recovery | noun /rɪˈkʌvəri/ 1. Murmurewa (dawo da abin da ya kuɓuce maka ... | |
recreate | verb /ˌriːkriˈeɪt/ sake ƙirƙira ... | |
recreation | noun /ˌrekrieɪʃn/ 1. Hutawa a lokacin da mutum baya aiki 2. Sake ... | |
recreational | adjective /rɛkrɪˈeɪʃənl/ wanda ya shafi aikace aikacen da mutum yake ... | |
recrimination | noun /rɪˌkrɪmɪˈneɪʃn/ kasancewa mutane suna ɗaurawa juna laifi ... | |
recrudescence | noun /ˌriːkruːˈdesns/ sake ɓulla ... | |
recruit | verb, noun /rɪˈkruːt/ 1. Ɗaukan mutane suyi aiki a wata ... | |
rectal | adjective /ˈrektəl/ (anatomy) wanda ya shafi ɓangaren hanji na | |
rectangle | noun /ˈrektæŋɡl/ abun da yake da kusurwowi guda huɗu miƙaƙƙu ... | |
rectify | verb /ˈrektɪfaɪ/ gyara, inganta ... | |
rectum | noun /ˈrektəm/ (anatomy) hanjin da yake kusa da dubura ... | |
recultivation | noun /ˌriːkʌltɪˈveɪʃn/ sake nome filin ƙasa. ... | |
recuperate | verb /rɪˈkuːpəreɪt/ 1. Yin jinya (samun sauƙi bayan rashin lafiya). ... | |
recuperation | noun /rɪˌkuːpəˈreɪʃn/ jinya ... | |
recycle | verb /ˌriːˈsaɪkl/ 1. Sake sarrafa shara. 2. Sake sarrafa abu ... | |
red | adjective /red/ jan launi ... | |
red blood cell | kowani jan ƙwayan halitta na cikin jini wanda yake ɗauko ... | |
red crescent | hukumar bayar da agajin gaggawa a ƙasashen musulmi ... | |
red cross | hukumar bada agajin gaggawa ... | |
red handed | noun /rɛd-ˈhændɪd/ kama mutum dumu-dumu ... | |
red-handed | noun /rɛd-ˈhændɪd/ kama mutum dumu-dumu ... | |
redecorate | verb /ˌriːˈdekəreɪt/ sake ƙawatawa ... | |
redecoration | noun /ˌriːˌdekəˈreɪʃn/ sake yin ado ... | |
redeem | verb /rɪˈdiːm/ 1. Rage munin abu 2. Dawo da abu 3. Yin musaya 4. ... | |
redemption | noun /rɪˈdempʃn/ 1. Tsira daga sharri 2. be beyond/past redemption: idan munin ... | |
redesign | noun /ˌriːdɪˈzaɪn/ sake tsarawa ... | |
redevelop | verb /ˌriːdɪˈveləp/ sake bunƙasa ... | |
redirect | verb /ˌriːdəˈrekt/ juya akala (tura abu zuwa wani gurin) ... | |
rediscover | verb /ˌriːdɪˈskʌvər/ sake ganowa ... | |
redistribute | verb /ˌriːdɪˈstrɪbjuːt/ sake raba abu ga mutane ... | |
redolence | noun /ˈredələns/ 1. Ƙamshin da zai sa ka tuna da wani ... | |
redolent | adjective /ˈredələnt/ 1. Wanda yake saka ka tuna da abun da ... | |
redouble | verb /ˌriːˈdʌbl/ sake ruɓanyawa ... | |
reduce | verb /rɪˈdjuːs/ rage ... | |
reduce sb to sth | sanya mutum cikin wani munmunan yanayi ... | |
reduce sth to sth | yi sanadiyyar lalacewar abu ... | |
reducer | mai yin lalata da ƙananun yara ... | |
reduction | noun /rɪˈdʌkʃən/ raguwa ... | |
redundancy | noun /rɪˈdʌndənsi/ 1. Rasa aiki 2. Kasancewa abu yayi yawa kuma ba'a ... | |
redundant | adjective /rɪˈdʌndənt/ 1. (Kalmomi) waɗanda suka yi yawa don haka ba'a ... | |
reduplicate | verb /ˌriːˈdjuːplɪkeɪt/ sake yin kwafin abu ... | |
reed | noun /riːd/ asabari ... | |
reeducate | sake ilmantarwa ... | |
reef | noun /riːf/ tudun dake teku ... | |
reel | noun & verb /riːl/ 1. Abun da ake tara zare a ... | |
reelect | sake zaɓen mutum domin ya hau mani matsayi ... | |
refer | verb /rɪˈfɜːr/ ta'allaƙa (wato ana yin amfani da wannan kalmar ... | |
referable | adjective /rɪˈfɜːrəbl/ wanda za'a iya ta'allaƙawa zuwa gare sa ... | |
referee | noun, verb /ˌrefəˈriː/ 1. Alƙalin wasannin motsa jiki 2. Yin alƙalancin ... | |
reference | noun /ˈrefrəns/ 1. Wani rubutu a littafi da yake maka bayani ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible