affluence | noun /ˈæfluəns/ arziki ... | |
affluent | adjective /ˈæfluənt/ arziki ... | |
afford | verb /əˈfɔːd/ 1. Ɗaurewa da yin abu. 2. Iya ɗaukan nauyi (domin ... | |
affordable | adjective /əˈfɔːdəbəl/ mara tsada ... | |
affordance | noun /əˈfɔːdəns/ ganin fa'idar abu ... | |
afforest | verb /əˈfɒrɪst/ samar da gandun daji ... | |
afforestation | noun /əˌfɒrɪˈsteɪʃn/ samar da gandun daji ... | |
affray | noun /əˈfreɪ/ faɗa da hayaniya ... | |
affront | noun, verb /əˈfrʌnt/ zubar da mutunci ... | |
Afghan | 1. Noun /ˈæfɡæn/ ɗan ƙasar Afghanistan 2. Adjective /ˈæfɡæn/ mai ... | |
Afghanistan | noun /æfˈɡænɪstæn/ wata ƙasa dake kudu maso tsakiyan nahiyar Asia. ... | |
aficionado | noun /əˌfɪʃjəˈnɑːdəʊ/ mutumin da yake da ilimi da kuma son ... | |
afield | adverb /əˈfiːld/ 1. Daga nesa 2. A cikin fili ... | |
aflame | adjective /əˈfleɪm/ a cikin harshen wuta ... | |
afloat | adjective /əˈfləʊt/ wannan kalmar zata iya ɗaukan ma'anonin dabam dabam ... | |
afoot | adjective /əˈfʊt/ wanda ya fara faruwa ... | |
aforementioned | adjective /əfɔːˈmɛnʃənd/ yana yin nuni ga mutum ko wani abu ... | |
afoul | adverb /əˈfaʊl/ cikin hatsaniya ... | |
afraid | adjective /əˈfreɪd/ tsoro, razana ... | |
afresh | adverb /əˈfrɛʃ/ a sabon yanayi ... | |
Africa | noun /ˈæfrɪkə/ wata nahiya da tayi iyaka da tekun 'mediterranean' ... | |
African | adjective /ˈæfrɪkən/ mutumin da ke da usuli da ga nahiyar ... | |
African American | baƙaƙen fatan ƙasar Amurka ... | |
Afrikaans | noun /ˌæfrɪˈkɑːns/ wani yare da ake amfani da shi a ... | |
Afrikaner | noun /ˌæfrɪˈkɑːnər/ mutumin da yake ƙasar afrika ta kudu ... | |
Afro | noun /ˈæfrəʊ/ wanda ya shafi nahiyar Africa ... | |
Afro-American | baƙaƙen fatan ƙasar Amurka ... | |
Afro-Asiatic | mutanen da suke zaune a gabas ta tsakiya da arewacin ... | |
aft | adjective & adverb /ɑːft/ a bayan jirgin ruwa ko jirgin ... | |
after | preposition, conjunction & adverb /ˈɑːftər/ 1. Bayan 2. Abun da yake baya 3. ... | |
after life | noun /ˈɑːftər laɪf/ rayuwar barzahu ... | |
aftercare | noun /ˈɑːftəkɛː/ kulawar da ake baiwa mara lafiyar da aka ... | |
aftermath | noun /ˈɑːftəmæθ/ bayan shiga cikin wani tashin hankali ... | |
aftermost | adjective /ˈɑːftəməʊst/ kusa da bayan jirgin ruwa ko bindin jirgin ... | |
afternoon | noun /ˌɑːftəˈnuːn/ tsakar rana ... | |
aftershave | noun /ˈɑːftəʃeɪv/ wani mai da ake shafawa a fuska bayan ... | |
afterthought | noun /ˈɑːftəθɔːt/ abun da aka yi tinanin ƙarawa daga baya ... | |
afterward | adverb /ˈæftɚwɚd/ daga bisani ... | |
afterwards | adverb /ˈɑːftəwədz/ daga baya kuma (bayan abu ya riga ya ... | |
afterword | noun /ˈɑːftəwəːd/ gurin rufewa a littafi ... | |
again | adverb /əˈɡen/ kuma ... | |
against | preposition /əˈɡenst/, /əˈɡeɪnst/ 1. Yin adawa da 2. Akan 3. Kusa da abu ... | |
against your better judgment | (idiom) ana yin amfani da shi domin nunawa mutum cewa ... | |
age | noun & verb /eɪdʒ/ 1. Shekarun mutum 2. Yin tsufa ... | |
age limit | noun /eɪdʒ ˈlɪmɪt/ iya shekarun da ake buƙatar mutum ya ... | |
aged | adjective /eɪdʒd/ 1. Tsohon mutum 2. Shekarun mutum ... | |
ageing | adjective /ˈeɪdʒɪŋ/ yin tsufa ... | |
ageism | noun /ˈeɪdʒɪzəm/ nuna banbanci ga mutane saboda ana yi musu ... | |
ageless | adjective /ˈeɪdʒləs/ wanda baya tsufa ... | |
agency | noun /ˈeɪdʒənsi/ ƙungiyoyin da suke samar da wasu bayanai ko ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible