measure | verb /ˈmeʒər/ 1. Gwada, auna noun /ˈmeʒər/ 2. Matakin da aka ɗauka domin ... | |
measureless | adjective /ˈmeʒələs/ wanda ba zai aunu ba ... | |
measurement | noun /ˈmeʒəmənt/ gwaji (na tsawo, nauyi ko yawan abu) ... | |
measuring | aunawa, gwadawa ... | |
meat | noun /miːt/ nama ... | |
meaty | adjective /ˈmiːti/ abun da ke ƙunshe da nama ... | |
mechanic | noun /məˈkænɪk/ mutum mai gyaran abubuwan hawa ... | |
mechanical | adjective /məˈkænɪkəl/ wanda ya shafi yin amfani da 'machine' ... | |
mechanism | noun /ˈmekənɪzəm/ yin amfani da 'machine' domin yin wani aiki ... | |
medal | noun /ˈmedəl/ wani irin ƙarfe da ake bada kyautarsa ga ... | |
meddle | verb /ˈmɛdəl/ karanbani ... | |
meddlesome | adjective /ˈmɛd(ə)ls(ə)m/ karanbani ... | |
media | noun /ˈmiːdiə/ 1. Kafafan watsa labarai. 2. Sauti ko hoton bidiyo ... | |
mediaeval | adjective /ˌmediˈiːvəl/ yana nuni daga shekara ta 1100 zuwa 1500 ... | |
medial | adjective /ˈmiːdɪəl/ na tsakiya ... | |
median | noun & adjective /ˈmiːdɪən/ sakamakon tsakiya ... | |
mediate | verb /ˈmiːdieɪt/ sasanta ... | |
mediation | noun /miːdɪˈeɪʃən/ shiga tsakani domin sulhuntawa. ... | |
mediator | noun /ˈmiːdieɪtər/ mai shiga tsakani ... | |
medic | noun /ˈmɛdɪk/ mai aikin likita ko ɗalibin dake koyon aikin ... | |
medical | adjective /ˈmedɪkəl/ na magani ... | |
medicated | adjective /ˈmedɪkeɪtɪd/ abinda ke ɗauke da sinadaran magance matsalolin fata ... | |
medication | noun /ˌmedɪˈkeɪʃən/ magani (ƙwayoyin da ake baiwa marasa lafiya) ... | |
medicinal | adjective /məˈdɪsɪnl/ abin da ake amfani da shi domin jinyar ... | |
medicine | noun /ˈmedɪsən/ magani ... | |
medieval | adjective /ˌmediˈiːvl/ yana nuni daga shekara ta 1100 zuwa 1500 ... | |
mediocre | adjective /ˌmiːdɪˈəʊkə/ mai ɗan inganci, amma ba me kyau sosai ... | |
mediocrity | noun /ˌmiːdiˈɒkrəti/ 1. Rashin inganci 2. Mutumin da bashi da ƙwarewa a ... | |
meditate | verb /ˈmedɪteɪt/ lazimta, duƙufa ... | |
meditation | noun /ˌmedɪˈteɪʃn/ lazimta, duƙufa ... | |
mediterranean | noun /ˌmedɪtəˈreɪniən/ wanda ya shafi kogin Mediterranean ko kuma ƙasashe ... | |
medium | adjective /ˈmiːdiəm/ 1. Matsakaici, na tsakiya. 2. Mutum matsafi ko boka 3. ... | |
medium size | matsakaici (wanda ba ƙarami ba ba kuma babba ba) ... | |
medley | noun /ˈmɛdli/ nau'ukan mutane ko abubuwa mabanbanta da aka gauraya. ... | |
Medulla oblongata | noun /meˌdʌlə ɒblɒŋˈɡɑːtə/ wani guri mafi ƙanƙanta dake cikin ƙwaƙwalwa ... | |
meek | adjective /miːk/ tawali'u (= miƙa wuya) ... | |
meet | verb /miːt/ 1. Haɗu, gana 2. Cika alƙawari, biyan buƙata 3. Idan abubuwa ... | |
meeting | noun /ˈmiːtɪŋ/ haɗuwa, ganawa, zantawa ... | |
megabyte | noun /ˈmeɡəbaɪt/ ma'aunin auna bayanan na'ura mai ƙwaƙwalwa ... | |
megalithic | adjective /mɛɡəˈlɪθɪk/ kalmar 'Archaeology' wacce take nufin abubuwan da suka ... | |
megalomania | noun /ˌmɛɡələʊˈmeɪnɪə/ idan zuciyar mutun ta raya masa cewa yana ... | |
megalomaniac | adjective /mɛɡələˈmeɪnɪak/ mutumin da zuciyarsa ke raya masa cewa yana ... | |
megalopolis | noun /ˌmɛɡəˈlɒpəlɪs/ birni mai girma matuƙa. ... | |
megawatt | noun /ˈmeɡəwɒt/ ma'aunin auna ƙarfin wutar lantarki wanda yake dai ... | |
meiosis | noun /maɪˈəʊsɪs/ a fannin ilimin kimiyya na 'biology', wannan kalmar ... | |
meiotic | adjective /maɪˈɒtɪk/ wanda ya shafi aikace aikacen meiosis ... | |
meitnerium | noun /maɪtˈnɪəriəm/ wani nau'in sinadarin 'RADIOACTIVE', wanda yake samuwa idan ... | |
melamine | noun /ˈmeləmiːn/ 1. Abun da ake yin amfani da shi gurin ... | |
melancholia | noun /ˌmelənˈkəʊliə/ wani ciwan ƙwaƙwalwa wanda yake sa mutum shiga ... | |
melancholic | adjectives /mɛlənˈkɒlɪk/ ji ko nuna matsanancin fushi ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible