meaning of catch in Hausa | Hausa Dictionary | English Hausa Dictionary
kamus
Hausa Dictionary
Our App | Koyon Turanci |Quran Search


Definition of catch in Hausa

catch

verb /kætʃ/
1. Kama, damƙa
2. Ɗaukan hankali
3. Kamuwa da cuta
4. Kama mutum yana aikata abu
5. Maƙale
6. Kasancewa kaje guri akan lokaci domin samun ko gani ko yin abu
7. Jiho abu
8. get caught up in something: jiɓintar wani lamari ba tare daka so ba
9. catch your breath: riƙe nunfashinka
10. catch fire: kamawa da wuta
11. Iya samu tare da yin tafiya akan abun hawa

Example of catch in a sentence

 1. Kama
 2. I caught the boy who insult me. na kama yaron daya zage ni.

  Part of my apartment roof was leaking and i had to use a container to catch the drips. wani sashin rufin ɗaki na yana ɗiga kuma ya kamata na yi anfani da bokiti domin taran ɗigon ruwan.

  The thief who stole my goat has never been caught. ba'a kama ɓarawan daya sace akuyata ba.

  How many insurgents did you caught.? 'yan tarzoma nawa ka kama?

 3. Kama mutun yana aikata wani abu
 4. I caught her smoking in the bathroom. na kamata tana busa hayaƙi a bayin wanka.

  You wouldn't catch me eating food during Ramadan fasting. baza ka taɓa kamani ina cin abinci ba lokacin azumin watan Ramadan.

  He was caught with heavy weapons in his home. an kamashi da manyan makamai a cikin gidansa.

 5. Kamuwa da cuta
 6. The minister was probably caught covid-19 from abroad. mai yiwuwa a ƙasar waje ne ministan ya kamu da cutar nunfashin.

 7. Ɗaukan hankali
 8. Beauty of the town caught my attention. kyan garin ya ɗauki hankali na.

  Her success in publication caught my interest. nasarar data samu a wallafa littafi ya ja ra'ayina (naji cewa nima ina sha'awan fara wallafa littafin)

 9. Maƙale
 10. Part of her garment got caught on the chair when she's about to leave. kujera ta kama wani sashi na rigarta lokacin da take shirin tafiya.

  Your hair can easily got caught up in the comb if you didn't wash it. cikin sauƙi gashin ka zai riƙa maƙalewa a jikin kum idan bata wanke shi ba.

 11. Zuwa ga abu akan lokaci
 12. I never fall asleep early to catch the beginning of the news. bana fara yin bacci da wuri domin ganin na fara kallon labaran daga farko.

  There's effective treatment for typhoid fever provided it's caught early. akwai magunguna masu kyau da suke warkar da cutar typhoid muddin an gano cutar akan lokaci.

 13. Jiwo abu
 14. You may hardly catch the lectures if noise still going on. zai yi wahala ka iya jin muhadarar idan an cigaba da hayaniya.
 15. Jiɓintar wani lamari
 16. I went there to ask question but i unconsciously got caught up in their discussion. na je gurin ne domin nayi tambaya amma ban san sadda na shiga cikin firar tasu ba.
 17. Kamawa da wuta
 18. Nobody know what caused his office to caught fire. babu wanda yasan dalilin daya sanya ofishin shi ya kama da wuta.
 19. Yin tafiya akan abun hawa
 20. My children catch the morning bus to school daily. kullum yara na suna hawa mota domin zuwa makaranta.

  You'll never catch the bus if you arrive too late. baza ka iya samun motar ba idan baka zo da sauri ba.


Probably Related words: catching

Nearest words:
catching,


English Hausa Dictionary/Kamus

English to Hausa Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

Hausa to English Words list

A-B-Ɓ-C-D-Ɗ-E-F-G-H-I-J-K-Ƙ-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-'Y-Z

Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

Each words came along with parts of speech.

We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.

If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible

Aika Zuwa

Whatsapp

Copyright © 2014-2024 kamus.com.ng. All rights reserved