Definition of Afghanistan in Hausa
|
Afghanistan |
---|
|
noun /æfˈɡænɪstæn/ wata ƙasa dake kudu maso tsakiyan nahiyar Asia. |
Example of Afghanistan in a sentence Afghanistan wacce babban birnin ta shi ne Kabul wanda kuma yake zama birni mafi girma a ƙasar kuma birni mai zaman lafiya da yawan masallatai da kayan lambu, a lokacin mulkin basarake Babur wanda yayi zamani daga shekara ta dubu ɗaya da ɗari biyar da ishirin da shida zuwa shekara ta dubu ɗaya da ɗari biyar da talatin (1526-30).harsunan Dari da Pashto sune harsunan hukuma na ƙasar. A yayin da addinin musulunci shi ne addinin wannan ƙasar. ƙasar tana da yawan jama'an da suka kai 27933000 (wato miliyan ishirin da bakwai da dubu casa'in da uku da dubu uku) a bisa ƙiyasin shekara ta dubu biyu da goma sha huɗu. Kimanin kashi saba'in da shida cikin ɗari na mutanen wannan ƙasar suna zaune a karkara, sannan kashi ishirin da uku kuma suna zauna ne birane. |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible