meaning of go in Hausa | Hausa Dictionary | English Hausa Dictionary
kamus
Hausa Dictionary
Our App | Koyon Turanci |Quran Search


Definition of go in Hausa

go

verb /ɡəʊ/
1. Tafi, je
2. Kaiwa ga wani guri
3. going to do: faruwa nan gaba
4. Zamantowa
6. Tafiyar lokaci
7. Zama cikin wani hali
8. Dusashewa
9. Kasancewa tare
10. Dacewa
11. Wakana

Example of go in a sentence

 1. Tafi, je
 2. We went into our class and started reading. mun tafi cikin ajinmu mun fara karatu.

  He goes to school daily except Saturday and Sunday. yana zuwa makaranta kullun banda (ranakun) Asabar da Lahadi.

  My father has gone to China. mahaifina ya tafi ƙasar Sin.

  Pilgrims from Northern Nigeria were once go to mecca by donkeys. a zamanin baya mahajjata daga arewacin Nigeria suna zuwa aikin haji akan jakuna.

  He's so tired to go any further. yayi gajiyar da ba zai iya ƙara matsawa gaba ba.

  Go up/down. yi ƙasa ko sama.

  Go through. shiga cikin wani yanayi.

  Let's go. mu tafi.

 3. Kaiwa ga wani guri
 4. The railway line goes to Abuja. hanyar jirgin ƙasar zata kai ka har zuwa Abuja.

  There's heavy rain yesterday that went from Bauchi to Kano. anyi ruwa mai ƙarfi jiya wanda ya fara tunda Bauchi har zuwa Kano.

  Her gown went from shoulder to ankle. tsawon rigarta ya kai har idon sahu.

 5. Faruwa nan gaba
 6. We are going to buy our house. zamu siya gidan kanmu.

  Who is going to adopt the child? waye zai raini yaron?

 7. Zamantowa
 8. Some people have a genetic predisposition that makes them go grey in their twenties. wasu mutanen suna da ƙwayoyin halttar dake sanyasu yin furfura tun suna shekera ishirin da wani abu.

  Most people will never go bald. yawancin mutane baza su yi saiƙo ba.

  Few people going blind. mutane ƙalilan ne suke makancewa.

  Our plan may hardly go wrong. zai yi wahala shirinmu ya samu matsala.

  Can you remember when Nigeria went from dictatorship to democracy? ko zaka iya tuna lokacin da Naijeriya ta sauya sheƙa daga mulkin kafa-a-bi zuwa mulkin dimukraɗiya?

 9. Tafiyar lokaci
 10. I observed time go faster. na lura da cewa lokaci yana gudu.

  We only have 50 years to go before our oil reserve exhausted. shekeru hamsin suka rage arzikin-mai da muke dashi ya ƙare.

 11. Zama cikin wani hali
 12. Millions of Naira gone astray. miliyoyin nairori ne suka salwanta.

  Have you ever went hungry for a month? shin ka taɓa fama da yunwa har tsawon wata guda?

  Does the crime go unpunished? shin ba'a ladabtar da masu aikata laifin ba?

 13. Dusashewa
 14. He can no longer withstand marathon now that his physical strength is going. yanzu ba zai iya jure yin gudu ba saboda ƙarfin jikinsa ya fara raguwa.
 15. Kasancewa tare
 16. Happiness and depression don't go together. farin-ciki da baƙin-ciki basa samuwa lokaci guda.

  Do you know the risks that go with gambling? shin kasan haɗarin dake tattare da yin caca?

  Unemployment often goes hand in hand with high crimes rate. rashin aikin yi da aikata laifuka suna tafiya ne tare.

 17. Dacewa
 18. Five shops in the house frontage would go well in this location. shaguna biyar a gaban gidan zasu dace da irin wannan gurin.

  Farms would will never go well in a place dominated by goats. gonaki baza su dace da gurin da yake da yawan akuyoyi ba.

 19. Wakana
 20. Can you tell us how the meeting and celebrations go? ko zaka iya faɗa mana yadda taron da kuma shagulgulan suke wakana?

  I have other plans if things go badly. ina da wani tsari na daban idan lamurra suka rincaɓe.


Probably Related words: category, ago, goat, God, goddess, good, goods, gorilla, gospel, government

Nearest words:
God, got, goad, goal, goat, goes, gold, golf, gone, good,


English Hausa Dictionary/Kamus

English to Hausa Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

Hausa to English Words list

A-B-Ɓ-C-D-Ɗ-E-F-G-H-I-J-K-Ƙ-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-'Y-Z

Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

Each words came along with parts of speech.

We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.

If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible

Aika Zuwa

Whatsapp

Copyright © 2014-2024 kamus.com.ng. All rights reserved