liberty | noun /ˈlɪbəti/ 'yancin walwala ... | |
libidinous | adjective /lɪˈbɪdɪnəs/ jaraba, matsananciyar sha'awa ... | |
libido | noun /lɪˈbiːdəʊ/ sha'awan jima'i ... | |
Librarian | noun /laɪˈbreəriən/ mutumin da yake aiki a ɗakin karatu ... | |
library | noun /ˈlaɪbrəri/ ɗakin yin karatu ... | |
Libyan | adjective /ˈlɪbiən/ mai alaƙa da ƙasar Libya noun /ˈlɪbiən/ mutumin ƙasar ... | |
lice | noun /laɪs/ ƙwarƙwata ... | |
licence | noun /ˈlaɪsəns/ lasisi ... | |
license | noun /ˈlaɪsəns/ lasisi ... | |
licit | adjective /ˈlɪsɪt/ halastacce ... | |
licking | noun /ˈlɪkɪŋ/ lasawa ... | |
lid | noun /lɪd/ murfin mazubi ... | |
lidocaine | noun /ˈlɪdəkeɪn/ wani sinadari da ake amfani da shi misali ... | |
lie | verb & noun /laɪ/ 1. Ƙarya. 2. Yin ƙarya. 3. Kwanta. 4. Idan abu ... | |
lie around | 1. Idan an bar abubuwa a gurin da bai kamata ... | |
lie down on the job | (idiom) kasa yin aiki yadda ya kamata ace kana yi ... | |
lie low | (idiom) ƙoƙarin ganin cewa babu wanda ya ganka ... | |
lie through your teeth | (idiom) gayawa mutum abun daka san cewa ƙarya ne ... | |
Liechtenstein | noun /ˈlɪktənstaɪn/ wata ƙanƙanuwar ƙasa dake yankin tsakiyan nahiyar Turai ... | |
Liechtensteiner | noun /ˈlɪktənˌstaɪnər/ mutumin ƙasar Liechtensteiner ... | |
lief | adverb /liːf/ a cikin murna ... | |
lien | noun /liːn/ 'yancin riƙe kayan wani har sai ya biya ... | |
lieutenant | noun /lefˈtenənt/ wani babban jami'in soji mai matsakaicin matsayi ... | |
life | noun /laɪf/ rayuwa ... | |
life expectancy | iya shekarun da ake tsammanin zaka rayu. ... | |
life threatening | abinda zai iya kashe mutum ... | |
lifeless | adjective /ˈlaɪfləs/ matacce ... | |
lifespan | noun /ˈlaɪfspæn/ tsawon lokacin da abu zai kasance a raye ... | |
lifestyle | noun /ˈlaɪfstaɪl/ tsarin rayuwa ... | |
lifetime | noun /ˈlaɪftaɪm/ lokacin da mutum yake a raye ... | |
lift | verb & noun /lɪft/ 1. Ɗaga 2. Ɗaga kofi (cin kofi lokacin ... | |
ligation | noun /lɪˈɡeɪʃn/ ɗaure magudanan jini da igiya ko waya ... | |
light | noun /laɪt/ 1. Haske adjective /laɪt/ 2. Mara nauyi 3. Wanda yake da launi ... | |
lightly | adverb /ˈlaɪtli/ duba gurin light ... | |
lightning | noun /ˈlaɪtnɪŋ/ walƙiya ... | |
lightweight | adjective /ˈlaɪtweɪt/ mara nauyi ... | |
like | verb, preposition, conjunction /laɪk/ 1. Kamar. 2. So ... | |
like pulling teeth | (idiom) idan abu yana da wahala kuma wani baya san ... | |
likelihood | noun /lʌɪklɪhʊd/ yiwuwa ... | |
likely | adjective /ˈlaɪkli/ yiwuwa ... | |
likewise | adverb /ˈlaɪkwaɪz/ hakazalika, kamar haka ... | |
limb | noun /lɪm/ 1. Hannu ko ƙafar mutum ko na dabba 2. Reshen ... | |
lime | noun /laɪm/ 1. Wani farin abu wanda ake samunsa ta hanyar ... | |
limeade | noun /laɪmˈeɪd/ abun shan da yake da ɗanɗanan wani kalan ... | |
limestone | noun /ˈlaɪmstəʊn/ wani nau'in farin dutse wanda yake ɗauke da ... | |
limit | noun & verb /ˈlɪmɪt/ maƙura, iyakaci, ƙayyade ... | |
limitation | noun /ˌlɪmɪˈteɪʃən/ maƙura, iyaka, ƙayyadewa, ƙarƙari ... | |
limited | adjective /ˈlɪmɪtɪd/ 1. Abinda keda iyaka 2. Abu mara yawa 3. Idan abu ... | |
limited edition | littafin da yake da ƙayyadaddun shafuka. ... | |
Limiting belief | noun /ˈlɪmɪtɪŋ bɪˈliːf/ (psychology) wasu kuskuran fahimta da mutum yake ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible