/ fartanya ... | |
hoeing | noun /ˈhəʊɪŋ/ nomawa ... | |
hogwash | noun /ˈhɒɡwɒʃ/ shirme ... | |
hold | verb /həʊld/ 1. Riƙe, ɗauka 2. Ɗauka (misali kaman ace kujera zata ... | |
hold all the cards | kasancewa kai ne na gaba gaba a gasar da kuke ... | |
hold back | phrasal verb /həʊld bæk/ fasa yin abu ... | |
hold court | (idiom) idan hankalin mutane ya karkata zuwa gareka ... | |
hold down a job | (idiom) idan mutum zai iya tafiyar da wata sana'a na ... | |
hold everything! | (idiom) ana amfani da shi domin faɗawa mutum cewa ya ... | |
hold it! | (idiom) ana yin amfani da shi domin faɗawa mutum cewa ... | |
hold off | phrasal verb /həʊld ɒf/ jinkirta aikata wani abu ... | |
hold on | (idiom) cigaba da yin abu komai runtsi ... | |
hold out | phrasal verb /həʊld aʊt/ 1. Cigaba da kare kanka daga mahara 2. ... | |
hold somebody or something back | hana mutum ko wani abu samun bunƙasa ... | |
hold somebody or something down | riƙe mutum ko wani abu a guri domin hana shi ... | |
hold somebody ransom | (idiom) tilasta mutun ya aikata wani abu ta hanyar sanya ... | |
hold somebody to ransom | (idiom) tilasta mutun ya aikata wani abu ta hanyar sanya ... | |
hold something against someone or something | ɗauka cewa wani abu ne yasa kake yiwa mutum ko ... | |
hold sth back | hana mutum sanin wani sirri ... | |
holder | noun /ˈhəʊldər/ mariƙi ... | |
holding | noun /ˈhəʊldɪŋ/ riƙewa ... | |
hole | noun /həʊl/ rami, huji ... | |
holiday | noun /ˈhɒlədeɪ/ lokacin hutun aiki ko na makaranta ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible