vitriolic | adjective /ˌvɪtriˈɒlɪk/ (magana) mai ɗauke da cin mutunci ... | |
vituperation | noun /vɪˌtjuːpəˈreɪʃn/ zazzafar magana ... | |
vituperative | adjective /vɪˈtjuːpərətɪv/ wanda ya shafi zafafan kalamai ... | |
vivace | adverb /vɪˈvɑːtʃeɪ/ cikin sauri ... | |
vivacious | adjective /vʌɪˈveɪʃəs/ (musammam mace) mai rufin asiri ... | |
vivacious | adjective /vɪˈveɪʃəs/ mai halaye masu ɗaukan hankali ... | |
vivarium | noun /vaɪˈveəriəm/ abun da ake ajiye halittu masu rai a ... | |
vivid | adjective /ˈvɪvɪd/ 1. (launi) mai matuƙan haske ko duhu. 2. (mutum ko ... | |
VOA | yana nufin 'Voice Of America' ... | |
vocabulary | noun /vəʊˈkæbjələri/ kalmomi ... | |
vocal | adjective /ˈvəʊkəl/ wanda ya shafi murya ... | |
vocal cords | noun /ˈvəʊkl ˌkɔːdz/ gaɓoɓin fitar sauti a ƙarken maƙogwaro daga ... | |
vocalist | noun /ˈvəʊkəlɪst/ mawaƙi ... | |
vocation | noun /vəʊˈkeɪʃən/ irin aikin da kake jin ya fi dacewa ... | |
vocational | adjective /vəʊˈkeɪʃənəl/ samun horan yin wani aiki ... | |
vocative | adjective /ˈvɒkətɪv/ wanda ya shafi 'noun', 'pronoun' da 'adjective' a ... | |
vociferous | adjective /vəˈsɪfərəs/ bayyana muradunka a bayyane ... | |
vogue | noun /vəʊɡ/ wanda ake yayi ... | |
voice | noun /vɔɪs/ murya ... | |
voice mail | wata manhaja a wayar tafi da gidanka da take naɗan ... | |
Voice of America | wata ma'aikatar watsa labarai na gwamnatin Amurka dake watsa labarai ... | |
voiceless | adjective /ˈvɔɪsləs/ wanda bai da murya ... | |
void | noun & adjective /vɔɪd/ 1. Giɓi (wanda bashi da komai) 2. Damuwa ... | |
voile | noun /vɔɪl/ wani nau'in ƙyalle da ake yin riga da ... | |
volatile | adjective /ˈvɒlətʌɪl/ abu mara tabbas wanda zai iya gushewa ko ... | |
volcanic | adjective /vɒlˈkænɪk/ wanda ya shafi dutsen volcano ... | |
volcano | noun /vɒlˈkeɪnəʊ/ wani dutsen tsibiri mai wagegen giɓi a samansa ... | |
volcanology | noun /ˌvɒlkəˈnɒlədʒi/ ilmin kimiyya wanda yake magana akan 'volcano' ... | |
volition | noun /vəˈlɪʃn/ yanke shawara da kanka ... | |
volt | noun /vɒlt/ ma'aunin auna ƙarfin wutar lantarki ... | |
voltage | noun /ˈvəʊltɪdʒ/ ƙarfin wuta wanda ake aunashi da ma'aunin 'volt' ... | |
voluble | adjective /ˈvɒljʊbl/ yawan surutu ... | |
volume | noun /ˈvɒljuːm/ 1. Iya yawan gurin da wani abu zai ɗauka 2. ... | |
voluminous | adjective /vəˈluːmɪnəs/ 1. (sutura) mai matuƙan girma 2. Rubuce rubuce mai yawa ... | |
voluntarily | adverb /ˈvɒləntrəli/ bisa raɗin kanka ba tare da an tilastaka ... | |
voluntary | adjective /ˈvɒləntəri/ haka kurum, sa kai, raɗin kai ... | |
volunteer | noun & verb /ˈvɒləntəri/ 1. Yin aikin sa kai (wato yin ... | |
voluptuary | noun /vəˈlʌptʃuəri/ mutumin da yake sha'awan jiki ... | |
voluptuous | adjective /vəˈlʌptʃuəs/ mace mai ruwan budurci ... | |
volvulus | noun /ˈvɒlvjʊləs/ (medical) toshewa da ake samu a kayan cikin ... | |
vomit | verb /ˈvɒmɪt/ yin amai ... | |
vomitting | yin amai ... | |
voracious | adjective /vəˈreɪʃəs/ haɗama (buƙatar abinci fiye da kima) ... | |
vortex | noun /ˈvɔːteks/ madatsan ruwa ko iska da dai sauransu ... | |
votary | noun /ˈvəʊtəri/ mai bautar wani ... | |
vote | verb & noun /vəʊt/ 1. Zaɓen mutum don ya hau kan ... | |
voter | noun /ˈvəʊtər/ mai kaɗa ƙuri'a ... | |
votive | adjective /ˈvəʊtɪv/ wanda ake amfani da shi domin godewa Ubangiji ... | |
vouch | verb /vaʊtʃ/ haƙiƙance ... | |
voucher | noun /ˈvaʊtʃər/ wata 'yar takadda da zakayi amfani da ita ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible