anthropocentrism | noun /ˌænθrəpəˈsentrɪzəm/ imani cewa mutum yafi komai muhimmanci ... | |
anthropoid | adjective /ˈanθrəpɔɪd/ wanda siffar shi take kama da ta mutum ... | |
anthropology | noun /ˌanθrəˈpɒlədʒi/ yin nazari akan jinsin mutane da kuma al'adun ... | |
anthropomorphic | adjective /anθrəpəˈmɔːfɪk/ wanda ya shafi ɗaukar dabbobi, ababen bauta da ... | |
anthropomorphism | noun /ˌanθrəpəˈmɔːfɪzəm/ ɗaukan dabbobi, ababen bauta da abubuwa marasa rai ... | |
anthroposophy | noun /ˌanθrəˈpɒsəfi/ wani nau'in karatu da Rudolf Steiner ya ƙirƙiro ... | |
anti aircraft | adjective /ˌantɪˈɛːkrɑːft/ makamin dake tarwatsa jirgin sama ... | |
anti- | abokin gaban abu ko maƙiyinshi ... | |
anti-personnel | adjective /antɪpəːsəˈnɛl/ makami wanda aka ƙerashi domin ya kashe mutane ... | |
anti-Semitism | noun /antɪˈsɛmətɪzəm/ nuna ƙiyayya ga yahudawa ... | |
anti-spam | adjective /ˌæntiˈspæm/ fasahar da ake yin amfani da ita domin ... | |
antiaircraft | adjective /ˌantɪˈɛːkrɑːft/ makamin dake tarwatsa jirgin sama ... | |
antibacteria | adjective /ˌæntibækˈtɪəriə/ wanda yake kashe ƙwayar cutar bacteria ... | |
antibacterial | adjective /ˌæntibækˈtɪəriəl/ wanda yake kashe ƙwayoyin cutar bacteria ... | |
antibiotic | adjective /ˌæntibaɪˈɒtɪk/ wani sinadari, misali PENICILLIN wanda zai iya hana ... | |
antibody | noun /ˈæntibɒdi/ sinadaran da jiki yake samarwa a cikin jini ... | |
antichrist | noun /ˈæntikraɪst/ dajjal ... | |
anticipate | verb /ænˈtɪsɪpeɪt/ 1. Sa rai, tsammani 2. Shirya wa abun da zai ... | |
anticipation | noun /antɪsɪˈpeɪʃən/ tsammanin aukuwan wani abu ... | |
anticlimax | noun /antɪˈklʌɪmaks/ kasancewa abu yana da ban haushi (saboda ya ... | |
anticoagulant | noun /ˌantɪkəʊˈaɡjʊlənt/ maganin dake hana ko jinkirta dunƙulewar jini ... | |
anticonvulsant | noun /ˌantɪkənˈvʌlsənt/ maganin da ake amfani da shi domin rage ... | |
antics | noun /ˈantɪks/ ɗabi'un wawanci masu ba mutun dariya ... | |
anticyclone | noun /antɪˈsʌɪkləʊn/ yanayin gari mai kyau ... | |
antidepressant | noun /ˌæntidɪˈpresnt/ maganin baƙin ciki ... | |
antidote | noun /ˈantɪdəʊt/ maganin da ake amfani da shi domin rage ... | |
antifreeze | noun /ˈantɪfriːz/ abun da ake amfani da shi domin salamtar ... | |
antigen | noun /ˈæntɪdʒən/ a fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar ... | |
antigravity | noun & adjective /antɪˈɡravɪti/ abun da aka tsara shi domin ... | |
Antigua and Barbuda | noun /ænˌtiːɡə ənd bɑːˈbjuːdə/ wata ƙasa a yankin caribbean da ... | |
Antiguan | 1. Noun /ænˈtiːɡən/ mutumin ƙasar Antigua. 2. Adjective /ænˈtiːɡən/ mai alaƙa ... | |
antihistamine | noun /antɪˈhɪstəmiːn/ maganin da ake amfani da shi domin jinyar ... | |
antimetabole | noun /ˌæntɪməˈtæbəlɪ/ sake maimaita kalma ta hanyar juyata ... | |
antimicrobial | adjective /ˌæntimaɪˈkrəʊbiəl/ wanda yake kashe ƙwayoyin microbe ... | |
antimony | noun /ˈæntɪməni/ tozali ... | |
antioxidant | noun /ˌæntiˈɒksɪdənt/ a fannin ilimin kimiyya na 'biology', wannan kalmar ... | |
antipathy | noun /anˈtɪpəθi/ ƙiyayya ... | |
antiperspirant | noun /antɪˈpəːspɪrənt/ abun da ake shafawa a jiki saboda kar ... | |
antipyretic | noun /ˌæntipaɪˈretɪk/ wanda ake amfani da shi gurin rage zazzaɓi ... | |
antipyretic | adjective & noun /ˌantɪpɪˈrɛtɪk/ maganin da ake amfani da shi ... | |
antique | noun /anˈtiːk/ ababen farko waɗanda suka fi inganci ... | |
antiquity | noun /anˈtɪkwɪti/ zamanin da ... | |
antiseptic | noun /ˌæntiˈseptɪk/ sinadarin da yake hana raunin jikin mutum kamuwa ... | |
antisocial | adjective /antɪˈsəʊʃəl/ wanda baya son jama'a ... | |
antisocial personality disorder | noun /æntiˌsəʊʃ lpɜːsənˈæləti dɪˌsɔːdə/ taɓin hankalin dake sa mutum ya ... | |
antithesis | noun /anˈtɪθəsɪs/ 1. Kishiyar abu 2. Yadda abubuwa suka saɓa da juna ... | |
antitoxin | noun /ˌæntiˈtɒksɪn/ (medical) sinadarin da yake hana toxin yin ... | |
antitrust | adjective /antɪˈtrʌst/ kishiyar yarda ... | |
antiviral | adjective /ˌæntiˈvaɪrəl/ maganin da ake amfani da shi gurin jinyar ... | |
antivirus | adjective /ˈæntivaɪrəs/ manhajar dake kashe ƙwayoyin virus na kwanfuta ko ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible