rake | noun /reɪk/ manjagara ... | |
rally | noun & verb /ˈræli/ 1. Gangami (babban taron mutane domin nuna ... | |
ram | verb /ræm/ rago ... | |
Ramadan | wata na tara a kalandar musulinci lokacin da musulmai ke ... | |
ramble | verb & noun /ˈræmbl/ 1. Rangadi (yawan buɗe ido zuwa wani ... | |
rambler | noun /ˈræmblər/ mutumin da yake yawan buɗe idanu a wani ... | |
Rambo | noun /ˈræmbəʊ/ wani ƙarfaffan mutum hatsabibi ... | |
ramification | noun /ˌræmɪfɪˈkeɪʃnz/ sakamakon da wani aiki zai haifar ... | |
ramify | verb /ˈræmɪfaɪ/ rarraba ... | |
ramp | noun /ræmp/ 1. Gangara 2. Tudun da ake sawa a kan hanya ... | |
rampage | noun & verb /ræmˈpeɪdʒ/ 1. Tashin hankali 2. Tada hankalin mutane ... | |
rampant | adjective /ˈræmpənt/ zama ruwan dare ... | |
rampart | noun /ˈræmpɑːt/ katangar kariya ... | |
ran | guduwa (idan akai amfani da kalmar a lokacin daya wuce) ... | |
ranch | noun /rɑːntʃ/ babbar gonar da ake killace dabbobi ... | |
rancour | noun /ˈræŋkə/ riƙo (wato cigaba da jin haushin abun daya ... | |
random | adjective /ˈrandəm/ 1. Lalube cikin duhu (abun da yake faruwa ba ... | |
rang | bugun kararrawa (idan akai amfani da kalmar a lokacin daya ... | |
range | noun /reɪndʒ/ 1. Jerin abubuwa iri ɗaya masu nau'uka dabam dabam 2. ... | |
rank | noun & verb /ræŋk/ 1. Matsayin da mutum ya kai a ... | |
ranking | noun /ˈræŋkɪŋ/ matsayin ingancin abu idan aka kwatanta shi da ... | |
ransom | noun & verb /ˈrænsəm/ fansa ... | |
rap | noun /ræp/ wata irin kiɗi da waƙa ... | |
rapacious | adjective /rəˈpeɪʃəs/ haɗama ... | |
rape | verb & noun /reɪp/ fyaɗe ... | |
rapid | adjective /ˈræpɪd/ mai faruwa da sauri ... | |
rapidly | noun /rəˈpɪdɪli/ mai faruwa cikin sauri ... | |
raping | fyade ... | |
rapist | noun /ˈreɪpɪst/ mutumin da yayi wa wani fyaɗe ... | |
rapper | noun /ˈræpər/ mutumin da yake yin waƙa mai suna "rap" ... | |
rapport | noun /ræpˈɔː/ alaƙa, fahimtar mutum ... | |
rapture | noun /ˈræptʃə/ farin ciki ... | |
rare | adjective /reər/ abun da baya faruwa koda yaushe ... | |
rarely | adverb /ˈreəli/ mai faruwa jifa-jifa ... | |
rarity | noun /ˈreərəti/ wanda bai cika faruwa ba ... | |
rascal | noun /ˈrɑːskl/ mutumin da kake so amma yake yin abubuwan ... | |
rash | noun /ræʃ/ 1. Wani dabbare dabbare (jan ɗigo) dake bayyana a ... | |
rat | noun /ræt/ ɓera ... | |
rate | noun /reɪt/ 1. Kima (yanayin saurin faruwan abu) 2. Kimani (yawan faruwan ... | |
rather | adverb /ˈrɑːðər/ 1. Ɗan ƙanƙani 2. A maimakon wani abu dabam 3. Sai ... | |
rather than | a maimakon ... | |
ratify | verb /ˈrætɪfaɪ/ rattaɓa hannu akan wani rubutaccen alƙawari ... | |
rating | noun /ˈreɪtɪŋ/ auna inganci, muhimmanci ko shaharan da abu yake ... | |
ratio | noun /ˈreɪʃiəʊ/ ana amfani da shi ne domin nuna yanayin ... | |
ration | noun & verb /ˈræʃən/ 1. Ƙayyade iya yawan adadin abin da ... | |
rational | adjective /ˈræʃənəl/ wanda ya ginu bisa hujja ... | |
rationale | noun /ˌræʃəˈnɑːl/ hujja ... | |
rationalism | noun /ˈræʃnəlɪzəm/ imani cewa kowani abu ya dogara ne bisa ... | |
rationalist | noun /ˈræʃnəlɪst/ mutumin da yayi imani da rationalism ... | |
rationalistic | adjective /ˌræʃnəˈlɪstɪk/ mutumin da yayi imani da rationalism ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible