aconite | noun /ˈækənaɪt/ wata kalar shuka mai launin ɗorawa kuma mai ... | |
acoustic | adjective /əˈkuːstɪk/ wanda ya shafi sauti ko sauraro ... | |
acoustic neuroma | noun /əˌkuːstɪk njʊəˈrəʊmə/ (medical) matsala ta girma da ake samu ... | |
acoustician | noun /ˌækuːˈstɪʃn/ mutum mai ilmin kimiyya wanda yake yin nazari ... | |
acoustics | noun /əˈkuːstɪks/ ilmin kimiyya da yake yin nazari akan sauti ... | |
acquaint | verb /əˈkweɪnt/ 1. Bada ƙarin haske 2. Samun ƙarin haske ... | |
acquaintance | noun /əˈkweɪntəns/ 1. Masaniya, sanayya 2. Mutumin da ka haɗu da shi ... | |
acquaintanceship | noun /əˈkweɪntənsʃɪp/ 1. Masaniya 2. Sanayya ... | |
acquainted | adjective /əˈkweɪntɪd/ masaniya ... | |
acquiesce | verb /ˌækwiˈes/ amince ... | |
acquiescence | noun /ˌækwiˈesns/ amincewa (amma dai gwamma a yi amfani da ... | |
acquiescent | adjective /ˌækwiˈesnt/ biye wa mutane ... | |
acquire | verb /əˈkwaɪər/ 1. Samu ko mallaka 2. Siyan wani abun kasuwanci ... | |
acquisition | noun /ˌækwɪˈzɪʃn/ 1. Samu 2. Abun da wani ya siya domin ya ... | |
acquisitive | adjective /əˈkwɪzətɪv/ 1. Mayintar son ka mallaki abu 2. Kamfanin da ya ... | |
acquit | verb /əˈkwɪt/ wanke mutun daga tuhuma ... | |
acquittal | noun /əˈkwɪtl/ wanke mutum daga tuhuma ... | |
acre | noun /ˈeɪkər/ ma'aunin auna tsayin fili. ... | |
acrimonious | adjective /ˌakrɪˈməʊnɪəs/ mai fusatarwa ... | |
acrimony | noun /ˈakrɪməni/ fushi, sa'insa ... | |
acrobat | noun /ˈakrəbat/ mutumin da yake yin wasan 'gymnastics' ... | |
acrobatic | adjective /akrəˈbatɪk/ wanda ya shafi sarrafa jiki ta yadda zai ... | |
acrolect | noun /ˈakrəʊlɛkt/ (linguistics) wani ɓangare na yare da aka fi ... | |
acrolein | noun /əˈkrəʊliɪn/ wani sinadari mai matuƙan ƙauri da ake amfani ... | |
acromial | adjective /əˈkrəʊmiəl/ abun daya shafi yankin jiki na acromion ... | |
acromioclavicular | adjective /əˌkrəʊmiəʊkləˈvɪkjələ/ (medical) abun daya shafi gaɓoɓin da ƙasusuwan | |
acromion | noun /əˈkrəʊmiən/ (medical) gurin ƙarke na ƙashin shoulder blade ... | |
acronym | noun /ˈakrənɪm/ kalmar da aka samar da ita ta hanyar ... | |
acrosome | noun /ˈækrəˌsoʊm/ wani nau'in organelle wanda ya rufe kan ... | |
across | adverb, preposition /əˈkrɒs/ 1. Daga wani yanki zuwa ɗayan 2. A ɗaya ... | |
across the board | (idiom) wanda yake shafan kowa, wanda yake shafan komai ... | |
acrostic | noun /əˈkrɒstɪk/ baiti wanda aka samar da kalma daga cikin ... | |
acrylamide | noun /əˈkrɪləmaɪd/ wani sinadari da ake amfani da shi a ... | |
acrylic | noun /əˈkrɪlɪk/ 1. Wani nau'in tufafi ko roba wanda ake samar ... | |
act | verb & noun /ækt/ 1. Aikata 2. Aiki 3. Yin wasan kwaikwayo 4. Ƙuduri ... | |
actin | noun /ˈæktɪn/ wani protein dake taimakawa gurin aikace aikacen ... | |
acting | noun /ˈæktɪŋ/ fitowa a cikin wasan kwaikwayo, aikatawa ... | |
actinium | noun /ækˈtɪniəm/ wani sinadarin kimiyya ... | |
action | noun, verb /ˈækʃn/ aiki, mataki ... | |
action film | shirin film ... | |
action movie | shirin film ... | |
actioner | noun /ˈækʃənər/ ɗan wasan kwaikwayo ... | |
activate | verb /ˈæktɪveɪt/ sanya abu ya fara aiki ... | |
active | adjective /ˈæktɪv/ abun da yake aiki ... | |
actively | adverb /ˈæktɪvli/ a cikin yanayi na aiki ... | |
activist | noun /ˈæktɪvɪst/ mai ra'ayin sauyi ... | |
activity | noun /ækˈtɪvəti/ aikace-aikace ... | |
actor | noun /ˈæktər/ Jarumi (mai fitowa a shirin finafinai) ... | |
actress | noun /ˈæktrəs/ Jaruma (mace mai yin wasan kwaikwayo) ... | |
actual | adjective /ˈæktʃuəl/ haƙiƙani ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible