abacus | noun /ˈæbəkəs/ wani irin frame mai ɗauke da ƙwallaye ... | |
abaft | Adverb /əˈbɑːft/ ciki ko bayan jirgin ruwa ... | |
abalone | noun /æbəˈləʊni/ wani nau'in kifi da ake ci ... | |
abandon | verb /əˈbændən/ 1. Bar, 2. Ƙyale ... | |
abandoned | adjective /əˈbændənd/ abun da aka yi watsi da shi ... | |
abandonment | noun /əˈbændənmənt/ watsarwa (nuna halin ko in kula) ... | |
abandonware | noun /əˈbændənwer/ COMPUTING manhajar da aka daina sabunta ta ... | |
abase | verb /əˈbeɪs/ cire girman kai ... | |
abasement | noun /əˈbeɪsmənt/ cire girman kai ... | |
abash | verb /əˈbaʃ/ sa mutum ya ji kunya ... | |
abashed | adjective /əˈbæʃt/ jin kunyan abun da kayi ... | |
abasia | noun /əˈbeɪzɪə/ ciwon jiki wanda yake sa mutum ya kasa ... | |
abate | verb /əˈbeɪt/ raguwar ƙarfi, rage ƙarfin abu ... | |
abatement | noun /əˈbeɪtmənt/ 1. Rage ƙarfi 2. Raguwar yawa ko tasirin abu ... | |
abattoir | noun /ˈæbətwɑːr/ mahauta (gurin da ake yanka dabbobi) ... | |
abaya | noun /əˈbeɪjə/ mayafin da larabawa suke sawa ... | |
Abba | noun /ˈʌbə/ Mahaifi ... | |
abbess | noun /ˈæbes/ macen da take jagorancin wata ƙungiyar addinin kirista ... | |
abbey | noun /ˈæbi/ wani irin babban Majami'a (Coci) ... | |
abbot | noun /ˈæbət/ mutumin da yake jagorancin wata ƙungiyar addinin kirista ... | |
abbreviate | verb /əˈbriːvieɪt/ taƙaita kalma ... | |
abbreviation | noun /əˌbriːviˈeɪʃən/ taƙaita kalma. Misali zubuta Alh a maimakon Alhaji ... | |
ABC | dukkannin haruffan Turanci ... | |
abdicate | verb /ˈæbdɪkeɪt/ miƙa kujerar sarauta ga wani ... | |
abdication | noun /ˌæbdɪˈkeɪʃn/ ajiye sarauta domin wani ya gajeka ... | |
abdomen | noun /ˈæbdəmən/ ruwan ciki (gurin da kayan cikin mutum suke) ... | |
abdominal | adjective /abˈdɒmɪnəl/ na kayan cikin mutum ... | |
abdominals | noun /æbˈdɒmɪnlz/ kayan cikin mutum ... | |
abduct | verb /æbˈdʌkt/ sace mutum da ƙarfi ko da yaudara ... | |
abductee | noun /ˌæbdʌkˈtiː/ mutumin da aka sace ... | |
abductor | noun /æbˈdʌktər/ mutumin daya sace wani mutum ... | |
abed | adverb /əˈbed/ tsohuwar kalma wacce take nufin 'a cikin gado' ... | |
Aberdeen Angus | wata kalar shanuwa baƙa mara ƙaho wacce aka samad da ... | |
Aberdonian | adjective /ˌæbəˈdəʊniən/ mutumin yankin 'Aberdeen' na Scotland ... | |
aberrant | adjective /əˈberənt/ bare (wanda ba a saba da shi ba ... | |
aberration | noun /ˌæbəˈreɪʃn/ 1. Bare, na dabam 2. Ba sabam ba (kasancewa halayyan ... | |
abet | verb /əˈbet/ taimakawa mutum ya aikata laifi ... | |
abeyance | noun /əˈbeɪəns/ wanda aka dena amfani da shi ... | |
ABH | /ˌeɪ biː ˈeɪtʃ/ yana nufin 'Actual bodily harm' ... | |
abhor | verb /əˈbɔːr/ ƙyamata abu ... | |
abhorrence | noun /əˈbɒrəns/ abun allah wadai (abun ƙyama) ... | |
abhorrent | adjective /əˈbɒrənt/ abun allah wadai ... | |
Abia | wata jiha dake yankin Niger Delta na kudu maso kudancin ... | |
abide | verb /əˈbaɪd/ 1. cannot/could not abide somebody/something. Ƙin jinin abu 2. Rayuwa ... | |
abide by | tsayawa akan sharuɗɗan wata doka ko yarjejeniya ... | |
abiding | adjective /əˈbaɪdɪŋ/ mai daɗewa, mara gushewa ... | |
ability | noun /əˈbɪlɪti/ ikon yin abu ... | |
abiotic | adjective /ˌeɪbaɪˈɒtɪk/ wanda bai shafi fannin 'biology' ba ko abubuwa ... | |
abject | adjective /ˈæbdʒekt/ 1. Rashin tabbas ga makomar abu 2. Matsananci ... | |
abjure | verb /əbˈdʒʊər/ yin shelar barin wani imani ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible