salary | noun /ˈsæləri/ albashi ... | |
salbutamol | noun /sælˈbjuːtəmɒl/ wani ƙwayan magani wanda ake anfani dashi domin ... | |
sale | noun /seɪl/ siyar, ciniki, siyarwa ... | |
sales girl | macen da ke yin aiki a shago ... | |
sales man | mutumin da yake yin aiki a wani shago ... | |
saline | noun /ˈseɪlaɪn/ mai ɗauke da gishiri ... | |
saliva | noun /səˈlaɪvə/ yawun baki ... | |
salivary | adjective /ˈsælɪvəri/ sarrafa yawu ... | |
salivate | verb /ˈsælɪveɪt/ tara yawu a baki ... | |
sallow | adjective /ˈsæləʊ/ fatar turawa wacce ta koma launin ɗorawa saboda ... | |
salmon | noun /ˈsæmən/ wani nau'in kifin teku ... | |
salmonella | noun /ˌsælməˈnelə/ wani nau'in bacteria da yake cikin abinci wanda ... | |
salon | noun /ˈsælɒn/ wajen yin aski ... | |
salt | noun /sɒlt/ gishiri ... | |
salty | adjective /ˈsɒlti/ mai gishiri ... | |
salubrious | adjective /səˈluːbrɪəs/ guri mai tsafta ... | |
salutary | adjective /ˈsæljəteri/ mai gyara hali, mai koya darasi ... | |
salute | verb & noun /səˈluːt/ 1. Girmamawar soji ta hanyar ɗaga hannu ... | |
Salvadorean | noun /ˌsælvəˈdɔːriən/ mutumin ƙasar El Salvador adjective /ˌsælvəˈdɔːriən/ mai alaƙa da ... | |
salvage | verb, noun /ˈsælvɪdʒ/ tsiratar, ceto ... | |
salvation | noun /sælˈveɪʃən/ ceto ... | |
salve | noun /sælv/ wani abu wanda zaka iya sanyawa a jikin ... | |
salvo | noun /ˈsælvəʊ/ 1. Ruwan wuta (harba bindigogi da yawa a lokaci ... | |
Samaritan | noun /səˈmærɪtən/ mai bayar da agaji ... | |
samarium | noun /səˈmeəriəm/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ... | |
same | adjective /seɪm/ iri guda ... | |
same here | (idiom) ana yin anfani dashi idan ka amince da abun ... | |
same to you | kaima haka (ana yin anfani dashi domin bada amsa ga ... | |
sameness | noun /ˈseɪmnəs/ iri guda ... | |
Samoa | noun /səˈməʊə/ wata ƙasa dake tekun Pacific wacce tsibirai ne ... | |
Samoan | adjective /səˈməʊən/ mai alaƙa da ƙasar Samoa ko mutanen wannan ... | |
sample | noun & verb /ˈsɑːmpl/ 1. Samfuri (wani ɗan yanki daga cikin ... | |
San Marinese | noun /ˌsænmærɪnˈiːz/ mutumin ƙasar San Marino ... | |
San Marino | noun /ˌsæn məˈriːnəʊ/ wata ƙaramar ƙasa dake yammacin Turai ... | |
sanatorium | noun /ˌsænəˈtɔːriəm/ wani guri kamar dai asibiti inda ake jinyar ... | |
sanctify | verb /ˈsæŋktɪfaɪ/ sanya abu ya zamto mai tsarki (=tsarkake) ... | |
sanctimonious | adjective /ˌsæŋktɪˈməʊniəs/ wanda yake abu sai kace yafi kowa tsoran ... | |
sanctity | noun /ˈsæŋktɪti/ zamantowa mai tsarki ... | |
sanctuary | noun /ˈsæŋktʃʊəri/ gurin tsira, guri mai tsarki ... | |
sanctum | noun /ˈsæŋktəm/ guri mai tsarki ... | |
sand | noun /sænd/ garin ƙasa ... | |
sane | adjective /seɪn/ mai hankali ... | |
sang | verb /sæŋ/ yin waƙa (idan akai anfani da kalmar a ... | |
sanguine | adjective /ˈsæŋɡwɪn/ kasancewa kana da yaƙinin cewa abu mai kyau ... | |
sanitary | adjective /ˈsænɪtəri/ tsaftace guri domin kiwon lafiya ... | |
sanitation | noun /ˌsænɪˈteɪʃən/ tsaftace guri domin kiwon lafiya ... | |
sanitize | verb /ˈsænɪtaɪz/ tsaftace ... | |
sanitizer | noun /ˈsænɪtaɪzə/ ruwan wanke hannu domin kashe ƙwayoyin cuta ... | |
sanity | noun /ˈsænɪti/ hankali ... | |
sank | verb /sæŋk/ idan mutum ko wani abu daya nitse a ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible