biased | adjective /ˈbʌɪəst/ ƙiyayya wacce bata dace ba. ... | |
Bible | noun /ˈbaɪbl/ littafi mai tsarki na kiristoci ... | |
bicameral | adjective /ˌbaɪˈkæmrl/ kasancewa abubuwa guda biyu ne (kamar misali sanatoci ... | |
bicarbonate | noun /ˌbaɪˈkɑːbənət/ a fannin ilimin kimiyya na 'chemistry', wannan kalmar ... | |
biceps | noun /ˈbaɪseps/ babbar tsoka ta gaban hannu ... | |
bicycle | noun /ˈbaɪsɪkl/ keke ... | |
bid | noun, verb /bɪd/ 1. Tayi, yin tayi (na abun sayarwa) 2. Yin ... | |
bidden | wannan kalmar 'past participle' na kalmar 'bid' ce, domin sanin ... | |
bidder | noun /ˈbɪdə/ mutumin da yake yin tayin kayan da aka ... | |
biennial | adjective /baɪˈeniəl/ mai faruwa sau ɗaya duk bayan shekara biyu ... | |
big | adjective /bɪɡ/ 1. Babba, mai girma 2. Mutumin da ba yaro ba ... | |
bigamist | noun /ˈbɪɡəmɪst/ mutumin da yayi aure akan aure ... | |
bigamy | noun /ˈbɪɡəmi/ yin aure akan aure ... | |
bigness | noun /ˈbɪɡnəs/ girma ... | |
bigorexia | noun /ˌbɪɡəˈreksiə/ wani nau'in taɓin hankali musammam a gurin maza ... | |
bigot | noun /ˈbɪɡət/ mutumin da yake da tsattsauran ra'ayin ganin cewa ... | |
bigoted | adjective /ˈbɪɡədəd/ mutumin da yake da tsattsauran ra'ayin ganin cewa ... | |
bigotry | noun /ˈbɪɡətri/ nuna cewa kafi kowa sanin abin daya kamata ... | |
bike | noun /baɪk/ keke ... | |
bikini | noun /bɪˈkiːni/ wata sutura da mata suke sawa musamman idan ... | |
bilabial | adjective /ˌbaɪˈleɪbiəl/ (sauti) wanda ake samar da shi da dukkan ... | |
bilateral | adjective /bʌɪˈlatərəl/ wanda ya shafi dukka sassa biyu ... | |
bile | noun /bʌɪl/ wani nau'in ruwa mai ɗaci rawaya wanda hanta ... | |
bilingual | adjective /baɪˈlɪŋɡwəl/ 1. Wanda ya shafi yaruka biyu 2. (mutum) mai yin ... | |
bilious | adjective /ˈbɪlɪəs/ mai tattare da tashin zuciya da amai ... | |
bill | noun /bɪl/ takaddar da take nuna nawa ne kuɗin da ... | |
billion | noun /ˈbɪljən/ adadin da yake dai dai da 1,000,000,000 ... | |
billionaire | noun /ˌbɪljəˈneər/ mutumin daya mallaki kuɗin da yawansu yakai billion ... | |
billow | verb /ˈbɪləʊ/ mamaye ... | |
bimbo | noun /ˈbɪmbəʊ/ kyakkyawar matashiyar yarinya mara basira ... | |
bimonthly | adverb /ˌbaɪˈmʌnθli/ mai faruwa sau biyu a cikin wata ɗaya ... | |
bin | verb, noun /bɪn/ 1. Wani babban mazubi da kake zuba ... | |
binary | adjective /ˈbaɪnəri/ wani fannin ƙirga wanda ya ƙunshi lambobin 0 ... | |
bind | verb /baɪnd/ ƙulle, ɗaure, dunƙule ... | |
binocular | adjective /bɪˈnɒkjʊlə/ amfani da idanuwa biyu domin ganin abu ... | |
binoculars | noun /bɪˈnɒkjʊləz/ wani abu da ake amfani da shi domin ... | |
bio | /ˈbaɪəʊ/ idan aka sanya shi a farkon kalma to yana ... | |
biochemist | noun /ˌbaɪəʊˈkemɪst/ masanin kimiyya wanda yake karantar darasin biochemistry ... | |
biochemistry | noun /ˌbaɪəʊˈkemɪstri/ ilmin kimiyyan dake nazari akan magungunan abubuwa masu ... | |
biodata | noun /ˈbaɪəʊdeɪtə/ tarihin rayuwar mutum ... | |
biogas | noun /ˈbaɪəʊɡæs/ gas, musamman 'METHANE', wanda matattun tsirrai suke samar ... | |
biographer | noun /baɪˈɒɡrəfər/ mai rubuta tarihin rayuwa ... | |
biography | noun /baɪˈɒɡrəfi/ tarihin rayuwa ... | |
biohazard | noun /ˈbaɪəʊhæzəd/ wanda yake da lahani ga lafiyan mutum ko ... | |
biological | adjective /ˌbaɪəˈlɒdʒɪkl/ wanda ya shafi fannin kimiyya na biology ... | |
biologist | noun /baɪˈɒlədʒɪst/ masanin kimiyya wanda yake karantar darasin biology ... | |
biology | noun /baɪˈɒlədʒi/ ilmin kimiyya dake bayani akan haluttu masu rai ... | |
bioluminescence | noun /ˌbaɪəʊluːmɪˈnesns/ a fannin ilimin kimiyya na 'biology', wannan kalmar ... | |
biomass | noun /ˈbʌɪəʊmas/ 1. (Engineering) Matattun ganyayyaki ko abun jikin dabbobi da ... | |
biome | noun /ˈbaɪəʊm/ rarrabuwar guraren da nau'uka dabam dabam na tsirrai ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible