geometry | noun /dʒiˈɒmətri/ wani fanni na ilmin lissafi dake nazari akan ... | |
geophysics | noun /ˌdʒiːəˈfɪzɪks/ ilimin kimiyya dake nazari akan yanayin duniya da ... | |
Georgia | noun /ˈdʒɔːdʒə/ 1. Wata ƙasa dake kudu maso gabashin nahiyar Turai. 2. ... | |
georgian | adjective /ˈdʒɔːdʒən/ abubuwan da aka ƙera a England a ƙarni ... | |
Georgian | noun /ˈdʒɔːdʒən/ mutumin ƙasar Georgia adjective /ˈdʒɔː.dʒən/ mai alaƙa da ƙasar ... | |
geriatric | adjective /ˌdʒeriˈætrɪk/ wanda ya shafi magungunan kula da tsofaffin mutane ... | |
geriatrician | noun /ˌdʒeriəˈtrɪʃən/ likitan dake jinyar cututtukan da suka shafi tsofaffi ... | |
geriatrics | noun /ˌdʒeriˈætrɪks/ (medical) kula tare da magance cututtukan da suke ... | |
germ | noun /dʒɜːm/ wata iriyar ƙanƙanuwar halitta dake sanadiyyar rashin lafiya ... | |
German | noun /ˈdʒɜːmən/ mutumin ƙasar Jamus adjective /ˈdʒɜːmən/ mai alaƙa da ƙasar ... | |
germanium | noun /dʒəˈmeɪniəm/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ... | |
Germany | noun /ˈdʒɜːməni/ ƙasar Jamus ... | |
germicidal | adjective /ˌdʒɜːmɪˈsaɪdl/ wanda yake ɗauke da sinadarin da zai iya ... | |
germicide | noun /ˈdʒɜːmɪsaɪd/ sinadarin dake kashe ƙwayoyin cututtuka na 'bacteria' ... | |
germophobe | noun /dʒɜːməfəʊb/ mutumin dake tsoran germ ... | |
gerontocracy | noun /ˌdʒerənˈtɒkrəsi/ yankin da tsofaffin mutane suke shugabanta ... | |
gerontologist | noun /ˌdʒerɒnˈtɒlədʒɪst/ mutumin da yake karantar yanayin yanda mutane suke ... | |
gerontology | noun /ˌdʒerɒnˈtɒlədʒi/ ilimin kimiyya dake nazari akan yanda mutane suke ... | |
gerund | noun /ˈdʒerənd/ gerund wani noun ne (sunaye) da yake ƙarewa ... | |
gestate | verb /dʒesˈteɪt/ kalmar 'biology' ko 'medical' wacce ke nufin 'ɗaukan ... | |
gestation | noun /dʒeˈsteɪʃn/ lokacin da yaro ke girma a cikin mahaifiyarsa ... | |
gesticulate | verb /dʒesˈtɪkjəleɪt/ yin nuni da hannunka ... | |
gesture | noun /ˈdʒestʃər/ yiwa mutum magana ta hanyar yin nuni da ... | |
get | verb /ɡet/ 1. Samu 2. Isowa wani guri 3. Kaiwa wani mataki 4. Kamuwa ... | |
get ahead | phrasal verb /ɡɛt əˈhɛd/ samun nasara ... | |
get along | phrasal verb /ɡɛt əˈlɒŋ/ haɗin kai ... | |
get around | phrasal verb /ɡɛt əˈraʊnd/ 1. Yin tafiye-tafiye 2. Kewayawa ... | |
get around to something | phrasal verb /ɡɛt əˈraʊnd tə ˈsʌmθɪŋ/ samun damar yin abun ... | |
get at someone | phrasal verb /ɡɛt ət ˈsʌmwʌn/ yawan sukan mutum ... | |
get at something | phrasal verb /ɡɛt ət ˈsʌmθɪŋ/ cimma abu, samun abu ... | |
get away | phrasal verb /ɡɛt əˈweɪ/ fecewa, tserewa ... | |
get away with something | phrasal verb /ɡɛt əˈweɪ wɪð ˈsʌmθɪŋ/ 1. Tsira daga hukunci 2. Aiwatar ... | |
get back | phrasal verb /ɡɛt bæk/ dawowa ... | |
get in | phrasal verb /ɡɛt ɪn/ kutsawa, isowa ... | |
get off | phrasal verb /ɡɛt ɒf/ 1. Barin guri, tashi 2. Kwanciya bacci 3. Shinfiɗar ... | |
get on | phrasal verb /ɡɛt ɒn/ haɗa kai ... | |
get on with something | fara aikata abu ... | |
get on your high horse | (idiom) fara yin zagi cikin fushi idan mutum ya aikata ... | |
get out | phrasal verb /ɡɛt aʊt/ 1. Fice, fita yawo 2. Bayyana 3. Ana ... | |
get out of something | 1. Gujewa abun da baka son aikatawa 2. Dainawa, bari 3. Mora, ... | |
get over | phrasal verb /get ˈəuvə/ rabuwa da ... | |
get something out of your mind | (idiom) daina tinanin abu ... | |
get the push | (idiom) Idan an gaya maka cewa ka bar aiki ko ... | |
get through | phrasal verb /ɡɛt θruː/ 1. Samun mutum a waya 2. Samun nasara ... | |
get up | phrasal verb /ɡɛt ʌp/ 1. Miƙewa 2. Tashi daga bacci 3. Tasar mutum ... | |
get your head around something | (idiom) iya fahimtar abu mai wahala ... | |
get your mind around something | (idiom) iya fahimtar abu mai wahala ... | |
Ghana | noun /ˈɡɑːnə/ ƙasar Ghana ... | |
Ghanaian | adjective /ɡɑːˈneɪən/ mai alaƙa da ƙasar Ghana noun /ɡɑːˈneɪən/ mutumin ƙasar ... | |
ghastly | adjective /ˈɡɑːstli/ 1. Mara daɗin ji ko gani 2. Mai matuƙar muni ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible