hydro | prefix /haɪdrəʊ-/ a fannin ilmin kimiyya na 'chemisty', idan aka ... | |
hydrocarbon | noun /ˌhaɪdrəʊˈkɑːbən/ sinadarin kimiyya wanda ake haɗashi ta hanyar gauraya ... | |
hydrocephalus | noun /ˌhaɪdrəˈsefələs/ (medical) taruwan ruwa da ake samu a cikin ... | |
hydrochloric acid | wato sinarin acid wanda yake ɗauke da sinadarin kimiyya na ... | |
hydrochlorofluorocarbon | noun /ˌhaɪdrəʊklɒrəʊ ˈflʊərəkɑːbən/ ana rubutashi a taƙaice a matsayin 'HCFC' ... | |
hydrocortisone | noun /ˌhaɪdrəˈkɔːtɪzəʊn/ wani nau'in sinadari da jikin mutum yake samarwa ... | |
hydroelectric | adjective /ˌhaɪdrəʊɪˈlektrɪk/ yin amfani da ruwa domin samar da wutar ... | |
hydrofluorocarbon | noun /ˈhaɪdrəʊˌflɔːrəʊˌkɑːbən/ (chemistry) wani nau'in gas da ake yin amfani ... | |
hydrogen | noun /ˈhaɪdrədʒən/ wani nau'in sinadarin kimiyya ... | |
hydrogen bomb | wani nau'in makamin 'nuclear' mai matuƙan ƙarfi ... | |
hydrogen pe'roxide | yana nufin 'peroxide' ... | |
hydrogen peroxide | noun /ˌhaɪdrɪdʒən pəˈrɒksaɪd/ (chemistry) wani nau'in farin ruwa da ... | |
hydrogenated | adjective /haɪˈdrɒdʒəneɪtɪd/ 'hydrogenated oil' shi ne wanda aka sanya masa ... | |
hydrogenated | adjective /haɪˈdrɒdɪneɪtɪd/ Hydrogenated fat shi ne kitsen cikin abinci wanda ... | |
hydrogenation | noun /ˌhaɪdrədʒəˈneɪʃn/ samuwar hydrogenated fat ... | |
hydrology | noun /haɪˈdrɒlədʒi/ ilmin kimiyya dake yin nazari akan ruwan da ... | |
hydrophobia | noun /ˌhaɪdrəˈfəʊbiə/ matsanancin tsoran ruwa wanda mutanen da suka kamu ... | |
hydrophobic | adjective /ˌhaɪdrəʊˈfəʊbɪk/ duba gurin hydrophobia ... | |
hydroplane | noun /ˈhaɪdrəpleɪn/ wani kalan jirgin ruwa ... | |
hydrospeed | noun /ˈhaɪdrəʊspiːd/ wata gasar faɗawa cikin ruwan da yake gudu ... | |
hydrosphere | noun /ˈhaɪdrəʊsfɪər/ dukkannin ruwan da yake doran ƙasa ... | |
hydroxide | noun /haɪˈdrɒksaɪd/ sinadarin da yake ɗauke da ƙarfe da kuma ... | |
hyena | noun /haɪˈiːnə/ kura (wata nau'in dabba mai kama da kare ... | |
hygiene | noun /ˈhaɪdʒiːn/ tsaftar jiki dana muhalli ... | |
hygienic | adjective /haɪˈdʒiːnɪk/ duba gurin 'hygiene' ... | |
hygienist | noun /haɪˈdʒiːnɪst/ mai ra'ayin 'hygiene' ... | |
hymen | noun /ˈhaɪmən/ a fannin ilimin kimiyya na 'anatomy', wannan kalmar ... | |
hyoid | noun /ˈhaɪɔɪd/ (anatomy) wani ƙashi mai kusurwa kaman harafin U ... | |
hyperbole | noun /haɪˈpɜːbli/ ƙarfafa abun da kake magana a kai misali: ... | |
hypergamy | noun /hʌɪˈpəːɡəmi/ kasancewa mutum ya auri mutumin daya fi shi ... | |
hyperglycaemia | noun /ˌhaɪpəɡlaɪˈsiːmiə/ a fannin ilimin kiwan lafiya wato 'medical', wannan ... | |
hyperlink | noun /ˈhaɪpəlɪŋk/ wata kalma ko hoto da idan ka latsashi ... | |
hypermetropia | noun /ˌhʌɪpəmɪˈtrəʊpɪə/ wata matsalar ido wacce ke sa a kasa ... | |
hyperopia | noun /ˌhʌɪpərˈəʊpɪə/ matsalar idanuwa wacce take sa ka kasa ganin ... | |
hypersensitivity | noun /ˌhʌɪpəˌsɛnsɪˈtɪvɪti/ sauri matuƙa gurin ankarewa da alama ko sauyi ... | |
hypertension | noun /ˌhaɪpəˈtenʃən/ a fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar ... | |
hypertext | noun /ˈhʌɪpətɛkst/ (Computing) hanyar da ake amfani da ita gurin ... | |
hyperthyroidism | noun /ˌhaɪpəˈθaɪrɔɪdɪzəm/ a fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar ... | |
hyperventilate | verb /ˌhɑɪpərˈventəlˌeɪt/ yin nunfashi cikin sauri saboda tsorata ... | |
hyphen | noun /ˈhaɪfən/ yana nufin wannan gajeran layin (-) ... | |
hypnopaedia | noun /ˌhɪpnəʊˈpiːdiə/ koyon wani abu lokacin kana barci ... | |
hypnosis | noun /hɪpˈnəʊsɪs/ ƙaramar suma ... | |
hypnotise | verb /ˈhɪpnətʌɪz/ 1. Gusar da tinanin wani. 2. Ɗaukan hankalin wani. ... | |
hypnotism | noun /ˈhɪpnəˌtɪzəm/ sumar da mutum ... | |
hypnotist | noun /ˈhɪpnətɪst/ mai sumar da mutane ... | |
hypochondria | noun /ˌhaɪpəˈkɒndriə/ yanayin da mutum koda yaushe zai riƙa damuwa ... | |
hypochondriac | noun /hʌɪpəʊˈkɒndrɪak/ mutumin da a koda yaushe yake damuwa da ... | |
hypochondriasis | noun /ˌhʌɪpəʊkɒnˈdrʌɪəsɪs/ a duba gurin hypochondria ... | |
hypocrisy | noun /hɪˈpɒkrɪsi/ munafinci ... | |
hypocrite | noun /ˈhɪpəkrɪt/ munafuki ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible