Hausa Dictionary | English Hausa Dictionary
kamus
Hausa Dictionary
Translation | Koyon Turanci |Quran Search





<<    Shafi na 14 cikin 21    Gaba
mission noun /ˈmɪʃən/ gagarumin aiki ...
missionary noun /ˈmɪʃənri/ mai yaɗa addinin kiristanci ...
misspell verb /ˌmɪsˈspel/ kuskuren furta haruffan kalma ...
misspend verb /ˌmɪsˈspend/ kashe kuɗi ta hanyar da bata dace ba ...
mist noun /mɪst/ hazo ...
mistake noun /mɪˈsteɪk/ kuskure ...
mistaken adjective /mɪˈsteɪkən/ kuskuren yin wani abu ...
mistakenly adverb /mɪˈsteɪkənli/ a bisa kuskure ...
Mister noun /ˈmɪstər/ laƙanin girmamawa da ake sanyawa a farkon sunan ...
mistook yin kuskure (idan akayi amfani da kalmar a lokacin daya ...
mistress noun /ˈmɪstrəs/ 1. Shugaba mace 2. Kwartuwa (mace mai yin zina da ...
misunderstand verb /ˌmɪsʌndəˈstænd/ kuskuren fahimta ...
misunderstanding noun /ˌmɪsʌndəˈstændɪŋ/ samun saɓani ko jayayya ...
misunderstood kuskuren fahimta ...
misuse verb /ˌmɪsˈjuːz/ amfani da abu ta hanyar da bai dace ...
mite noun /maɪt/ wani nau'in halitta mai kama da gizo gizo ...
mitigate verb /ˈmɪtɪɡeɪt/ rage kaifin matsala (wato rage irin illar da ...
mitigation noun /ˌmɪtɪˈɡeɪʃn/ rage kaifin matsala ...
mitochondrial adjective /ˌmaɪtəˈkɒndriəl/ wanda ya shafi dukkan ƙanƙanin sashin ƙwayoyin halittar ...
mitochondrion noun /ˌmaɪtəˈkɒndriən/ (Biology) wani dogon abu ko kuma mai siffar ...
mitosis noun /maɪˈtəʊsɪs/ wata irin rarrabuwa da ƙwayoyin halittar cell ...
mitotic adjective /maɪˈtɒtɪk/ (Biology) wanda ya shafi aikace aikacen mitosis ...
mix verb /mɪks/ gauraya ...
mixed adjective /mɪkst/ abun da aka gauraya ...
mixer noun /ˈmɪksər/ magauraya (abinda ake amfani da shi gurin gauraya ...
mixing gaurayawa ...
mixture noun /ˈmɪkstʃər/ 1. Abin da aka yi shi da abubuwa dabam ...
ml yana nufin 'millimetre' a taƙaice ...
mm yana nufin 'millimetre' a taƙaice ...
MMS yana nufin 'Multimedia Messaging Service' (wata hanyar aikawa da hotuna ...
moan noun & verb /məʊn/ 1. Ihu, yin ihu (irin wanda zaka ...
mob noun /mɒb/ 'Yan iska (taron mutane masu hayaniya ko rigima) ...
mobile adjective /ˈməʊbaɪl/ tafi da gidan ka (abin da zaka iya ...
mobile phone wayar tafi da gidanka ...
mobility noun /məʊˈbɪlɪti/ 1. Zirga-zirga 2. Iya yin tafiya ...
mobster noun /ˈmɒbstə/ ɗan tada zaune tsaye. ...
mock verb /mɒk/ tsokana (yima mutum dariya akan wani abu da ...
mocker noun /ˈmɒkə/ mai tsokanan mutane ...
mockery noun /ˈmɒkəri/ tsokana (tsokanan mutum ta hanyar kwaikwayan wasu irin ...
mocking adjective /ˈmɒkɪŋ/ tsokana ...
modal noun /ˈməʊdəl/ kalmar aiki (verb) irinsu 'can', 'may', ko 'will' ...
modal verb kalmomi irinsu 'can', 'might' ko 'must' waɗanda ake amfani dasu ...
modality noun /məʊˈdalɪti/ kasancewa 'modal' ...
mode noun /məʊd/ yanayin yin wani aiki ...
model noun /ˈmɒdəl/ 1. Abun koyi 2. Samfuri ...
moderate adjective /ˈmɒdərət/ 1. Matsakaici, tsaka-tsaki (abun da shi ba kaɗan ba ...
moderately adverb /ˈmɒdərətli/ a yanayi madaidaici. A kuma duba gurin
moderation noun /mɒdəˈreɪʃən/ yin abu kana mai kiyayewa wajen ganin baka ...
modern adjective /ˈmɒdən/ na zamani ...
modern English Turancin ingilishi wanda ake amfani da shi tun shekara ta ...
<<    Shafi na 14 cikin 21    Gaba

English Hausa Dictionary/Kamus

English to Hausa Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

Hausa to English Words list

A-B-Ɓ-C-D-Ɗ-E-F-G-H-I-J-K-Ƙ-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-'Y-Z

Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

Each words came along with parts of speech.

We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.

If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible

Aika Zuwa

Whatsapp

Copyright © 2014-2024 kamus.com.ng. All rights reserved