human immunodeficiency virus | noun /ˌhjuːmən ɪmjʊnəʊdɪˈfɪʃ nsi ˈvaɪərəs/ ƙwayar cutar virus dake ... | |
human nature | ɗabi'an yawancin mutane ... | |
human right | 'yancin ɗan adam ... | |
human rights | 'yancin ɗan adam ... | |
humane | adjective /hjuːˈmeɪn/ mutunta mutane da dabbobi ... | |
humanism | noun /ˈhjuːmənɪzəm/ imani cewa mutum zai iya shawo kan matsalolinsa ... | |
humanist | noun /ˈhjuːmənɪst/ mutumin da yayi imanin cewa mutane zasu iya ... | |
humanistic | adjective /ˌhjuːməˈnɪstɪk/ mutumin da yake da ra'ayin cewa mutane zasu ... | |
humanitarian | adjective, noun /hjuːˌmænɪˈteəriən/ mai agazawa mutane ... | |
humanity | noun /hjuːˈmænəti/ mutunci ... | |
humanize | verb /ˈhjuːmənaɪz/ sanya abu ya zama ya dace da mutane ... | |
humankind | noun /ˌhjuːmənˈkaɪnd/ mutane ... | |
humanoid | noun /ˈhjuːmənɔɪd/ na'ura ko wata halitta da tayi kama da ... | |
humble | adjective & verb /ˈhʌmbəl/ 1. Ƙasƙantar da kai 2. Ƙasƙantar da wani ... | |
humectant | noun /hjuːˈmektənt/ sinadarin da ake sanyawa a abinci domin hana ... | |
humeral | adjective /ˈhjuːmərəl/ (medical) abun daya shafi humerus ... | |
humerus | noun /ˈhjuːmərəs/ a fannin ilimin kimiyya na 'anatomy', wannan kalmar ... | |
humid | adjective /ˈhjuːmɪd/ ruwa mai yawa da yake kewaye da duniya. ... | |
humidity | noun /hjuːˈmɪdəti/ yawan ruwan dake cikin iska ... | |
humiliate | verb /hjuːˈmɪlieɪt/ tozarta, wulaƙanta ... | |
humiliation | noun /hjuːˌmɪliˈeɪʃən/ tozarci ... | |
humility | noun /hjuːˈmɪləti/ rashin girman kai ... | |
humor | noun /ˈhjuːmər/ (US) abun dariya (wato ɗabi'u ko halayen da ... | |
humorless | adjective /ˈhjumərləs/ yanda ake rubuta kalmar 'humourless' da Turancin Amurka ... | |
humorous | adjective /ˈhjuːmərəs/ abun dariya ... | |
humorously | adverb /ˈhjuːmərəsli/ duba gurin humorous ... | |
humour | noun /ˈhjuːmər/ abun dariya (wato ɗabi'u ko halayen da wani ... | |
humourless | adjective /ˈhjuːmələs/ wanda bashi da ɗabi'ar yin dariya ga abun ... | |
hump | noun & verb /hʌmp/ 1. Ƙusunbi 2. Tudu 3. Ɗaga abu mai nauyi ... | |
hunch | noun /hʌntʃ/ wanda za'a iya ji a rai amma baza ... | |
hundred | number /ˈhʌndrəd/ ɗari ... | |
hung | verb /hʌŋ/ abun da aka rataye ... | |
Hungarian | adjective /hʌŋˈɡeəriən/ mai alaƙa da ƙasar Hungary noun /hʌŋˈɡeəriən/ mutumin ƙasar ... | |
Hungary | noun /ˈhʌŋɡəri/ wata ƙasa dake tsakiyar nahiyar Turai ... | |
hunger | noun /ˈhʌŋɡər/ mayunwaci ... | |
hunger strike | yajin cin abinci ... | |
hungry | adjective /ˈhʌŋɡri/ yunwa (ba wacce zata iya halaka mutum ba) ... | |
hunt | verb & noun /hʌnt/ farauta, nema, bincika ... | |
hunter | noun /ˈhʌntər/ mafarauci ... | |
hunting | noun /ˈhʌntɪŋ/ yin farauta ... | |
hurry | verb /ˈhʌri/ yi sauri ... | |
hurry up! | yi sauri ... | |
hurt | verb /hɜːt/ ƙuntata, raunata ... | |
husband | noun /ˈhʌzbənd/ mijin da mace take aure ... | |
husbandry | noun /ˈhʌzbəndri/ kula da yabanya da dabbobi ... | |
husk | noun /hʌsk/ ɓawon hatsi ko kayan marmari. ... | |
hustle | verb & noun /ˈhʌsl/ 1. Jan mutun domin ya tafi da ... | |
hybrid | noun /ˈhaɪbrɪd/ dabba ko tsirrai waɗanda suke da iyaye daga ... | |
hybridize | verb /ˈhaɪbrɪdaɪz/ haɗuwan nau'ukan dabbobi ko nau'ukan tsirrai mabanbanta domin ... | |
hydrate | verb /haɪˈdreɪt/ sanya abu ya ƙwarƙwaɗi ruwa ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible