anniversary | noun /ˌænɪˈvɜːsəri/ ranar tunawa da wani abu da ya faru ... | |
annotate | verb /ˈanəteɪt/ yin sharhi a rubutu ... | |
announce | verb /əˈnaʊns/ sanar ... | |
announcement | noun /əˈnaʊnsmənt/ sanarwa ... | |
announcer | noun /əˈnaʊnsər/ mai bada sanarwa a radio ko talabijin ... | |
annoy | verb /əˈnɔɪ/ 1. Fusata 2. Yin fushi ... | |
annoyance | noun /əˈnɔɪəns/ ɓacin rai ... | |
annoyed | adjective /əˈnɔɪd/ idan mutum ya fusata ... | |
annoying | adjective /əˈnɔɪɪŋ/ mai ɓata rai ... | |
annual | adjective /ˈænjuəl/ na shekara shekara ... | |
annually | adverb /ˈænjuəli/ mai faruwa sau ɗaya a shekara ... | |
annuity | noun /əˈnjuːəti/ kuɗin da ake biyan mutum duk shekara ... | |
annul | verb /əˈnʌl/ soke wata doka a hukumce ... | |
anodyne | adjective /ˈanədʌɪn/ wanda yake gujewa aikata laifi ... | |
anoint | verb /əˈnɔɪnt/ 1. Tsarkake mutum a wani bikin addini ta hanyar ... | |
anomalous | adjective /əˈnɒmələs/ na dabam ... | |
anomaly | noun /əˈnɒməli/ na dabam ... | |
anomia | noun /əˈnəʊmiə/ a fannin ilimin kiwan lafiya wato 'medical', wannan ... | |
anomie | noun /ˈanəmi/ rashin kyawawan ɗabi'u ... | |
anonymity | noun /ˌænəˈnɪməti/ wanda ba a sanshi ba ... | |
anonymize | verb /əˈnɒnɪmaɪz/ ɓadda kama (cire duk wasu bayanai da za ... | |
anonymous | adjective /əˈnɒnɪməs/ na ɓoye ... | |
anonymous ftp | wata dabara da take ba kowa daman saukar da bayanai ... | |
anorexia | noun /ˌanəˈrɛksɪə/ rashin son cin abinci ... | |
anorexia nervosa | noun /ænəˌreksiənəˈvəʊsə/ wani nau'in taɓin hankali dake sa mutum yaƙi ... | |
anorexic | adjective /ˌænəˈreksɪk/ 1. Fama da cutar anorexia 2. Abun daya shafi ... | |
anosmia | noun /əˈnɒzmɪə/ (medical) kasa jin wari ko ƙamshi sakamakon buguwa ... | |
another | pronoun /əˈnʌðər/ wani kuma ... | |
answer | noun & verb /ˈænsər/ 1. Amsa 2. Maslafa ... | |
answerable | adjective /ˈɑːnsərəbl/ wanda za a iya amsawa ... | |
antacid | noun /æntˈæsɪd/ maganin da yake hana mutum ya riƙa jin ... | |
antagonism | noun /ænˈtæɡənɪzəm/ ƙinjini da kuma adawa da abu ... | |
antagonist | noun /ænˈtæɡənɪst/ mutumin daya ƙijinin wani abu ko wani mutum ... | |
antagonistic | adjective /ænˌtæɡəˈnɪstɪk/ mai ra'ayin antagonism ... | |
antagonize | verb /anˈtaɡənʌɪz/ sanya mutum ya kasance mai adawa ... | |
Antarctic | adjective /ænˈtɑːktɪk/ mai alaƙa da yankin Antarctica ... | |
Antarctica | noun /ænˈtɑːktɪkə/ wata nahiya dake kudancin duniya ... | |
antecedent | noun /ˌantɪˈsiːdənt/ magabaci ... | |
antediluvian | adjective /ˌantɪdɪˈluːvɪən/ wanda ya auku kafin lokacin ruwan ɗufana (na ... | |
Antelope | barewa ... | |
antenatal | adjective /ˌæntiˈneɪtl/ wanda ya shafi jinyar da ake baiwa mata ... | |
antenna | noun /ænˈtenə/ 1. Wani tsini dake jikin kan wasu ƙwari. 2. Wani ... | |
antepenultimate | adjective /ˌantɪpɪˈnʌltɪmət/ wanda yazo na ƙarke cikin su uku ... | |
anterior | adjective /anˈtɪərɪə/ wanda yake gab da gaba ... | |
anthem | noun /ˈænθəm/ taken wata ƙasa ... | |
anthemic | adjective /anˈθiːmɪk/ wanda yake kama da 'anthem' ... | |
anthologize | verb /anˈθɒlədʒʌɪz/ sanya wasu bayanai a cikin baiti na waƙa ... | |
anthology | noun /anˈθɒlədʒi/ baituka na waƙa ko wasu rubuce rubuce da ... | |
anthrax | noun /ˈænθræks/ wata cuta wacce take shafan tumaki da shanu ... | |
anthropocentric | adjective /ˌænθrəpəˈsentrɪk/ imani cewa mutum yafi komai muhimmanci ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible