biomedical | adjective /ˌbaɪəʊˈmedɪkl/ wanda ya shafi yanda ilimin kimiyya na 'biology' ... | |
biometric | adjective /ˌbaɪəʊˈmetrɪk/ yin amfani da idanuwa ko yatsu domin gane ... | |
bionic | adjective /baɪˈɒnɪk/ zamantowa kana da wani ɓangaren jiki wanda yake ... | |
biophysics | noun /ˌbaɪəʊˈfɪzɪks/ ilimin kimiyya wanda ake yin amfani da ƙa'idojin ... | |
biopsy | noun /ˈbaɪɒpsi/ cirewa tare da bincikan 'Tissue' na jikin mara ... | |
bioscience | noun /ˌbaɪəʊˈsaɪəns/ ilimin kimiyya wanda yake nazari akan mutane, dabbobi ... | |
bioscopy | noun /baɪˈɒskəpi/ 1. Binciken jiki domin tabbatar cewa yana raye ko ... | |
biosphere | noun /ˈbaɪəʊsfɪər/ doran ƙasa inda mutane ko dabbobi zasu iya ... | |
biotechnology | noun /ˌbaɪəʊtekˈnɒlədʒi/ yin amfani da ƙwayoyin halitta da kuma ƙwayoyin ... | |
bipartite | adjective /bʌɪˈpɑːtʌɪt/ wanda ya shafi abubuwa biyu ... | |
biped | noun /ˈbʌɪpɛd/ dabbar da take amfani da ƙafafuwa biyu gurin ... | |
bipedal | adjective /bʌɪˈpiːdəl/ (Zoology) amfani da ƙafafu biyu kawai domin yin ... | |
bipolar | adjective /ˌbaɪˈpəʊlə/ fama da cutar bipolar disorder ... | |
bipolar disorder | noun /baɪˈpəʊlədɪˌsɔːdər/ wani nau'in taɓin hankali dake sa mutumin da ... | |
bipolar effective disorder | wani nau'in taɓin hankali dake sa mutumin da yake cikin ... | |
bird | noun /bɜːd/ tsuntsu ... | |
bird flu | murar tsintsaye ... | |
birds | tsuntsaye ... | |
Birnin Kebbi | babban birnin jihar Kebbi ... | |
biro | noun /ˈbaɪrəʊ/ wani nau'in abin rubutu ... | |
birth | noun /bɜːθ/ haihuwa ... | |
birth certificate | Takaddar haihuwa (wata takadda ta hukuma dake nuna rana, wata ... | |
birth control | hanyoyin hana mata haihuwa ... | |
birthday | noun /ˈbɜːθdeɪ/ shekarar tunawa da ranar haihuwa ... | |
birthing | haihuwa ... | |
birthplace | gurin da aka haife mutum ... | |
biscuit | noun /ˈbɪskɪt/ biskit ... | |
bisexual | adjective /baɪˈsekʃuəl/ 1. Wanda zai iya tada sha'awan mata da maza. ... | |
bishop | noun /ˈbɪʃəp/ limanin kiristanci ... | |
bismuth | noun /ˈbɪzməθ/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ... | |
bison | noun /ˈbaɪsn/ wata babbar dabba mai kama da ɓauna daga ... | |
bit | cizo (idan akayi amfani da kalmar a lokacin daya wuce) ... | |
bitch | noun /bɪtʃ/ karya (macen kare) ... | |
bitchy | adjective /ˈbɪtʃi/ aibanta wasu mutane ... | |
bite | verb /baɪt/ cizo ... | |
bite off more than you can chew | (idiom) yunƙurin yin abun daya fi ƙarfin ka ... | |
biting | cizo ... | |
bitten | cizo (idan akai amfani da kalmar a lokacin daya gabata) ... | |
bitter | adjective /ˈbɪtər/ 1. Jin haushi. 2. ɗaci ... | |
Bitter cola | namijin goro ... | |
Bitter-cola | namijin goro ... | |
bitterly | adverb /ˈbɪtəli/ cikin jin haushi ... | |
bitterness | noun /ˈbɪtənəs/ 1. Ɗaci 2. Haushi ... | |
bitumen | noun /ˈbɪtʃʊmən/ kwalta ... | |
bituminous | adjective /bɪˈtjuːmɪnəs/ mai kwalta ... | |
bivouac | noun /ˈbɪvuæk/ sansanin wucin gadi ... | |
bizarre | adjective /bɪˈzɑː/ abun al'ajabi ... | |
black | adjective /blæk/ baƙi ... | |
black magic | sammu, asiri ... | |
black market | kasuwan bayan fage ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible