phonemics | noun /fəˈniːmɪks/ (phonetics) karantar phoneme ... | |
phonetic | adjective /fəˈnetɪk/ lafazi ... | |
phonetics | noun /fəˈnetɪks/ karantar ilimin lafazi ... | |
phonology | noun /fəˈnɒlədʒi/ karantar sautin wani yare ... | |
phosgene | noun /ˈfɒzdʒiːn/ wani gas mai guba wanda ake amfani da ... | |
phosphate | noun /ˈfɒsfeɪt/ chemical mai ɗauke da phosphorus ... | |
phosphene | noun /ˈfɒsfiːn/ (medical) guri mai haske wanda zaka iya kalla ... | |
phosphoric | adjective /fɒsˈfɒrɪk/ mai ɗauke da phosphorus ... | |
phosphoric acid | wani acid wanda ake yin amfani da shi a cikin ... | |
phosphorus | noun /ˈfɒsfərəs/ wani nau'in sinadarin kimiya wanda ake samu a ... | |
photogenic | adjective /ˌfəʊtəʊˈdʒiːnɪk/ 1. Wanda yake yin kyau a hoto. 2. (Biology) wanda ... | |
photographer | noun /fəˈtɒɡrəfər/ mai ɗaukan hoto ... | |
photographic | adjective /ˌfəʊtəˈɡrafɪk/ wanda ya shafi ɗaukan hoto ... | |
photosensitive | adjective /fəʊtəʊˈsɛnsɪtɪv/ mai ɗaukan haske ... | |
photosynthesis | noun /ˌfəʊtəʊˈsɪnθəsɪs/ a fannin ilmin kimiyya na 'biology', wannan kalmar ... | |
photosynthesize | verb /fəʊtəʊˈsɪnθɪsʌɪz/ a duba gurin photosynthesis ... | |
phototropism | noun /fəʊˈtɒtrəˌpɪzəm/ girman tsiro ta hanyar fuskantar rana ... | |
PHP | kalmar 'computing' wacce take nufin 'personal home page' ... | |
phrasal | adjective /ˈfreɪzəl/ wanda ya shafi phrase ... | |
phrasal verb | kalmar 'verb' wacce aka gaurayata da 'adverb' ko 'preposition' domin ... | |
phrase | noun /freɪz/ jerin kalmomin da suka kasance sashin wata jimla ... | |
phraseology | noun /ˌfreɪzɪˈɒlədʒi/ sarrafa harshe ... | |
phrenology | noun /frəˈnɒlədʒi/ karantar kusurwan kan mutum, wanda wasu mutane ke ... | |
phthalate | noun /ˈθæleɪt/ wani nau'in abu da ake yin amfani da ... | |
phylum | noun /ˈfaɪləm/ (biology) wani babban sashin kimiyyar sunaye na | |
physical | adjective /ˈfɪzɪkəl/ na jikin mutum, abubuwan da zaka iya gani ... | |
Physical education | ilmin ajisaye (wasannin motsa jiki) ... | |
physical exercise | atisaye ... | |
physically | adverb /ˈfɪzɪkəli/ wanda ya shafi jikin mutum maimakon zuciyarsa ... | |
physician | noun /fɪˈzɪʃn/ likita, musammam wanda ya ƙware gurin bada magunguna ... | |
physics | noun /ˈfɪzɪks/ ilmin kimiyya wanda yake nazari akan ƙarfin abubuwa, ... | |
physiognomy | noun /ˌfɪziˈɒnəmi/ yanayin yadda fuskar mutum take ... | |
physiological | adjective /ˌfɪziəˈlɒdʒɪkl/ (medical & biology) abun daya shafi yadda abubuwa ... | |
physiologist | noun /ˌfɪziˈɒlədʒɪst/ masanin kamiyya wanda yake karantar darasin physiology ... | |
physiology | noun /ˌfɪziˈɒlədʒi/ ilmin kimiyyar dake yin nazari akan yanda jikin ... | |
physiotherapist | noun /ˌfɪziəʊˈθerəpɪst/ mutumin dake bawa mutane jinyar da ake kira ... | |
physiotherapy | noun /ˌfɪziəʊˈθerəpi/ jinyar rashin lafiya ko rauni ko matsalan gaɓoɓi ... | |
physique | noun /fɪˈziːk/ girman jikin mutum ... | |
picante | adjective /pɪˈkanteɪ/ mai yaji ... | |
pick | verb /pɪk/ 1. Zaɓa 2. Tsince abu (daga ƙasa) noun /pɪk/ 3. Zaɓi 4. take ... | |
pick a fight, quarrel or argument | (idiom) fara yin faɗa, husuma ko gaddama da wani ... | |
pick holes in something | (idiom) nemo wani aibu tattare da abun da wani yake ... | |
pick somebody's brains | (idiom) neman shawara daga gurin mutumin dake da ƙwarewa a ... | |
pick somebody's pocket | (idiom) satar abu daga aljihun mutum, musamman kuɗi ... | |
pick yourself up off the floor | (idiom) inganta rayuwarka bayan lokacin da munmunan abu ya sameka ... | |
picket | noun /ˈpɪkɪt/ ma'aikacin da yayi dafifi a gaban ma'aikata yaƙi ... | |
picketer | noun /ˈpɪkɪtə/ ma'aikacin da yayi dafifi a gaban ma'aikata yaƙi ... | |
picking | tsincewa ... | |
pickings | noun /ˈpɪkɪŋz/ kuɗaɗen da za'a iya samu cikin sauƙi ko ... | |
pickle | noun & verb /ˈpɪkəl/ 1. Ganyayyaki ko 'ya'yan itatuwa da ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible