Lithuania | noun /ˌlɪθjuˈeɪniə/ wata ƙasa dake gabashin nahiyar Turai ... | |
Lithuanian | adjective /ˌlɪθjuˈeɪniən/ mai alaƙa da ƙasar Lithuania noun /ˌlɪθjuˈeɪniən/ mutumin ƙasar ... | |
litigant | noun /ˈlɪtɪɡənt/ mutumin da ake shari'a da shi. ... | |
litigate | verb /ˈlɪtɪɡeɪt/ gabatar da ƙara a gaban kotu ... | |
litigation | noun /lɪtɪˈɡeɪʃən/ shigar da ƙara ... | |
litigious | adjective /lɪˈtɪdʒəs/ ɗaukan matakin shari'a ... | |
litmus | noun /ˈlɪtməs/ wani sinadari wanda yake komawa zuwa launin ja ... | |
litotes | noun /lʌɪˈtəʊtiːz/ idan ka nuna cewa mutum ba wani abu ... | |
litre | noun /ˈliːtər/ ma'aunin auna abubuwa masu ruwa ruwa ... | |
little | adjective /ˈlɪtəl/ ƙanƙani (= mara yawa) ... | |
littoral | adjective /ˈlɪtərəl/ wanda yake a tudun gaɓar teku ko tafki. ... | |
liturgical | adjective /lɪˈtəːdʒɪkəl/ wanda ya shafi yin ibada a cikin jama'a ... | |
liturgy | noun /ˈlɪtədʒi/ siffar yadda ake ibada a cikin jama'a ... | |
live | verb, adverb /lɪv/ 1. Rayu. 2. Shirin talabijin, radiyo ko internet da ... | |
live beyond your means | idan kuɗaɗen da kake kashewa yafi wanda kake samu ... | |
live within your means | idan mutum baya kashe dukkanin kuɗaɗen da yake samu. ... | |
livelihood | noun /ˈlʌɪvlɪhʊd/ rufin asiri (kasancewa kana da kuɗaɗen da zasu ... | |
liver | noun /ˈlɪvər/ hanta ... | |
liver salts | wani sinadari wanda zaka sha domin ya taimaka gurin narkar ... | |
livestock | noun /ˈlaɪvstɒk/ dabbobin da ake kiwo a gona, kamar shanu ... | |
livid | adjective /ˈlɪvɪd / fushi ... | |
living | adjective /ˈlɪvɪŋ/ 1. Kuɗaɗen da ka dogara dasu. 2. Yanda mutum ke ... | |
lizard | noun /ˈlɪzəd/ ƙadangare ... | |
ll | yana nufin 'will' a taƙaice ... | |
lo | exclamation, noun /ləʊ/ 1. A'aha! (ana amfani da shi domin nuna ... | |
load | noun /ləʊd/ 1. Lodi (kayan da aka ɗaura wa abin hawa) 2. ... | |
loaded | adjective /ˈləʊdɪd/ abin da ake yima lodi ... | |
loafer | noun /ˈləʊfə/ mutum mai gujewa aiki ... | |
loam | noun /ləʊm/ ƙasar da ake yin yaɓe da ita. ... | |
loan | noun /ləʊn/ bashi ... | |
loath | adjective /ləʊθ/ nawa, ɗari ɗari (wato yin kokwanto gurin yin ... | |
loathe | verb /ləʊð/ ƙyamata ... | |
loathing | ƙyamata ... | |
loathsome | adjective /ˈləʊðsəm/ abun ƙyama ... | |
Loatian | adjective /ˈlaʊʃən/ mai alaƙa da ƙasar Laos noun /ˈlaʊʃən/ mutumin ƙasar ... | |
lob | verb /lɒb/ jefo ƙwallo ... | |
lobby | noun /ˈlɒbi/ ɗakin taro ... | |
lobe | noun /ləʊb/ (anatomy) sashin wata gaɓar jiki daya rabe da ... | |
lobotomy | noun /ləˈbɒtəmi/ wani nau'in fiɗa wanda ba kasafai ake yinsa ... | |
local | adjective, noun /ˈləʊkəl/ 1. Na gida 2. Mazaunin wuri (mutumin dake zaune ... | |
locality | noun /ləˈkæləti/ gurin ... | |
locally | adverb /ˈləʊkəli/ wanda yake faruwa a gida ... | |
locate | verb /ləʊˈkeɪt/ 1. Gano haƙiƙanin gurin da abu yake. 2. Sanya wani ... | |
located | adjective /ləʊˈkeɪtɪd/ gurin da abu yake ... | |
location | noun /ləʊˈkeɪʃən/ guri ... | |
locavore | noun /ˈləʊkəvɔ/ mutumin da abincin da aka shuka a garinsu ... | |
lock | noun & verb /lɒk/ kulle, makulli ... | |
lockdown | noun /ˈlɒkdaʊn/ (mainly US) hana mutane shiga ko ficewa daga ... | |
locum | noun /ˈləʊkəm/ muƙadda shi. ... | |
locus | noun /ˈləʊkəs/ gurin da abu yake ko yake aukuwa. ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible