actualize | verb /ˈæktʃuəlaɪz/ tabbatar ... | |
actually | adverb /ˈæktʃuəli/ 1. Haƙiƙani 2. Alal haƙiƙa 3. A gaskiya ... | |
actuary | noun /ˈæktʃuəri/ mai aiki a kamfanin insurance ... | |
actuate | verb /ˈæktʃueɪt/ duba gurin activate ... | |
acuity | noun /əˈkjuːɪti/ 1. Zurfin tunani 2. Gani ko zurfin sauraro ... | |
aculeolate | kasancewa abu yana da ƙaya ... | |
acumen | noun /əˈkjuːmən/ iya yanke hukunci da kau ... | |
acupressure | noun /ˈakjʊˌprɛʃə/ tausa (hanyar magance cututtuka ta hanyar matsa gurin ... | |
acupuncture | noun /ˈakjʊˌpʌŋktʃə/ tausa (wata hanyar magance cututtuka ta hanyar tsira ... | |
acupuncturist | noun /ˈakjʊpʌŋkʃərɪst/ mai yin tausa (mutumin da yake magance cututtuka ... | |
acute | adjective /əˈkjuːt/ 1. Ɗan karan 2. Ana amfani da shi gurin siffanta ... | |
AD | /ˌeɪ ˈdiː/ ana yin amfani da shi a kalandar miladiyya ... | |
ad-blocker | noun /ˈædˌblɒkə/ COMPUTING Manhajar da ake yin amfani da ita gurin ... | |
adage | noun /ˈædɪdʒ/ duba gurin 'saying' ... | |
adagio | adjective /əˈdɑːdʒiəʊ/ wani yanayin yin kiɗa ... | |
Adam's apple | wani nau'in kaluluwa a gaban maƙogwaran mutum musamman namiji wanda ... | |
adamant | adjective /ˈædəmənt/ taurin kai (amma dai gwamma kuyi amfani da ... | |
adamantine | adjective /ˌædəˈmæntaɪn/ mai tauri ... | |
Adamawa | wata jiha dake arewa maso gabashin Naijeria da ake yima ... | |
adapt | verb /əˈdæpt/ 1. Canza, sauya 2. (biology) Sauyawan halittu ... | |
adaptability | noun /əˌdæptəˈbɪləti/ iya sauyawa ... | |
adaptable | adjective /əˈdæptəbl/ wanda zai iya canzawa ... | |
adaptation | noun /ˌædæpˈteɪʃn/ 1. Canji 2. (Biology) sauyawan da halittu suke yi daga ... | |
adaptive | adjective /əˈdæptɪv/ na canji ... | |
adblocker | noun /ˈædˌblɒkə/ COMPUTING Manhajar da ake yin amfani da ita gurin ... | |
ADC | yana nufi 'AIDE DE CAMP' ... | |
add | verb /æd/ ƙara, sa ... | |
add-on | noun /ˈædɒn/ wani abun da zaka ƙara akan manhajar na'ura ... | |
addendum | noun /əˈdɛndəm/ ƙari ... | |
adder | noun /ˈædər/ wani kalan maciji ... | |
addict | noun /ˈædɪkt/ 1. Shaƙuwa da abu (ba za ka iya rayuwa ... | |
addicted | adjective /əˈdɪktɪd/ idan mutum ya shaƙu da wani abu kuma ... | |
addiction | noun /əˈdɪkʃn/ shaƙuwa ... | |
addictive | adjective /əˈdɪktɪv/ abun da ya zame maka jiki ba za ... | |
addition | noun /əˈdɪʃn/ ƙarawa ... | |
additional | adjective /əˈdɪʃənl/ abun da za a ƙara ko aka ƙara ... | |
address | noun & verb /əˈdres/ 1. Adireshi 2. Jawabi verb /əˈdres/ 3. Yin jawabi 4. Kiran ... | |
adduce | verb /əˈdjuːs/ 1. Bayyana dalili 2. Bayyana hujja ... | |
adductor | noun /əˈdʌktə/ (medical) gaɓar da take tura wata gaɓar gaba ... | |
adenine | noun /ˈædəniːn/ (biology) wani abu da ake samu a cikin ... | |
adenovirus | noun /ˈædɪnəʊˌvaɪərəs/ (medical) ɗaya daga cikin nau'in ƙwayar cutar | |
adept | noun /ˈædept/ gwani ... | |
adequacy | noun /ˈædɪkwəsi/ wadata ... | |
adequate | adjective /ˈædɪkwət/ 1. Wadatacce 2. Gamsashshe ... | |
adequately | adverb /ˈædɪkwətli/ 1. A wadace 2. A yalwace ... | |
adhere | verb /ədˈhɪər/ 1. Kama (= maƙale, manne) 2. adhere to sth: riƙo ... | |
adhere to | 1. Riƙo da 2. Biyayya ga ... | |
adherence | noun /ədˈhɪərəns/ 1. Bin dokoki sauda ƙafa 2. Ra'ayin riƙau ... | |
adherent | noun /ədˈhɪərənt/ mai ra'ayin riƙau ... | |
adhesion | noun /ədˈhiːʒən/ kamawa, mannewa (misali yadda abu mai danƙo kamar ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible