meaning of advance in Hausa | Hausa Dictionary | English Hausa Dictionary
kamus
Hausa Dictionary
Translation | Koyon Turanci |Quran Search






Definition of advance in Hausa

advance

noun & verb /ədˈvɑːns/
1. Doso gaba
2. Samun cigaba
3. Kuɗin da ake fara biya kafin a biya ragowar
4. Gabanin faruwar abun da ke tafe
5. Yunƙurin yin jima'i ko soyayya da mutum

Example of advance in a sentence

  1. Doso/matso gaba
  2. The crowd scattered in terror as the bees advanced steadily through the market. jama'a sun tarwatse cikin firgici lokacin da ƙudajen zuma suka tunkaro cikin kasuwar.

    The protesters advanced on us, screaming and shouting . Masu zanga zangar sun yo kanmu, suna ihu da kuwwa.

    People were unable to sleep as the insurgents advanced on the town. mutane sun kasa yin bacci a sa'ilin da 'yan bindiga suka iso cikin garin.

    It was recently that human advanced greatly in understanding how our brain function. ba da jimawa ba ne mutane suka samu cigaba dangane da sanin yadda ƙwaƙwalwarmu take yin aiki.

    Do you ever think Nigeria may advanced in agriculture?. shin kana tunanin cewa wata rana Nigeria za ta iya samun cigaba a fannin aikin gona?

    The troops occupied tree towns and were preparing to advance. dakarun sun mamaye garuruwa uku kuma suna shirye-shiryen matsawa gaba.

    Only police can stop the advance of the protesters. 'yan sanda ne kawai za su iya dakatar da dosowar masu zanga zangar.

  3. Kuɗin da ake fara biyarwa kafin a bayar da ragowar kuɗaɗen.
  4. I deposit an advance of N10000 for buying a new house. na fara bada Naira dubu goma domin sayan sabon gida.

    A staff asked cashier to advance him ten thousand Naira until month end. ma'aikaci ya buƙaci mai biyan kuɗi da ya ba shi Naira dubu goma kafin ƙarshen wata.

    This lockdown forced him to collect twenty thousand Naira advance on his salary. dokar hana fitar nan ta sa shi ya karɓi Naira dubu ashirin cikin albashinsa tun kafin lokacin biyan albashin ya yi.

      
  5. Gabanin faruwan abun da ake tsammani
  6. Ramadan Kareem and happy Sallah in advance. Barka da Azumin Ramadana kuma ina maka barka da Sallah wacce take tafe.

    Could you tell me in advance how she will prepare the food? kafin ta kawo abincin, ko za ka iya gaya min yadda kake tunanin za ta dafa abincin?

    You can buy trousers for your baby in advance? za ki iya siyan wandon jaririn da za ki haifa tun kafin haihuwar.

    Please tell me in advance whether you love him or not. ina so ki gaya min tun yanzu idan kina son shi ko ba ki son shi.

    Have you bought food in advance prior to lockdown? shin ka sayi abincin da zaka buƙata nan gaba kafin dokar hana fita?


Probably Related words: advanced, advancement, in advance

Nearest words:
advanced, advancement,


English Hausa Dictionary/Kamus

English to Hausa Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

Hausa to English Words list

A-B-Ɓ-C-D-Ɗ-E-F-G-H-I-J-K-Ƙ-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-'Y-Z

Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

Each words came along with parts of speech.

We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.

If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible

Aika Zuwa

Whatsapp

Copyright © 2014-2024 kamus.com.ng. All rights reserved