landlocked | adjective /ˈlændlɒkt/ wanda sauran ƙasashe suke kewaye da shi kuma ... | |
landlord | noun /ˈlændlɔːd/ mutumin daka amshi hayar gida a gurinshi ... | |
landmark | noun /ˈlændmɑːk/ 1. Sanannen guri ko gini da ake kwatanci da ... | |
landscape | noun /ˈlan(d)skeɪp/ 1. Dukkanin kusurwowin doran ƙasa. 2. Wani hoto wanda yake ... | |
lane | noun /leɪn/ ƙaramar hanyar wucewa ... | |
language | noun /ˈlæŋɡwɪdʒ/ yare, harshe ... | |
lanolin | noun /ˈlænəlɪn/ wani abu da yake da yawan mai da ... | |
lanthanum | noun /ˈlænθənəm/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ... | |
Laos | noun /laʊs/ wata ƙasa dake yankin kudu maso gabashin nahiyar ... | |
lap | noun /læp/ cinya ... | |
laparoscopic | adjective /ˌlæpərəˈskɒpɪk/ abun daya shafi laparoscopy ... | |
laparoscopy | noun /ˌlæpəˈrɒskəpi/ a fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar ... | |
laparotomy | noun /ˌlæpəˈrɒtəmi/ a fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar ... | |
lapse | noun /læps/ tangarɗa ... | |
larceny | noun /ˈlɑːsni/ sata ... | |
large | adjective /lɑːdʒ/ mai girma ko yawa ... | |
large intestine | noun /ˌlɑːdʒ ɪnˈtestɪn/ (anatomy) babban hanji gurin da ake cire ... | |
largely | adverb /ˈlɑːdʒli/ kusan duk ... | |
larva | noun /ˈlɑːvə/ jaririn ƙwaro ... | |
laryngeal | adjective /ləˈrɪndʒiəl/ (medical) abun daya shafi larynx ... | |
larynx | noun /ˈlærɪŋks/ wani guri a saman maƙogwaro ... | |
lascivious | adjective /ləˈsɪviəs/ mai jaraba (matsanancin son jima'i) ... | |
laser | noun /ˈleɪzər/ wata na'urar samar da hasken lantarki ... | |
lash | verb & noun /laʃ/ 1. Zanewa da bulala 2. Bulala ... | |
last | adjective, adverb, pronoun, noun /lɑːst/ na ƙarke ... | |
last name | sunan mahaifinka ... | |
lasting | adjective /ˈlɑːstɪŋ/ abu mai juriya (= abu mai ɗaurewa) ... | |
lastly | adverb /ˈlɑːstli/ a ƙarshe ... | |
late | adjective, adverb /leɪt/ 1. Makara. 2. Marigayi. 3. Gaf da ƙarke ... | |
late bloomer | noun /ˌleɪt ˈbluːmɚ/ mutumin da sai daga baya ne yake ... | |
latecomer | noun /ˈleɪtkʌmər/ mutumin daya zo a makare ... | |
later | adverb /ˈleɪtər/ nan gaba bayan, daga bisani ... | |
lateral | adjective /ˈlætrl/ (biology & medical) 1. Abun daya shafi ɓangarorin abu 2. ... | |
laterally | adverb /ˈlætrli/ zuwa wani ɓangare ... | |
latest | adjective /ˈleɪtɪst/ abun da bai jima da faruwa ba ... | |
latin | noun /ˈlætɪn/ yaren da ake yi a tsohuwar ƙasar Roma ... | |
Latin America | ƙasashen yankin kudancin Amurka masu amfani da harsunan Faransanci da ... | |
latitude | noun /ˈlætɪtʃuːd/ ana taƙaita wannan kalmar izuwa 'lat.' nisan gurin ... | |
latrine | noun /ləˈtriːn/ shadda/masai, musamman wacce ake haɗata ta hanyar haƙa ... | |
latter | adjective /ˈlætər/ 1. Kusa da ƙarke 2. Na biyun abubuwa biyun da ... | |
Latvia | noun /ˈlætviə/ wata ƙasa dake gabashin nahiyar Turai ... | |
Latvian | adjective /ˈlætviən/ mai alaƙa da ƙasar Latvia noun /ˈlætviən/ mutumin ƙasar ... | |
laugh | verb /lɑːf/ dariya ... | |
laughable | adjective /ˈlɑːfəbəl/ abin dariya ... | |
laughter | noun /ˈlɑːftər/ mai dariya ... | |
launch | noun /lɔːntʃ/ ƙaddamar, buɗe (fara yin abu muhimmi) ... | |
laundry | noun /ˈlɔːndri/ kayan wanki (kayan sawa da za a wanke ... | |
Laurasia | noun /lɔːˈreɪʃə/ a fannin ilimin kimiyya na 'geology', wannan kalmar ... | |
laureate | noun /ˈlɒriət/ mutumin da aka bawa lambar yabo ... | |
lava | noun /ˈlɑːvə/ dutse da yake narkewa sannan ya fito daga ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible