metal | noun /ˈmetəl/ ƙarfe ... | |
metalliferous | adjective /mɛtəˈlɪfərəs/ wanda ya ƙunshi ƙarfe ko wanda yake samar ... | |
metamorphic | adjective /mɛtəˈmɔːfɪk/ wanda ya shafi duwatsun da suka sauya saboda ... | |
metamorphose | verb /ˌmɛtəˈmɔːfəʊz/ ƙwari ko dabbobi dangin kwaɗi da suka yi ... | |
metamorphosis | noun /ˌmɛtəmɔːˈfəʊsɪs/ sauyawan ƙwari da dabbobi dangin kwaɗi daga ƙananu ... | |
metaphor | noun /ˈmetəfɔːr/ karin magana wacce ake amfani da ita gurin ... | |
metaphysics | noun /mɛtəˈfɪzɪks/ wani fanni a ilimin falsafa dake bayani akan ... | |
metastasis | noun /mɪˈtæstəsɪs/ a fannin ilimin kiwan lafiya wato 'medical', wannan ... | |
metatarsal | noun /ˌmetəˈtɑːsl/ (anatomy) ƙashin tafin ƙafa ... | |
metatarsophalangeal | adjective /metəˌtɑːsəʊfəˈlændʒiəl/ (medical) abun daya shafi metatarsal da | |
mete | verb /miːt / bayar da umurnin a azabtar da wani ... | |
meteorologist | noun /ˌmiːtɪəˈrɒlədʒɪst/ mutumin da yake karantar darasin meteorology ... | |
meteorology | noun /ˌmiːtɪəˈrɒlədʒi/ darasin kimiyya daya shafi gas wanda ya kewaye ... | |
methadone | noun /ˈmɛθədəʊn/ wani nau'in magani mai matuƙan ƙarfi. ... | |
methane | noun /ˈmiːθeɪn/ gas wanda bashi da ƙamshi, ƙauri ko launi ... | |
methanol | noun /ˈmeθənɒl/ wata kalar barasa ... | |
methicillin | noun /ˌmeθɪˈsɪlɪn/ maganin da ake amfani da shi domin jinyar ... | |
method | noun /ˈmeθəd/ hanyar yin abu ... | |
methodical | adjective /mɪˈθɒdɪkəl/ wanda aka gudanar da shi ta wasu hanyoyi ... | |
methodist | noun /ˈmeθədɪst/ mutumin da yayi imani da wata ƙungiyar addinin ... | |
methodology | noun /ˌmeθəˈdɒlədʒi/ jerin hanyoyin da ake bi wajen yin wani ... | |
methuselah | noun /mɪˈθjuːzələ/ wata babbar kwalbar giya wacce girmanta ya ruɓanya ... | |
methyl | noun /ˈmeθɪl/ (chemistry) alkyl da ake samu a cikin ... | |
methylate | verb /ˈmeθɪleɪt/ (chemistry) cakuɗa wani abu da methanol ... | |
methylated spirit | giya wacce aka gurɓata ta hanyar sanya kashi goma na ... | |
methylation | noun /ˌmeθɪˈleɪʃn/ (chemistry & biology) sanya ƙwayoyin atom na ... | |
meticulous | adjective /mɪˈtɪkjʊləs/ mayar da hankali tare da lura da abu ... | |
meticulously | adverb /məˈtɪkjʊləsli/ a yanayin da aka mayar da hankali sosai. ... | |
meticulousness | noun /məˈtɪkjʊləsnəs/ duba gurin meticulous ... | |
metis | adjective /meɪˈtiːs/ mutumin da yake da iyaye daga ƙabilu mabanbanta. ... | |
metonymy | noun /mɪˈtɒnɪmi/ maye gurbin sunan wani abu da wani abun ... | |
metre | noun /ˈmiːtər/ ana rubutashi a taƙaice da 'm'. Metre ma'aunin ... | |
metrical | adjective /ˈmɛtrɪkəl/ wanda ya shafi gwaje gwaje da metre ... | |
metricate | verb /ˈmɛtrɪkeɪt/ mayarda ma'aunin abu ya koma na metre ... | |
metrication | noun /mɛtrɪˈkeɪʃən/ duba gurin metricate ... | |
metro | noun /ˈmetrəʊ/ titin jirgi na ƙarƙashin ƙasa ... | |
metropolis | noun /məˈtrɒpəlɪs/ babban birni ... | |
metrosexual | noun /mɛtrəˈsɛkʃʊəl/ mutumin da yake sha'awan yin cinikayya da mata. ... | |
mettle | noun /ˈmɛtəl/ jurewa wahala ... | |
Mexican | adjective /ˈmeksɪkən/ mai alaƙa da ƙasar Mexico noun /ˈmeksɪkən/ mutumin ƙasar ... | |
Mexico | noun /ˈmeksɪkəʊ/ wata ƙasa dake arewacin nahiyar Amurka daka kudu ... | |
mg | yanda ake rubuta milligram a taƙaice ... | |
mice | /maɪs/ ƙananun ɓeraye ... | |
micro | noun /ˈmaɪkrəʊ/ yana nufin ƙarami (galibi ana sanya shi a ... | |
microbe | noun /ˈmaɪkrəʊb/ wani ƙanƙanin halitta wanda zaka iya ganisa ne ... | |
microbiologist | noun /ˌmaɪkrəʊbaɪˈɒlədʒɪst/ mutumin da yake karantar darasin microbiology ... | |
microbiology | noun /ˌmaɪkrəʊbaɪˈɒlədʒi/ ilmin kimiyya mai yin nazari akan ƙananun halittu ... | |
microbiome | noun /ˌmaɪkrəʊbaɪəʊm/ (biology) microorganism dake rayuwa a wani guri ... | |
microcephaly | noun /ˌmaɪkrəʊˈsefəli/ (anatomy) kasancewa mutum yana da ƙanƙanin kai sakamakon ... | |
Micronesia | noun /ˈmeksɪkəʊ/ wata ƙasa dake yammacin Pacific mai jihohi huɗu ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible